Khasifun An-na'ali (Laƙabi)
Khasifun An-na'ali (Larabci: خاصِفُ النَّعْل) laƙabi ne na Imam Ali (A.S) wanda shi ne imami na ɗaya a gun `yan Shi'a[1] kuma an sami wannan laƙabi ne daga hadisul Khasifun Na'al, hadisi ne na Annabi (S.A.W) yana ambatan Imam Ali (A.S) a cikinsu yana faɗa mishi cewa shi ne Khasifun Na'al (mai ɗinke takalmi) saboda shi ne wanda ya kasance yana ɗinke takalmin Annabi (S.A.W)[2] kuma kalmar Khasifun Na'al tana nufin mai ɗinke takalmi idan ya tsinke,[3] mutane suna la'akari da ɗinke takalmin Annabi (S.A.W) da Imam Ali (A.S) ya keyi, a matsayin cewa Imam Ali (A.S) yana da ƙasƙantar da kai,[4] kuma dalili ne na tawali'u da ɗaukan rayuwa cikin sauƙi.[5]
Lalle riwayoyin da Annabi (S.A.W) ya ambaci Imam Ali (A.S) da wannan laƙabi na Khasifu Na'al, ko wace ɗaya daga cikinsu tana ɗauke da wata falala ko falaloli daga cikin falalolinshi, daga cikinsu akwa halifancin Imam Ali da kuma yaƙinshi kan Mushirikai da Azzalumai,[6] kuma wannan hadisai sun zo cikin litattafan hadisi na shi'a, kamar Al-kafi da Tahzib daga cikin (litattafai guda huɗu na shi'a),[7] kazalika sun zo a cikin wasu daga cikin Sihahus sitta,[8] da Masanid,[9] da litattafai na Sunan,[10] a gurin Ahlus-sunna, kuma wasu cikin malaman hadisi na Shi'a suna ganin wasu daga cikin waɗannan hadisan sun inganta,[11] kamr yadda wasu daga cikin malaman shi'a, kamar Sharafud- dini da Kashiful Giɗa suna ganin waɗannan hadisi na Khasiful Na'al a matsayin hadisi Mutawatiri.[12]
Daga cikin riwayoyin da Annabi (S.A.W) ya ambaci cewa Imam Ali (A.S) Khasifun Na'al shi ne wadda ya zo a cikin litattafan shi'a da Ahlus-Sunna akwai wannan riwayar:
Haƙiƙa daga cikinku akwai wanda zai yi yaƙi kan tawilinshi (Alƙur'ani) kamar yadda na yi yaƙi kan saukar da shi, sai Abubakar da Umar suka ta shi suka ce su ne za su yi yaƙi kan ta'awilin Alƙur'ani, sai Annabi (S.A.W) ya ce a a, wanda zai yaƙi kan ta'awili shi ne Khasifun Na'al, kuma Imam Ali (A.S) shi ne wanda ya kasance yana ɗinke takalmi.[13]
Bayanin kula
- ↑ ↑ Sabat bin Al-Jawzi, Tajar Al-Khwas, 1418 AH, shafi na 16; Al-Maqdis al-Ardabili, Hidida Al-Shi'a, 2013, juzu'i na 1, shafi na 16; Al-Shi’i al-Sabzwari, Rahah al-Rawam, 1378, shafi na 86. ↑
- ↑ Al -bahrani,Gayatul Al -maram, 1422 ah,juz 6, shafi 285; Al -bani, Kashf Al -ghamma, 2002, juz. 1,shafi na 335; manakib Ale abi talib -alai Al -hiki, Nahj al -haq, 1982, p.
- ↑ Ibn Manzoor, Lasan al-Arab, Beirut, juzu'i na 9, shafi na 71. ↑
- ↑ Atiyah, Ali (AS), Alaihi Sallam, Khasifun Na'ali Nabiyyi sallalallahu Alihi wa sallam 143 AH, 13. 1
- ↑ Makarm Al -shirrazi, Payame Imam Amir Al -Mouminin, 2006, juz. 2, shafi na 303. 1
- ↑ Al-Bahrani, Ghaya Al-Maram, 1422 AH, Juzu'i na 6, shafi na 285; Al-Irbali, Kashf al-Ghamma, 1381 AH, juzu'i na 1, shafi na 335; Allamah Al-Hilli, Nahj al-Haq, 1982, shafi na 220; Ibn Shahr Ashub al-Mazandrani, Manaqib al-Abi Talib, 1379 AH, juzu'i na 3, shafi na 44. ↑
- ↑ Alkali, Alkafi, 1407 ah, juz 5, shafi na 11-12; Al -Shaiik Tusi, Tahzib al -ahkam, 1407 ah, ah, kundi, kundi 4, shafi na 46. 1
- ↑ Tirmizi, Sunan Tirmizi, 1419, juzu'i na 5, shafi na 452.
