Abul Kasim (Alkunya)

Daga wikishia

Abul ƙasim (Larabci: ابوالقاسم) alkunya ce ta Annabi Muhammad (s.a.w).[1] Manzon Allah ya sami wannan alkunyar ne bayan Allah ya azurta shi da ɗa mai suna ƙasim.[2] amma a wata ruwaya Shaik Saduƙ yana ganin wannan alkunya ta samu asali ne daga siffar ƙasim saboda imani ko kafir cewa Annabi yana raba mutane zuwa gida biyu ‘yan wuta da ‘yan aljanna.[3]

Ku duba: Mai Raba Wuta Da Aljanna

Bisa abin da Muhammad ɗan Ali Al'ardabili ya kawo a cikin littafin Jami'ul Ruwwat cewa wannan alkunya ta Abul ƙasim an jinginata zuwa ga Imam Sajjad (A.S)[4] sannan kuma akayi anfani da ita kan Imamul Mahadi.[5] Bisa abin da Inayatullah Alƙahbani malamin ilmin rijal na shi'a a ƙarni na 11 ya kawo cewa wanann alkunya ta Abul ƙasim anfi anfani da ita ga Imam Mahadi fiye da Manzon Allah.[6] shiek Hurrul Amili a cikin wasa'ili shi'a yana cewa, makaruhi ne a haɗa kunyar Abu ƙasim da kums sunan Muhammad.[7]

Bayanin kula

  1. Al-Qahba’i, Majma’ al-Rijal, 1364H, juzu’i na 7, shafi na 193.
  2. Al-Majlisi, Bihar Al-Anwar, 1403 BC, juzu'i na 16, shafi na 107.
  3. Sheikh Al-Saduq, Maani Al-Akhbar, 1403 BC, shafi na 52
  4. Al-Ardabili, Jami’ al-Rawwat, 1403 BC, juzu’i na 2, shafi na 462.
  5. Al-Nuri, Al-Najm Al-Thaqib, 1384H, juzu'i na 1, shafi na 89.
  6. Al-Qahba’i, Majma’ al-Rijal, 1364H, juzu’i na 7, shafi na 193.
  7. Al-Hurrul Al-Amili, Wasa’il Al-Shi’a, 1409 BC, juzu’i na 21, shafi na 399-400.

Nassoshi

  • Al-Ardabili, Muhammad bin Ali, Jami’ al-ruwat wa izahatul ishtibahat, Beirut, Dar al-Adwaa, bugu na farko, 1403 BC.
  • Al-Hurru Al-Amili, Muhammad bin Hassan, wasa'ilul Shi'a, Qum, Mu'assasar Al-Baiti, Amincin Allah ya tabbata a gare su, bugun farko, 1409 BC.
  • Al-Majlisi, Muhammad Baqir bin Muhammad Taqi, Bihar Al-Anwar Al-Jami'ah Lidurar Al-Akhbar Al- a'Imma athar (amincin Allah ya tabbata a gare shi), Beirut, Larabawa Heritage Revival House, bugu na biyu, 1403 BC. .
  • Al-Nuri, Hussein, Al-Najm Al-Thaqib fi Ahwal Al-Hidna, Kum, Masallacin Jamkaran, 1384H.
  • Al-Qahba’i, Inayatullah, Majma’ al-Rijal, Kum, Ismaili, bugu na biyu, 1364H.
  • Sheikh Al-Saduq, Maani Al-Akhbar, Qum, Ofishin Daba'ar Musulunci (Jami'ar Malamai), 1403 BC.
  • «تقرير مثير للاهتمام لأفضل 100 اسم بين الشعب الإيراني في القرن الحالي»، آي تل، تاريخ المشاهدة: 9 بهمن 1402ش.