Jerin gudummuwar ma'aikaci Rezvani

A user with 435 edits. Account created on 13 Yuni 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

17 Disamba 2024

28 Nuwamba 2024

12 Nuwamba 2024

22 Oktoba 2024

14 Oktoba 2024

10 Oktoba 2024

  • 18:3418:34, 10 Oktoba 2024 bamban tarihi +8,636 N Labbaika ya HusainCreated page with "'''Labbaika ya Husain''' (Larabci: {{Arabic|لَبَّيكَ يا حسين}}), amsa kiran imamu Husaini ne, kuma wanai Shi’ari ne na ‘yan shi’a domin nuna amsa kiran imamu Husaini A S, domin imamu Husaini a lokacin yaqi a Karbala a ranar Ashura ya yi kira sau da yawa domin neman taimako, ga manarshi sananniya, shin akwai mai taimako ya taimakeni? Abin da yasa ake mai-maita wannan jumla ta imamu Husaini A S, shi ne shelanta cika alqawari da kasancewa tare da imamu..."
  • 18:3118:31, 10 Oktoba 2024 bamban tarihi +7,670 N Lauhul Mahawi Wal IsbatCreated page with "'''Allan gogewa da tabbatarwa''', (Larabci: {{Arabic|اللوَّح المَحوُ والإِثبَات}}) shi ne allan wanda ake rubuta duk abubuwan da zasu faru a duniya, amma yana iya canzawa. Malaman tafsiri sunyi bayani ta hanyar amfani da aya ta 39 a cikin suratul Ra’ad cewa, abubuwan da suke faru a duniya ana rubuta su ne a cikin Allu wanda ake kiyaye abubuwa a yanayin da xari bisa xari za su faru, sannan kuma a cikin allan gogewa da tabbatarwa,wato shi allu iri..."

8 Oktoba 2024

  • 17:2917:29, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +6,254 N Ƙa'idar Nafyis SabilCreated page with " قاعدة نفي السبيل T Ka’idar Nafayin Sabil, [kore duk wani abu dazai fifita kafiri kan musulmi] ka’ida ce ta fiqihu, ma’ana babu wani hukunci a cikin addini da zai kai ga fifta kafiri a kan musulmi a kan,qa’ida ce mai muhimmanci a fiqihu,kuma ita wannan qa’ida tana cikin kalar hukunce na biyu, ma’ana idan hukuncin farko ya ci karo da ita, zai zamo bashi da wani tasiri wato za’ayi aiki da qa’dar ne ba hukuncin farkon ba. Malaman fiqihu s..."
  • 17:2817:28, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +8,000 N Karramallahu WajhahuCreated page with "كَرَّمَ اللهُ وَجْهَه T Karramallahu Wajhahu jumla ce ta girmamawa wadda Ahlussunna suke amfani da ita kan imamu Ali A S bayan sun ambaci sunan imamu Ali A S saboda su banbanceshi kan sauran sahabbai da bayan ambatan sunansu suna cewa [Radiya Allah Anhum] wato Allah ya yarda da su, amma su ‘yan shi’a idan suka ambaci sunan imamu Ali A S suna cewa [Alehissalam] madadin Karramallahu Wajhahu. Malaman Ahlussunna sun kafa hujja kan kevatar imamu A..."
  • 17:2617:26, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +8,218 N Litattafan ƁataCreated page with "كتب الضلال T Litattafan vata sune litattafai da ake rubutawa domin vatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan vata sune duk wani lattafi da akayishi domin vata ko kuma wanda yake kaiwa ga vata, wanda ya fara qirqiro wannan Isxilahi a Shi’a [litattafan vata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiqihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a foqihu. Kalmar litattafai wanda tazo a cikin wannan kalma litattaf..."
  • 17:2417:24, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +3,195 N Madyana (Ƙabila)Created page with "قوم مَدْيَن T Kabilar Larabawa ce, su ne mutanen Annabi Shu’aibu, Allah ya aiko shi domin ya shiryar da su, Annabi Musa Alaihis Salam ya zauna a cikinsu na tsawon shekaru , dan Annabi Ibrahim, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, sun ce zuriyar Annabi Isma'il ne, a cikin birnin Madyana, wanda yake kusa da Tekun Aqaba; Saboda munanan ayyukansu, da rashin imaninsu da Allah, da kin kiran Annabinsu, sai Allah ya halaka su da azaba. Nasabar su Mutanen Mad..."
  • 17:2417:24, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +2,141 N Karatun Juzu'i-juzu'iCreated page with "قراءة جُزء من القرآن T Karatun wani sashe na Alkur'ani, wanda shine karatun kur'ani a sashi, kuma yawanci yana daukar nau'i na zaman da gungun mutane ke halarta. Wannan hanya ta zama ruwan dare a cikin watan Ramadan da kuma zaman karatun kur’ani a gida, da ma tarukan Fatiha da tunawa da matattu. An raba Alkur’ani zuwa kashi 30 a karshen karni na daya ko na biyu bayan hijira. Yadda ake karanta Juzi’i A wajen taron karatun kur’ani mai tsarki yana..."
  • 17:1917:19, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +5,991 N Ƙa'idar Kasuwar MusulmiCreated page with "قاعدة سوق المسلمين T Qa’dar kasuwar Musulmi qa’ida ce ta fiqihu wacca take nufin halarcin sayan fata da nama da sayarwa na dabbobin da aka yanka daga kasuwar musulmi tare da cewa su waxannan dabbobin sun halatta aci kuma ba wajibi bane mutum ya bincika ko anyankasu ko ba’a yanka ba,malaman fiqihu sun yarda da wannan qa’ida kuma suna kafa dalili kanta da ijma’i da sira ta gugun mutane ma’abuta addini da ruwayoyi kuma ita wannan qa’ida ana la..."
  • 17:1817:18, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +7,415 N Ƙa'idar LuɗufiCreated page with "Ka’ida ta luxufi qa’ida ce sananiya a cikin ilimin na aqida wato na tauhidi, Luxufi shi ne wani aiki da Allah Ta’ala ya wajabatawa kanshi, ba tare da wannan Luxufi ya yi tasiri a kan iyawar wanda aka wajabta ko tilasta domin shi ba. Ka’idar tana kiranshi da yin xa’a da barin savawa Allah, ta yadda za ta qara kusantar da shi ga bin umurnin Allah Ta’ala da nesantar aikata haninsa. Mafi yawan malaman tauhidi na Mu’utazila da Imamai wannan ka’ida tasami karvu..."
  • 17:1617:16, 8 Oktoba 2024 bamban tarihi +8,680 N Ƙa'idar JabbiCreated page with "قاعدة الجَبّ T Ka’idar jubb wata ka’ida ce ta fikihu wacce ta shafi kafiran da suka musulunta, don haka abin da ya faru a baya bai shafi makomarsu ba. Suna aiki don rama kurakuran da suka gabata. Ba a wajabta musu ayyukan ibada da ba su yi ba bayan sun musulunta. Wannan ka’ida ta zo a cikin hukunce-hukuncen shari’a da dama, kamar sallah, azumi, zakka, hajji, da hukunce-hukunce, amma ba ta da wani tasiri a cikin al’amura kamar kudin jini, da tsarki u..."

7 Oktoba 2024

6 Oktoba 2024

5 Oktoba 2024

(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)