Abus-Sibɗaini

Daga wikishia

Abus-Sibɗaini (arabic: ابوالسِبطَین) yana daga cikin Alkunyar Manzon Allah (s.a.w).[1] da Imam Ali (A.S).[2] Abus-Sibɗaini na nufin uban ƙabilu ko Al'umma biyu. Kamar yadda hadisi ya zo akai.[3] Sibɗaini yana nufin Hasanaini (A.S). Fakhrud-dini ɗuraihi malamin tafsiri kuma mai sharhin littattafan Shi'a ya fassara ma'anar sibɗain da Ƙungiya da al'umma. Ya ba da yiwuwar cewa ma’anar ta na nufin tsatson Annabi (S.A.W) zai samu ne daga Hasnaini.[4] Shima Imam Ali (a.s) ana kiransa da wannan alkunyar.[5] jumlar "Ummu Sibxaini" ga Sayyada Fatima ya zo cikin ba'arin matanan littafan addini[6]

Bayanin kula

  1. Ibn Shahrashob, Manaqib Al Abi Talib, 1379 Hijira, Mujalladi na 1, shafi na 154.
  2. Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 10, shafi na 19; Bayoumi Mehran, Al-Imamah da Ahl al-Bait, Dar al-Nahda al-Arabiya, 1995, juzu'i na 2, shafi na 9.
  3. Ibn Shazan, Al-Fadhael, 1363, shafi na 83.
  4. Tareehi, Majma Al-Bahrain, 1375, juzu'i na 4, shafi na 251.
  5. Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 10, shafi na 19; Bayoumi Mehran, Al-Imamah da Ahl al-Bait, Dar al-Nahda al-Arabiya, 1995, juzu'i na 2, shafi na 9.
  6. Ibn Qolwieh Qomi, Kamal al-Ziyarat, Al-Nasher al-Maqbat al-Sadooq, shafi na 325.

Nassoshi

  • Ibn Shahrashob, Muhammad Bin Ali, Manaqib Al Abi Talib, Kum, Allameh, 1379H. Bayoumi Mehran, Muhammad, Al-Imamah da Ahl al-Bait, Alkahira, Dar al-Nahda al-Arabiya, 1995.
  • Ibn Shazan, Shazan bin Jibril, Qum, Razi, 1363.
  • Tarihi, Fakhreddin bin Mohammad, Majma Al-Bahrin, Ahmad Hosseini Ashkuri, Tehran, Mortazavi, 1375 ya yi bincike kuma ya gyara shi. Majlesi, Mohammad Baqer, Bihar al-Anwar, Beirut, Dar Ahya al-Trath al-Arabi, 1403 AH.