- ↑ Ibn Hanbal, Musnad na Imam Ahmad bn Hanbal, 1416, juzu'i na 17, shafi na 391.
- ↑ Al-Nasa'i, Sunan al-Nasa'i, 1411 ah, c 5, PP. 127-128.
- ↑ Misali, duba: Al-Tirmidhi, Sunan Al-Tirmidhi, 1419, juzu'i na 5, shafi na 452; Al-Maqdis Al-Ardebili, Lambun Shi'a, 1383H, juzu'i na 1, shafi na 232.
- ↑ Sharaf al -dinjat, Al -Marajat, 1426 ah, shafi 319; Kashf Al -ghitta, KashfulAl -ghita, 1422 ah, kjuz 1, shafi. 37.
- ↑ Ibn Hanbal, Musnad al-Imam Ahmad bin Hanbal, 1416, juzu'i na 17, shafi na 296. Da kuma fadin Yasir a cikin: Sheikh Al-Mufid, Al-Ifsah fi al-Imamah, 1413 AH, shafi na 135; al-Tabari, al-Mustarashd fi al-Imamah Ali bin Abi Talib, 1415 AH, shafi na 357; Al-Sayed Ibn Tavus, al-Taraif, 1400 AH, juzu'i na 1, shafi na 70.
Nassoshi
- Ibn Hanbal, Ahmad Bin Muhammad, Musnad na Imam Ahmad Bin, Musnhad, Beirut, Gidauniyar Al -risala, 1416 AH.
- Ibn Shahr al -mazandrani, Manaqazandrani, Manaqib Al--abi Talib, Katu, 1379 Al -alam, 1379 Al -alam, 1379 Al -alam, 1379 Al -alam
- Bin Manzur, Muhammad Bin Makram, Lisan al -Arab, Beirut, Dar Sader, Edition, D.
- Al -irbli, Ali Bin Issa, Aliz Baniz, Tabriz, Bani Hameami, 1381 ah.
- Al -bahrani, Mr. Hashemini,Gayatul Maram wa hujattul khisam fi taayinil Imam, Beirut, Gidauniyar Tarihi na Larabawa, 1422 ah.
- Al -tirmidi, Muhammad Bin Isa, Al-jamius Sahihi wa huwa sunan al -tirmidhi, Alkahira, Dar al -hadith, 1419 ah.
- Sibtu Ibn Al -jawzi, Yusuf Bin Qazujli, Tazkiratul Khawasi, 1418 ah.Tara'if Fi Marifatil mazahib tawa'if, Qom, alfarwata, 1400 ah.
- Sharaf AL -DIN, Mr. Abdul Hussein, Al-muraja't, Qom, bugu na 2, 1426 ah.
- SheikhTusi- Tahzibul Ahkam, bincike: Al -Korssan, Tehran, 1407 ah.
- Sheikh Mufid, Muhammad bin Numan, Al-ifsahu Fil Imama, Taron Duniya na Sheikh al -Mufid, 1413 AH.
- Al -Shi'a Al -sabzwari, Abu Saeed, Rahatul Arwahi, Tehran, a rubuta gidan gado gado, bugu na 2, 1378 st.
- Al -tabatabaei, Mr. Muhammad Hussein, Tafsirul Al -mizan, Qom, Associatio na malamai, 1417 ah.
- Al -tabari, Muhammad bin Jarir, Al-mustarshad fil imam, Qom, Al -wand kafuwar, 1415 ah.
- Al -attiyah, Majid Bin Ahmed, Ali, aminci ya tabbata a gare shi, Khasifun na'ali Annabi, 1436 ah.
- Al -AllamaAL -Hilli, Al-Ahassan Bin Yusuf,Nahaj Al -Haqqi wa kashaful sidqi, Beirut, Gidan Gidan Lebanon, 1982.
- Kashiful Ghita, Sheikh Jaafar, Kashful Ghita an mubhamat shari'ati, Qom, Musulunci Pictinging na Musulunci, 1422 ah.
- Al -Kululayni, Muhammad bin Yaqoub bin Ishaq, Al -kafi, Tahran, Dar Al -kub Musulunci, 407 Ah.
- Al -mukaddisul Al -ardabili, Ahmed bin , AH Park, Qom, ansari gidan bugawa, 3rd Edition, 1383 st.
- Makarim al -shirazi, Payam Imam Amirul muminin (A.S), Islama littattafan gidan, 1385 A.
- Al -nasa'i, Ahmed Bin Ali, Al -sunan Al -kubra, Beirut, Dar Al -katul ali Baydoun, 1411 ah.