Sabbin shafuna

Sabbin shafuna
Ɓoye bots | Nuna redirects
  • 15:03, 14 Afrilu 2024Harin Iran kan Haramtacciyar Ƙasar Isra'ila (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 14,162]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Wannan maƙala ko wani ɓangare daga gareta, ya ƙunshi wani muhimmin abu da ya faru a ayyananniyar wata rana. Bayan wani lokaci tana iya yiwuwa cikin gaggawa labarai su canja, labaran farko-farko suna iya kasancewa marasa inganci. Kuma sabbin abubuwan sabuntawa ga wannan labarin na iya yin nuni ga duk abin da ya faru game da wannan al’amari. Da fatan za a inganta wannan labarin. Harin da Iran ta kai kan Haramtacciyar ƙasar Isra’ila ko kuma ace ofireshin ɗin wa’a...")
  • 22:58, 6 Maris 2024Fasiƙi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 7,522]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Fasiƙi''' shi ne wanda yake savawa Allah maɗaukaki baya bi umarni shi, daga cikn siffofin shi akwai ƙaryata ayoyin Allah da karya alƙawari da yake ko hana du wani abu da Allah yayi umarnin aiwatar da kuma fasadi. Akwai hujunce hukunce akn fasiƙi daga cikin su akwai; Munafiki bazai tavazama imami ba,kuma zai tavazama liman ba,kuma za’akava shaidar shi ba,kuma Sha’a sun tafi kan cewa duk musulmi dayake fasiƙi,to ba kfiri ba ne,kuma suna ganin babu wsnda yake...")
  • 02:11, 1 Maris 2024Fuskantar Alƙibla (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 19,649]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Fuskantar Alƙibla yana nufin karkata zuwa ga Ka'aba yayin gudanar da wasu ibadu da yin wasu ayyuka a cikin tsarin shari'ar Musulunci, kamar yadda ibadodi masu yawa suke, kamar sallah da ayyukan Hajji, ko ayyukan da ba na ibada ba, kamar ladubban binne mamata a ƙabari, da yanka na halal da shar’a, dole ne ya kasance anakali alkibla, don haka yana daga cikin sharuɗɗan ingancin wasu ibadu, kamar sallah, su zama ankali Alkibla, haka nan dabba a karkatar da ita zuwa alk...")
  • 02:08, 1 Maris 2024Muƙamin Sayyida Ruƙayya (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 16,784]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Haramin Sayyida Ruƙayyah a birnin Damascus yake, ana danganta shi ga Ruƙayyah ɗiyar Imam Husaini ,sallahu alaihi wasallam, wannan haramin dai shi ne hubbare na biyu a tsakanin 'yan Shi'a a birnin Damascus bayan haramin Sayyida Zainab ‘yar Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. Da kuma gare ta. An fara danganta wannan wuri ga Uwargida Ruƙayyah a karni na sha huɗu bayan hijira; Kafin haka dai an san cewa a wasu madogara na karni na goma a matsayin makaba...")
  • 02:05, 1 Maris 2024Ƙissar Garaniƙ (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 18,611]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "ƙissatul Garaniƙ wacca aka ƙirƙiro Wannan ƙissa ta Garaniƙ tana nuni ne kan wasu ruwayoyi da suke tabbatar da cewa loƙacin da suratul Najim ta sauka annabi ya karata ayoyin wanna sura ga Mushirikai,sai Shaiɗan ya jefawa wata magana a tsakiyar karatun annabi,sai annabi wa’izubillah yayi tinanin wanna maganar ta Shaiɗan wani ɓarayi ne na wayin da aka saukarmishi da cewa kuma wanna yanki ne na ayoyin alƙur’ani,amma sai mala’ika Jibara’il ya bashi labarin...")
