Zul Safinati

Daga wikishia

Zul Safinati, yana nufin mutum ma’abocin wata alama a goshi sakamakon yawan Sujjada, wannan yana daga lakubban Imam Aliyu Zainul Abidin (A.S) shine na hudu cikin Jerin Imaman Shi’a, hakika Imam Sajjad (A.S) sakamakon yawan sujjada goshin sai da yayi Alama [1] ana kiransa da sunan mai hasken goshi [2] saboda gabban sujjadarsa sun alama kamar gwiwar rakumi [3] kamar yanda kirji da gwiwowin Rakumi suke baki sakamakon kwanciya a kansu. [4]

Kamar yanda ya zo a riwaya a cikin littafin Biharrul-Anwar cewa gabban sujjadarsa daga goshi da hannu da gwiwowi sun shata Alama saboda yawan sujjada [5] kamar yanda Yakubi malamin tarihi a karni na uku yake fadi: Aliyu Bn Husaini (A.S) kowanne dare sai yayi salla raka’a dubu [6] haka zalika a wata riwayar kuma da aka nakalto ta daga littafin Ilalu Sharayi daga Imam Bakir (A.S) yana cewa hakika Imam Zainul Abidin (A.S) duk shekara sau biyu sai ya kankare goshinsa [7] don fatarsa goshinsa ta samu taba kasa [8] wannan fatar da ya cire daga goshinsa yana tattara ta a lokacin da ya bar duniya sai aka binne shi da ita. [9]

Haka zalika Abdullahi Bn Wahab Rasibi [10] daga cikin shugabannin Kawarijawa da Aliyu Bn Abdullahi Bn Abbas [11] suma shun shahara da lakabin masu hasken goshi.[12]

Bayanin Kula

<refrences/>

Nassoshi

 • Ibn Manzoor, Muhammad Ibn Makram, Harshen Larabawa, bincike: Ahmad Fars, Beirut, Darul Fikr, 1414H.
 • [اhttps://fa.wikishia.net/view/%D8%A7%D8%A8%D9%86_%D8%A7%D8%A8%DB%8C%E2%80%8C%D8%A7%D9%84%D8%AD%D8%AF%DB%8C%D8%AF] Abd al-Hamid bin Hibatullah, Sharhin Nahj al-Balaghah, Qum, Laburaren Laburare Ayatullah Marashi, 1404H.
 • Balazri, Ahmed bin Yahya, Ansab al-Ashraf (Juzu'i na 2), bincike: Mohammad Baqer Mahmoudi, Beirut, Al-Alami Publishing House, 1974 AD/1394 AH.
 • Balazri, Ahmad bin Yahya, Ansab al-Ashraf (Juzu'i na 4), Bincike: Abdul Aziz Al-Douri, Beirut, German Oriental Society, 1978/1398 AH.
 • Khasibi, Hossein bin Hamdan, al-Hedaya al-Kubra, Beirut, al-Balagh, 1419 AH.
 • ذو الثفنات Shafin Mohammad Al-Mushrafavi akan Pintres, ranar ziyarta: Yuni 27, 1401.
 • Sadouk Muhammad Bn Ali الشرائع Tabbaci: Sayyid Mohammad Sadiq Bahr al-Uloom, Najaf, Manuscripts of Al-Haydariyya School, 1385 AH/1966 AD.
 • Tbarasi Fadlu Bn Hassan الوری باعلام الهدی Qum, Cibiyar Al-Bait, 1417H.
 • Tabari Muhammad Bn Jarir الامم و الملوک Bincike: Mohammad Abolfazl Ebrahim, Beirut, Dar al-Tarath, 1967/1387.
 • Majlisi, Mohammad Bagher, [1] Beirut, Al-Wafa Foundation, 1404H.
 • [مدرس تبریزی] Raihanatul Adab Tehran,https://fa.wikishia.net/view/%D8%B1%DB%8C%D8%AD%D8%A7%D9%86%D8%A9_%D8%A7%D9%84%D8%A7%D8%AF%D8%A8 Tehran, Khayyam Publishing House, 1369.
 • Yaqoubi, Ahmed bin Abi Yaqoob, Tariq al-Yaqoubi, Beirut, Dar Sadir, Beta.
 1. Yagoubi, Tarikh Eliagoubi, Dar Sader, juzu'i na 2, shafi na 303.
 2. Sadouq, Ilalul Sharayi, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 233.
 3. Tabarsi, Elamul Alwari, 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 480.
 4. Ibn Manzoor, Lasan al-Arab, 1414 AH, juzu'i na 13, shafi na 78 (bin kalmar Thafan).
 5. Majlisi, Bihar al-Anwar, 1404H, juzu'i na 46, shafi na 61.
 6. Yagoubi, Tarikh Eliagoubi, Dar Sader, juzu'i na 2, shafi na 303.
 7. Sadouq, Ilailul Sharayi, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 233
 8. Khasibi, Al-Hedaya al-Kubra, 1419 AH, shafi na 214
 9. Majlisi, Bihar al-Anwar, 1404H, juzu'i na 46, shafi na 61.
 10. Balazri, Ansab al-Ashraf, 1394 AH, juzu'i na 2, shafi.360; Tabari, Tarikh al-Umam wa al-Muluk, 1387 AH, juzu'i na 5, shafi na 75.
 11. Balazri, Ansab al-Ashraf, 1398H, juzu'i na 4, shafi na 71.
 12. Ibn Abi al-Hadid, Sharhin Nahj al-Balagha, 1404 AH, juzu'i na 10, shafi na 79; Modares Tabrizi, Raihanatul Al-Adab, 1369, juzu'i na 1, shafi na 255