Asadullahi (Laƙabi)
Asadullahi (arabic: أسد الله) laƙabine na Imam Ali (a.s),[1] da Hamza bin Abdul-Muɗɗalib.[2] Asadullah yana nufin zakin Allah kuma kinaya ne na cewa mai wannan sunan yana da ƙarfi, Manzon Allah (S.A.W.W) ne ya sanya wa Imam Ali (AS) wannan laƙabin , Asadullah da Asadurrasul[3] A wasu wurare ma ana kiran Imam Ali da Asadullah Al Ghalib (Zakin Allah mai nasara),[4] `Yan Shi’a na suna kiran sa da Asadullah Al Ghalib.fassararra shi ne Zakin Allah, wannan laƙabi ya yi matuƙar tasiri a cikin adabin farisanci, ya yaɗu cikin waƙoƙin farisanci, mawaƙa misalin Kisa'i Maruzi.[5] Sa'adi,[6]. Aɗɗar Naishaburi,[7] da Ubaidu Zakkani,[8] sun yi amfani da wannnan laƙabi cikin waƙoƙinsu.
A yaƙin Badar Hamza ya gabatar da kansa a matsayin Asadullah da Asad Rasulullah.[9] Acikin wasu Addu'oi da ake karanta wa dan ziyarar sa An ambaci sunan sa da irin wannan laƙabin.[10] Ana kiran Hamza bin Abdul-Muɗɗalib Asadullah da laisullah[11] saboda bajintarsa a yaƙe-yaƙe,[12] Manzon Allah (SAWW) ne ya sanya masa wannan suna na Asadullah da Asadu-rasulullah.[13] A bisa ruwayar al-Kafi daga Littattafan Shi’a guda huɗu, , an rubuta a kan ginshiƙin Al’arshi cewa Hamza “Asadullah ne kuma Asad Rasulullah”.[14]
Bayanin kula
- ↑ Ibnshahr Ashub, Manaƙib Al Abi Talib, 1379 AH, juzu'i na 3, shafi na 259.
- ↑ Ibn Abdul-Barr, Al-Isti’ab, 1412 BC, juzu'i na 1, shafi na 369.
- ↑ Ibnshahr Ashub, Manaƙib Al Abi Talib, 1379 AH, juzu'i na 3, shafi na 259.
- ↑ Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 34, shafi na 268.
- ↑ کسایی مروزی، دیوان اشعار، مدح حضرت علی(ع).
- ↑ سعدی، مواعظ، قصاید، قصیده ش۱.
- ↑ عطار نیشابوری، منطق الطیر، فی فضیلة امیرالمؤمنین علی بن ابیطالب رضیالله عنه.
- ↑ عبید زاکانی، دیوان اشعار، ترکیبات، در توحید و منقبت.
- ↑ Waƙidi, Al-Maghazi, 1409 AH,juzu'i 1,shafi na 68; Mofid, Al-Irshad, 1413 AH, juzu'i na.1, shafi na 74.
- ↑ Ibn ƙolwieh ƙomi, Kamel al-Ziyarat, 1356, shafi na 22
- ↑ Ibn Hayun al-Maghribi, Sharh al-Akhbar, 1409 AH, juzu'i na.3,shafi na 228.
- ↑ Ibn Hajar, al-Asabah, 1415 AH, juzu'i na 5, shafi na 512.
- ↑ Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na.8, shafi na 5
- ↑ Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i 1, shafi na 224.
Nassoshi
- Attar Nishaburi, Manɗiƙ Al-ɗayr, Ganjur version.
- Ibn Abd al-Barr, Yusuf bin Abd Allah, al-Istiyab fi Marifah al-Ashab, bincike: Ali Muhammad al-Bajawi, Beirut, Dar al-Jeel, 1412 AH/1992 AD.
- Ibn Hajr Asƙlani, Ahmad bin Ali, Al-Asaba fi Tami'iz Sahabah, Bincike: Adel Ahmad Abdul Mojood da Ali Muhammad Moawad, Beirut, Dar Al-Katb Al-Alamiya, 1415 Hijira/1995 Miladiyya.
- Ibn Hayon al-Maghribi, Nu'man bin Muhammad, Sharh al-Akhbar fi Fada'il al-Imaam al-Thar, Amincin Allah ya tabbata a gare su, bugun: Muhammad Hossein Hosseini Jalali, Kum, Jamia Madrasin, 1409H.
- Ibn Shahr Ashub Mazandarani, Muhammad Bin Ali, Manaƙib Al Abi Talib (amincin Allah ya tabbata a gare su), Kum, Allameh, 1379H.
- Ibn ƙolwieh, Jafar bin Muhammad, Kamel al-Ziyarat, wanda: Abdul Hossein Amini, Najaf, Dar al-Mortazawieh, 1356 ya inganta.
- Kesai Morozi, Abolhasan, Divan Ash'ar, Mohammad Amin Riahi ya gyara, sigar Ganjur.
- Kulaini, Muhammad bin Yaƙub, Al-Kafi, edita: Ali Akbar Ghafari da Muhammad Akhundi, Tehran, Dar al-Kitab al-Islamiya, 1407H.
- Majlisi, Mohammad Baƙir, Bihar al-Anwar, wanda kungiyar malamai ta Beirut, Dar Ihya al-Trath al-Arabi, 1403H.
- Mofid, Muhammad bin Muhammad, Al-Irshad fi Marifah Hajjullah Alal Al-Ibad, edited by Al-Al-Bayt Foundation, ƙum, Sheikh Mofid Congress, 1413 AH.
- Obeid Zakani, Obeidullah, Divan Ash'ar, bugun Ganjur.
- Saadi, Mosleh bin Abdullah, Mawa'iz, sigar Ganjur.
- Shahryar, Seyyed Mohammad Hossein, Diwan Shahryar, Tehran, Negah Publishing House, 2005.
- Waƙidi, Muhammad bin Omar, Al-Maghazi, Research: Marsden Jones, Beirut, Al-Alami Foundation, 1409 AH/1989 AD.
- « گزارشی جالب از یکصد نام برتر ایرانیان در قرن حاضر»، آیتل، تاریخ بازدید: ۹ بهمن ۱۴۰۲ش.