  • 02:02, 1 Maris 2024Ƙyamatar Musulinci da Musulmi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 30,136]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Qinjini musulinci da musulimi abin ne da katsarashi akan musulinci da musulimi da duk abin da yake da alaqa da musulinci,wanna abu yana haifar da wariya da afkawa da hana musulimi haqqinsu kai da duk wata qungiya ta musulinci.shi qinjini musulinci abu ne da yazama na addini da siyasa da na zamantakewar yau da kullin a cikin qasashan yammacin duniya.Duk dacewa qinjini musulinci abu ne wanda yasamo asali a tarihi,sa daicewa ashekarun bayabaya ne a qarshan qarni na ashirin...")
  • 01:59, 1 Maris 2024Abdullahi ɗan Budail (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 19,875]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Abdullahi ɗan Budail Al-Khuza’i''' ɗaya ne daga cikin sahabban Manzon Allah,da Imam Ali, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, kuma ɗaya daga cikin shedun Hadisin Al-Ghadir. Ya musulunta tare da mahaifinsa a yakin Makka, ya halarci yakin Tabuka da Hunain, kuma manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aika shi a matsayin wakilinsa a kasar Yaman.ya rawaito Hadisi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa...")
  • 01:53, 1 Maris 2024Dauma ƴar Wahab (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 4,614]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Dauma ƴar Amar ɗan Wahab, mahaifiyar Al-Mukhtar ɗan Abi Ubaid Al-Thaƙafi. An kashe ta a yakin Al-Mukhtar tare da Musab ɗan Al-Zubair. == Nasabarta da Auranta == Ita ce Dauma ƴar Amar ɗan Wahb ɗan Mu'tab ɗan Wahab ɗan Ka'ab al-saƙafi [1] Wasu sun ambaci nasabarta ta hanyar share wani sashe, sai suka ce sunanta Wahab Mu'tib [2] amma ya bayyana cewa an cire sunan Amar ne bisa kuskure. [3] Dauma ta auri Abu Ubaid al-saƙafi [4] a cewar wasu lanbarai, Abu Ubaid ba...")
  • 01:43, 1 Maris 2024Matattu Suna Jin Muryar Rayayyu (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 9,345]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Mamata suna jin maganar rayayu''' Jin matattu, yana nufin iyawar matattu don jin muryoyin rayayyu da sadarwa da su a cikin duniyar isthmus. Wannan ra'ayi wani lamari ne da ke jawo cece-kuce tsakanin musulmi da wahabiyawa, kuma wasu mas'alolin akida sun dogara da karbuwarsa, kamar addu'a ga matattu. An kawo ayoyi daga Alkur’ani kamar aya ta 45 a cikin suratu Az-Zukruf wadda ta umarci Annabi Muhammad (SAW) da ya yi magana da annabawan da suka gabata, da aya ta 169 a...")
  • 00:23, 1 Maris 2024Rayuwar Barzahu (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 5,566]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Rayuwar Barzahu''' tana nufin rayuwar rayuka a duniyar Barzahu,kuma tabbatar da wasu mastsaloli suna dogara a kanta, kamar ji daga matattu da yi tawasuli da su,duk irin wanna sun dogara ne da tabbatar da rayuwar Barzahu. Domin tabbatar da wanzuwar rayuwar Barzahu, mun dogara ne da wasu ayoyin Alkur’ani da suka yi nuni kan rayuwar wasu gungu na mutane, kamar shahidai, kazalika ruwayoyi ma sunyi nuni kan rayuwar Barzahu. == Abin da Rayuwar Barzahu Take Nufi == Rayuw...")
  • 16:34, 20 Fabrairu 2024Badrud-Dini Al-Husi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 21,359]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Badrud-Dini Al-Husi''' (1431-1345) malami ne na maz'habar Zaydi kuma jagoran tafiyar ƙungiyar Ansarullah a ƙasar Yemen. Shi ne mahaifin Hussein al-Husi wanda ya kafa Harkar Ansarullah. Bayan kashe Husaini, Abdul Malik al-Husi, daya ɗan Badar al-Din, ya karɓi ragamar jagorancin wannan yunƙuri. Badar al-Din husi na ɗaya daga cikin masu goyon bayan juyin juya halin Musulunci na Iran, masu goyon bayan haɗin kan Musulunci da goyon bayan Palasɗinu. Ya rubuta litta...")
