Naƙiyyu (Laƙabi)
Naqiyyu (Larabci: النقي (لقب)) xaya daga cikin laqubban Imam Hadi (A.S) Imamin na goma a wurin `Yan Shi’a. [1] ma’anarsa shi ne tsarkakakke. [2] a cewar Shaik Saduq a cikin littafin Ilalul Ash-Shara’i ana kira shi da laqabin Naqiyyu sakamakon tsarkakarsa da kyawuntar baxininsa. [3] a wani naqalin daban ya zo cewa kasantuwar Mahaifiyarsa ta kasance daga Bayi sai wannan laqabi ya zama dalili kan Ismarsa da tsarkakarsa daga dukkanin aibobi na matsayi da nasaba. [4]
Bayanin kula
Nassoshi
- Sadouq, Muhammad bin Ali, Ilalaul As-shara'i, Najaf, Manuscripts na Al-Maktab Al-Haydariyya, 1385H.
- Khanji, Fazullah Roozbahan, Wasilatul Al-Khadim zuwa Al-Mukhdoom a cikin bayanin sallolin Ma’asumai goma sha huɗu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, Kum, Ansari, 1375.
- Qommi, Sheikh Abbas, Mantehi al-Amal fi Tawarikh al-Nabi wa al-Al, Qom, Dilil Ma, 1379.
- Tareehi, Fakhreddin, Majma Al-Bahrin, Makarantar Al-Nashar Al-Taqwa al-Islamiyya, 1408H.