Naƙiyyu (Laƙabi)

Daga wikishia

Naqiyyu (Larabci: النقي (لقب)) xaya daga cikin laqubban Imam Hadi (A.S) Imamin na goma a wurin `Yan Shi’a. [1] ma’anarsa shi ne tsarkakakke. [2] a cewar Shaik Saduq a cikin littafin Ilalul Ash-Shara’i ana kira shi da laqabin Naqiyyu sakamakon tsarkakarsa da kyawuntar baxininsa. [3] a wani naqalin daban ya zo cewa kasantuwar Mahaifiyarsa ta kasance daga Bayi sai wannan laqabi ya zama dalili kan Ismarsa da tsarkakarsa daga dukkanin aibobi na matsayi da nasaba. [4]

Bayanin kula

  1. Qommi, Mentehi al-Amal, 1379, juzu'i na 3, shafi na 1836.
  2. Tareehi, Majma Al-Bahrin, 1408H, juzu'i na 4, shafi na 366.
  3. Sadouq, Ilalaul As-shara'i, 1385 A.H., juzu’i na 1, shafi na 241.
  4. Khanji, Wasilatul Al-Khadim, 1375, shafi na 261.

Nassoshi

  • Sadouq, Muhammad bin Ali, Ilalaul As-shara'i, Najaf, Manuscripts na Al-Maktab Al-Haydariyya, 1385H.
  • Khanji, Fazullah Roozbahan, Wasilatul Al-Khadim zuwa Al-Mukhdoom a cikin bayanin sallolin Ma’asumai goma sha huɗu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su, Kum, Ansari, 1375.
  • Qommi, Sheikh Abbas, Mantehi al-Amal fi Tawarikh al-Nabi wa al-Al, Qom, Dilil Ma, 1379.
  • Tareehi, Fakhreddin, Majma Al-Bahrin, Makarantar Al-Nashar Al-Taqwa al-Islamiyya, 1408H.