  • 19:11, 18 Fabrairu 2024Husain Badr Al-Din Al-Husi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 22,363]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Husainn Badr Al-Din al-Husi (1960-2004) shi ne wanda ya assasa kuma jagoran ƙungiyar Ansarullah ta Yemen. Ya kasance ɗaya daga cikin 'yan Shi'a na maz'habar Zaidi, yana ƙarƙashin jagorancin Imam Khumaini ta hanyar sanya ƙiyayya da Amurka da Isra'ila a matsayin takensa, sannan ya bayyana batun Palastinu a matsayin ɗaya daga cikin abubuwan da ya sa a gaba. Ya fara ayyukansa na siyasa ne ta hanyar yaƙar tasirin karkatattun aƙidu irin su Wahabiyanci. Shi ne ya ƙagi...")
  • 00:19, 18 Fabrairu 2024Malik ɗan Nuwaira (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 10,873]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Malik ɗan Nuwaira''' (An kasheshi Shekara ta 11 bayan hijira) yana daga cikin Sahabban Manzon Allah (SAWW) Wanda khalid bin walid ya kashe da tuhumar yin ridda, labarin kisansa yana ɗaya daga manyan al'amuran da ake bahasi kansu tsakanin shi'a da sunna, shi'a suna ganin wasu daga sahabbai ba adilai bane saboda kisa mara dalili na ɗaya daga cikin su da sukai, Saboda khalifa umar yana ganin khalid ya cancan ci ƙisasi saboda kashe Malik, haka ya cancan ci jefewa sabo...")
  • 00:15, 18 Fabrairu 2024Suwaid ɗan Amru (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 2,398]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Suwaid ɗan Amru bin Abi Muɗaa Khas'ami, shahidin ƙarshe a waƙi’ar Karbala, wanda ya yi shahada jim kaɗan bayan Imam Hussain (AS). Suwaid bin Amr bin Abi Muɗaa Khas'ami ɗan ƙabilar Khas'am ne. Kamar yadda Samawi (ya rasu a shekara ta 1370 bayan hijira)ya kawo a littafin sa na Absarul Ain, ya kasance mutum ne mai daraja, mai ibada, jajirtacce kuma gogagge a fagen yaƙi [1]. Kamar yadda ya zo a cikin ruwayar Muhammad bin Jarir Ɗabari (ya rasu a shekara ta 310...")
  • 00:11, 18 Fabrairu 2024Asadullahi (Laƙabi) (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 4,490]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Asadullahi''' laƙabine na Imam Ali (a.s.) [1] da Hamza bin Abdul-Muɗɗalib [2]. Asadullah yana nufin zakin Allah kuma kinaya ne na cewa mai wannan sunan yana da ƙarfi, Manzon Allah (S.A.W.W) ne ya sanya wa Imam Ali (AS) wannan laƙabin , Asadullah da Asadurrasul [3] A wasu wurare ma ana kiran Imam Ali da Asadullah Al Ghalib (Zakin Allah mai nasara) [4] . ‘Yan Shi’a na suna kiran sa da Asadullah Al Ghalib . kuma sun ɗau sunan ɗaya daga laƙabinsa. Ana kiran...") originally created as "Asadullahi"
  • 00:06, 18 Fabrairu 2024Zabura (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 8,821]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Zabura''', littafin Allah ne wanda aka saukar wa Annabi Dawud (a.s). Zabura ba ta ƙunshi sababbin dokoki da hukunce Hukunce ba, amma tana ɗauke da nasiha da addu’o’i da munajati. Kamar yadda ayoyin ƙur’ani suka nuna, Annabi Dawud ya fi wasu annabawan daraja saboda bashi zabura da Allah yayi, Kamar yadda wasu ruwayoyi suka nuna, zabura na ɗaya daga cikin alamomin imamanci kuma an ambaci sunan Manzon Allah (SAWW). A cewar wasu masu bincike, zabura a cikin li...") originally created as "Littafin Zabura"
  • 00:03, 18 Fabrairu 2024Ajjil Farajahum (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 9,124]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " '''Ajjil Farajahum''' Yana nufin ya Allah ka gaggauta bayyanar sa, wannan wata jimlace da ƴan shia suke faɗa bayan sunyi salati, wato zasuce (Allahumma salli ala Muhammad wa ali Muhammad wa'ajjil farajahum) wannan jimlar ko zikirin yazo a ruwayoyi masu yawa ,da ibarori mabanbanta masu kama da juna, yazo a ruwaya cewa manzon Allah da imam Ali suna amfani da wannan ibarar ko makamanciyar ta, A ruwayoyin shi'a ankawo wasu lokuta na musamman da yakamata adinga faɗin irin...")
