Ranar Gwagwarmaya Ta Duniya
Appearance

Ranar gwagwarmaya ta duniya, ma’ana ranar 13 ga watan Diy kalandar Jamhuriyar Muslunci ta Iran.[1] Wannan rana an zave ta ne domin tunawa da ranar shahadar Ƙasim Sulaimani.[2]
Wannan munasaba ta kasance a ranar 17 ga watan Diy sakamakon amincewa da shawarar da Gidauniyar kula da tarihi da kufaifayin yaƙin difa’ul muƙaddas ta bayar, an sanyawa wannan rana suna “Ranar Gwagwarmaya Ta Duniya” domin tunawa da shahadar babban kwamanda lafnal janar ƙasim Sulaimani tare da girmama shi a ciki da wajen Iran.[3] A ko wace shekara cikin karrama munasabar ranar gwagwarmaya ta duniya, akan shirya tarurrukan girmamawa da tunawa da wannan babban gwarzo ƙasim Sulaimani cikin Iran[4] da wasu ƙasashen waje.[5]
Ku Duba
- Kashe ƙasim Sulaimani
Bayanin kula
- ↑ Yade; Kukan "Marg Bar Amurka" da "Intiqam!" ! Dar fahne Iraq Wa Iran, shafi. 77.
- ↑ ۱۳ دی؛ روز جهانی مقاومت نامگذاری شد، Kamfanin Dillancin Labarai na IRNA.
- ↑ «روز جهانی مقاومت» تصویب شد، Kamfanin Dillancin Labarai Difa'u Muqaddas.
- ↑ روز شهادت سردار سلیمانی روز جهانی مقاومت در تقویم کشور ثبت شد، Kamfanin Dillancin Labarai na Fars.
- ↑ بزرگداشت چهارمین سالگرد شهادت سردار سلیمانی در خارج از کشور، Sazimane Farhange Irtibatat Islami.
Nassoshi
- بزرگداشت چهارمین سالگرد شهادت سردار سلیمانی در خارج از کشور،Kungiyar Al'adun Musulunci da Sadarwa, ranar buga labarai: 16 ga Janairu, 1402 (Hijira).
- Yade "Marge Bar Amurka!" Intiqam! Dar Fahne Iraki Wa Iran, Kayhan Farhangi, Disamba da Janairu 2019 - batutuwa 396 da 397.
- «روز جهانی مقاومت» تصویب شد، Hukumar Labarai ta Yaƙin Difa'u Muƙaddas", da aka wallafa a ranar 12 ga Dey 1400 H.S. (2 ga Janairu 2022 M).
- روز شهادت سردار سلیمانی روز جهانی مقاومت در تقویم کشور ثبت شد،Hukumar Labarai ta Fars, da aka wallafa a ranar 8 ga Bahman 1398 H.S. (kusan 28 ga Janairu 2020 M).
- ۱۳ دی؛ روز جهانی مقاومت نامگذاری شد، Hukumar Labarai ta IRNA, da aka wallafa a ranar 17 ga Dey 1398 H.S. (kusan 7 ga Janairu 2020 M).