  • 17:32, 15 Fabrairu 2024Imam Husaini (A.S) (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 105,691]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Husaini ɗan Ali (A.S)''' (4-61 h ƙamari) shi ne Imami na uku a wurin ƴan shi’a, haka nan ana kiransa da Aba Abdillah da Sayyid shuhada, ya yi shahada a filin karbala, Imam Husaini (a.s) shi ne ɗa na biyu a wurin mahaifinsa Imam Ali (a.s) da mahaifiyarsa Fatima Zahara (a.s) jikan manzon Allah (a.s) bayan yayansa Hassan Mujtaba (a.s) ya yi imamanci kusan shekara goma sha ɗaya. Bisa rahotannin tarihi na Shi’a da Ahlus-sunna, lokacin da aka haife shi Annabi (s.a....")
  • 16:47, 6 Fabrairu 2024Imam Hassan Mujtaba (A.S) (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 101,044]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Hassan ɗan Ali ɗan Abi Ɗalib (a.s) wanda ya shahara da Hassan Mujtaba (3-50 h.ƙ) Imami na biyu a wurin ƴan shi’a wanda ya yi imamanci shekara 10, kuma ya kasance kusan watannin bakwai a matsayin Halifan musulmai, Ahlus-sunna suna ƙirga shi matsayin halifa na ƙarshe cikin halifofi na farko. Hassan ɗan Ali ya kasance babban ɗan Imam Ali (a.s) da Fatima (S) kuma Farkon jikan Manzon Allah (s.a.w), bisa rahotannin da suka zo a tarihi, Annabi (s.a.w) da kansa ya za...") originally created as "Hassan Bn Ali Bn Abi Ɗalib (A.S)"
  • 15:50, 1 Fabrairu 2024Kur'ani (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 42,046]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Kur’ani''' zancen Allah kuma littafin sama a wurin musulmai wanda aka yi wahayinsa zuwa ga hazrat Muhammad ta hanyar Mala’ila Jibrilu, mahangar mahshur shi ne cewa an yi wahayin ayoyinsa zuwa ga Annabi ta hanyar aiko masa Jibrilu wani karon kuma kai tsaye ba tare da tsanantuwa da aiko Jibrilu ba, galibin musulmai sun yi Imani cewa Kur’ani ya sauka ne daki-daki a sannu a sannu, sai dai cewa wasu ba’arinsu sun tafi kan cewa ƙari kan saukarsa sannu a sannu daki-...")
  • 13:36, 29 Janairu 2024Shalmagani (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 9,535]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Muhammad Bn Ali Shalmagani wanda aka kashe shekara ta 323 h qamari, wanda aka fi sani da sunan Al’azaqiri daga cikin jumlar masu da’awar na’ibancin Imam Mahadi (A.F) da wannan dalili ne ma wasiqa da sa hannun Imam Mahadi (A.F) ta fito kan raddi a kansa. Da farko dai shi Shalmagani ya kasance daga Sahabban Imam Hassan Askari (A.S) kuma daga malaman fiqihun shi’a a zamanin gaiba sugra. a rahotannin malaman ilimin Rijal daga baya Shalmagani ya canja ya karkata zuwa...")
  • 15:34, 28 Janairu 2024Auren Wucin Gadi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 20,545]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with ":''Wannan wani rubutu ne na bayani kan wani mafhumi na fiƙihu, ba zai iya zama ma’auni da madogara ga ayyaukan addini ba, domin ayyukan addini a koma zuwa ga wasu madogaran na daban.'' Auren wucin gadi ko auren mutu’a suna ne na aure da ake ƙulla shi zuwa wani ayyanannen lokaci wanda ba dawwamamme ba, ra’ayin bakiɗayan musulmai ya haɗu kan cewa wannan nau’in aure ya kasance halastacce aure a zamanin Annabi (S.A.W), a ra’ayin Ahlus-sunna, Zaidiyya, Isma’i...")
  • 16:15, 27 Janairu 2024Ranakun Allah (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 8,964]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Ranakun Allah, ananufi ranakun da wasu mihimman abubuwa da suka faru,kuma su abubuwan suna bayyana qudarar Allah fiye da loqacin da yagabata,malaman tabsiri lokacin da suke fassar ayar da kalmar Ayyamullah tazo a cikinta suna cewa,Ayyamullah tana nufin ranar da akatseratar da alumma da ranar da Allah ya saukaar da ni’ima akan muminai, kuma ranar da Allah ya saukar da azaba a kan kafurai,kuma malamn suna ganin abin da yasa Allah yayi umarni da atina da su, shi ne muta...")
  • 16:14, 27 Janairu 2024Matsakaiciyar Al'umma (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 9,147]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Al’uma matsakaiciya Al’umar tsakiya itace savabbayar al’uma,domiin tazamo sheda kan aiyukan mutane a duniya da lahira.wanna yazo ne a cikin aya ta 143 ta cikin suratul Baqara. Akwai magagganu da yawa a cikin latttafai na tabsiri wajan Shi’a da Ahlussunna Sunna kan ma’anar Al’ummatul wasxa, wato alu’mar tsakiya,sai malaman tabsiri na Shi’a suka tafi kan cewa al’umar tsakiya sune imamai ma’asumai,a kuma dai dai loqacin da malaman tabsiri na suunna suke...")
  • 16:12, 27 Janairu 2024Karɓaɓɓiyar Addu'a (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 20,035]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Addu’a karvavviya Allah yana karvar Addu’ar bayin shi,kamar yadda Allah a cikin alqur’ani yayiwa bayin shi alqawari idan har suka roqishi zai amsa,sai dai wani loqacin addu’a namakara sabo da masalaha ta ubangiji, Sharuxxan da yawa sun zo alqur’ani da ruwayoyi domin amsa addu’a,kamar sanin Allah da yankewa daga wanin Allah da samin dacewa tsikanin zuciya da harshe suna daga cikin sharuxxa na karbar addu’a.kamar yadda yake cewa akwai wasu abubuwa da suke han...")
  • 16:06, 27 Janairu 2024Ƙungiyar Khoja Ta Ƴan Shi'a Imamiyya (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 5,679]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "The World Federation of KSIMC(ƘUNGIYAR KHOJA TA ƳAN SHI'A IMAMIYYA).[1] Babbar cibiyar yanke shawara ta Khoja Shi'a imamiyya ta duniya, wacce dukkanin ƙungiyoyin Khoja ke aiki a ƙarƙashinta. Itace babbar ƙungiya mai taka rawa wajen daidaita tsakanin ƙungiyoyin Khoja , Wadda cibiyarta take a Landan. TARIHI A farkon shekarun 1970 ne aka kafa wannan ƙungiyar ta duniya a birnin London bayan korar 'yan Asiya daga Uganda. A wannan taro an yanke shawarar kafa kwamiti...")
  • 15:52, 27 Janairu 2024Amina Bint Shuraidi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 3,165]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "AMINA BINT SHARID. Amina bint sharid itace matar Amru hamƙ khaza'i (mutuwa 50hijra) wanda aka kulleta a gidan yari da umarnin mu'awiya, hakanne ya janyo shaharar ita wannan mata. TSINUWAR WANNAN MATA GA MU'AWIYA. "Ya kai Mu'awiya , Allah ya maida ƴaƴanka marayu, Allah ya rabaka da iyalanka, kada Allah ya gafarta maka" [1] Amina bint Sharid ta kasance ɗaya daga cikin haziƙan matan garin Kufa kuma itace matar Amru bin Hamƙ Khaza'i [2] kuma tana daga ƴan Shi’ar...") originally created as "Amina Bint Sharid"
  • 15:50, 27 Janairu 2024Khula ɗiyar Manzur (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 3,156]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Khula ɗiyar Manzur bin Zabban Fazari ce, matar Imam Hassan Mjtaba (a.s.) kuma mahaifiyar Hassan Musanna, Ita ce matar farko ga Muhammad bin ɗalha, wanda aka kashe a yaƙin Jamal, sannan ta zama matar Imam Hasan Mujtaba (a.s.) [1] Mahaifiyar Khula ita ce Malikah diyar Ibn Sinan [2] Rahoton ya ce, bayan kashe mijin Khola na farko Muhammad, Abdullahi bin Zubair, mijin ‘yar uwar Khola, ya nemi aurenta ga Imam Hassan (a.s.) a yayin da mahaifin Khola ba ya nan, sai Ima...")
  • 15:49, 27 Janairu 2024Sarjun Bn Mansur Rumi (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 3,921]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " SARJUN BIN MANSUR RUMI. Sarjun bin Mansur Rumi (ya rasu a shekara ta 86 bayan hijira) yana ɗaya daga cikin mashawartan Mu'awiya bin Abis Sufyan da Yazid bin Mu'awiya. A lokacin da Kufawa suka yi mubaya’a ga Muslim binu Aqeel, sai Yazid ya nada Ubaidullahi bin Ziyad ya yi mulkin Kufa don murƙushe su. Sarjun bin Mansour ɗaya ne daga cikin Kiristocin Sham[1] kuma bawan Mu’awiya[2]. Ya kasance marubuci a gwamnatin Mu'awiya [3] kuma mai ba shi shawara kan al'amuran...")
  • 15:48, 27 Janairu 2024Masallacin Sa'a Sa'a Bn Suhan (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 3,760]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "MASALLACIN SA'A SA'A BIN SUHAN. Ɗaya daga cikin manyan masallatan garin kufa ne, yana kusa da masallacin sahla, Akwai ruwayar da malamin ƙarni na bakwai bayan hijra, Sayyid ibn ɗawus ya kawo, cewa : akwai waɗan da sukaga imamul hujja a wasu mutane a masallacin suna salla, saboda haka aka rawaito wasu Addu'oi da yakamata masu ziyara su yi a gurin. masallacin sa'a sa'a yana garin kufa, a fasilar mita 100 tsakanin sa da masallacin sahla[1] an jingina masallacin da ga s...")
  • 15:45, 27 Janairu 2024Safwan Bn Huzaifa (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 1,397]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Safwan bin Huzaifa bin Yaman (Shahadar: 37 bayan hijira) ɗaya ne daga cikin sahabban Imam Ali (a) kuma ɗaya daga cikin shahidan yaƙin Siffin [1] Mahaifin Safwan, Huzaifa, sahabi ne ga Manzon Allah (SAWW). kuma ɗaya daga cikin sahabban Imam Ali (a). A bisa wasiyyar mahaifinsu Safwan da dan’uwansa Sa'ad sun je yaƙin Siffin tare da Imam Ali (a.s) kuma sun yi shahada a yaƙin [2].")
  • 15:43, 27 Janairu 2024Ali Bn Abi Rafi'i (tarihi | gyarawa) ‎[bayit 2,353]Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Ali Bn aAi Rafi'i marubuci ne kuma mai kula da baitul-mali a zamanin halifancin imam Ali (as) mahaifinsa abu rafi'i sanan nan sahabin manzon Allah ne. Aliyu bin rafi'i tabi'i ne kuma ɗaya daga mabiyan imam Ali as , a faɗar sayyid muhsin Amin yana daga cikin waɗan da suka halarci yaƙin jamal, siffin, da nahrawan acikin tawagar imam Ali as , [1] haka nan Sayyid Muhsin Amin yana ganin shine mutum na fako da yafara rubuta littafi kan fiƙihu[2] Ahmad bin Ali malamin shi'...") Tag: Visual edit: Switched