Jump to content

Fihirisar Yaƙe-yaƙen Isra'ila Kan Musulmi

Daga wikishia

Fihirisar yaƙe-yaƙen Isra'ila kan Musulmi, (Larabci: قائمة حروب إسرائيل ضد المسلمين) ma'ana yaƙoƙin da Isra'ila ta yi da ƙasashen musulmi daga zamanin mamaye Falasɗinu da kuma kafa ta a shekarar 1948 miladiyya zuwa 2023. Gwamnatin Sahayoniyya ta Isra'ila lokuta da daman gaske ta ƙaddamar da yaƙi kan Falasɗinwa da kuma kan ƙasashen Musulmi misalin Misra da Labanun lamarin da ya yi sanadiyar kashe adadin mutane da rasa mahalli ga dubun dubatar al'ummar Musulmi

Yaƙe-yaƙen Isra'ila Da Larabawa

Isra'ila ta yi yaƙe huɗu da ƙasashen Musulmi makwabtan Falasɗinu, waɗannan yaƙoƙi su ne kamar yadda bayani zai zo a ƙasa:

Layi Sunan Yaƙi Ɓangarori biyu Farko Ƙarshe Adadin mutanen da aka kashe Sakamako
1 Yaƙi na farko(Yaƙin 1948m da Yaƙin Nakbat[1]) Isra'ila da ƙasashe biyar, Misra, Labanun, Siriya, Jodan da Iraƙ[2] 15 Mayu 1948m[3] 24 Fabrairu 1948m[4] Dubu 15[5] Cikin wannan yaƙi Isra'ila ta kwace kilomita dubu shida[6] na garuruwan Falasɗinu. sannan ta raba mutum dubu 500 zuwa 900 da gidajensu[7]
2 Yaƙi na biyu yaƙin suwiz[8] Isra'ila da Misra[9] 29 Oktoba 1956m[10] Wannan yaƙi, Isra'ila ta mamaye zirin Gaza, saharar Sina'i kanal na suwez[11]
3 Yaƙi na uku (Yaƙi na kwanaki shida ko ace yaƙin Yuni[12]) Isra'ila tare da ƙasashe huɗu na Larabawa, Misra, Jodan, Siriya da Iraƙ[13] 5 Yuni 1967m[14] 10 Yuni 1967m[15] Mutum 10 daga Misra, duba 1 daga Siriya[16] Sakamakon wannan yaƙi, Isra’ila ta mamaye ɓangaren gabas na Baitul mukaddas, zirin Gaza, Saharar Sinai, Gabar Yammacin Kogin jodan, garin Qunayṭira da Dutsen Gōlān na ƙasar Siriya.[17] Mutane 430,000 daga cikin yawan jama’a 1,400,000 sun zama 'yan gudun hijiri.[18]
4 Yaƙi na huɗu(Yaƙin Oktoba, Yaƙin Ramadan[19] da Yaƙin ranar Kafitur[20]) Isra'ila tare da Misra da Siriya [21] 6 Oktoba 1973m[22] 26 Oktoba 1973m[23] Mutum 5000 Misrawa da Mutum 3000 daga Siriya[24] Sakamakon wannan yaƙi, an ƙwato garin Qunayṭira, wasu sassa na Dutsen Gōlān da Saharar Sinai daga mamayar Isra’ila.[25]

Hare-haren Isra'ila Kan Zirin Gaza

Daga lokacin da Isra'ila ta mamaye Falasɗinu, ta ƙaddamar da adadin wasu hare-hare da bayanin ba'arinsu zai zo a ƙasa:

Layi Sunan ofireshi Farko Ƙarshe Adadin kisan jama'ar Gaza Ƙarin bayani
1 Ƙona da ƙarfi / Maƙrakat al-Furƙan 27 Disamba 2008m 17Yuni 2009m Mutane 1419 A wannan yaƙi na kwanaki 22, Isra’ila ta fara da ruwa bama-bamai ta sama ta ƙasa kan Gaza, sannan ta kutsa da sojojinta cikin yankin ta hanyar hari daga ƙasa. Wannan yaƙi ya ƙare da sulhun gefe ɗaya da Isra’ila ta ayyana[26]
2 Koma bayan amo 9 Disamba 20012m 14 Maris 2012m Mutane 23 Wannan yaƙi ya zo ƙarshe tare da sanar da tsagaita wuta[27]
3 Ginshiƙan gajimare/Dutsen wuta 12 Nuwamba 2012m 21 Nuwamba 2012m Mutane 105[28] Wannan yaƙi ya tsaya sakamakon tsagaita wuta da ɓangarori biyu suka yi[29]
4 Tsandaurin duste/ Yain kwanaki 51 8 Yuni 2014m 26 Agusta 2014m Mutane 2100 Bayan sace samari uku na Isra’ila da dakarun Hamas, Isra’ila ta ƙaddamar da harin kan uwa da wabi a kan Gaza[30]
5 Maris 2018m Mutum 170 Wasu jama'a daga cikin mutane Gaza sun gudanar da zanga-zanga a yankin iyaka da Isra’ila, inda sojojin Isra’ila suka kai musu farmaki kai tsaye[31]
6 11Mayu 2021m[32] 22 Mayu 2021m[33] Mutum 248[34] Bayan harin rokoki da Hamas ta kai sakamakon fitar da Musulmi daga Masallacin Al-Aksa da Isra’ila ta yi, sojojin Isra’ila suka ɗauki matakin kai harin sama kan Gaza don murkushe Hamas. Wannan faɗa ya ɗauki kwanaki 11[35]
7 5 Oktoba 2022m[36] 7 Oktoba2022m[37] Mutum 44[38] Bayan kisan ɗaya daga cikin kwamandojin Hamas da Isra’ila ta yi, aka fara faɗa tsakanin Hamas da Isra’ila na kwanaki uku[39]
8 Takubban ƙarfe 7 Oktoba 2023m[40] Tsagaita wuta a ranar 19 Yuni 2025m Fiye da mutum dubu 47[41] Wannan farmaki ya biyo bayan harin Hamas da aka fi sani da "Tufanul Al-Aksa"[42]

Hare-haren Isra'ila Kan Ƙasar Labanun

Lokuta da daman gaske Isra'ila ta dinga kai hare-hare da farmaki kan ƙasar Labanun da take da iyaka da Falasɗinu ta kuma kai hari kan sansanin ƴan gudun hijira na Falasɗinawa. Alal misali an ce Isra'ila karo biyar tana kai hari kan ƙasar Labanun a iya cikin shekarun 1978-1996.[43] Ba'arinsu sun kasance kamar haka:

Layi Sunan ofireshin Farko Ƙarshe Adadin mutane da aka kashe Ƙarin bayani
1 Ofiresihin Litani 15 Maris 1978m Mutum 1168 Labanun da Falasɗinu [44] Farmakin farko da Isra’ila ta kai kan Labanun, wanda sakamakonsa ya haddasa mamayar sassan kudancin Labanun da kuma barin gida ga fiye da 220,000 `yan Labanun da 65,000 Falasɗinawa.[45]
2 Ofireshin salamat Jalil 6 Yuni 1982m Mutum dubu 19[46] A ranar 15 ga Satumba, Isra’ila ta mamaye ɓangaren yamma na Bairut, kuma ta kawo ƙarshen zaman dakarun PLO (Ƙungiyar `Yantar da Falasɗinu) a Labanun. Wannan mamaya ta haddasa barin gida ga kimanin 15,000 jama’a.[47]Kisan Sabra da Shatila a cikin Yaƙin Isra’ila da Labanun, 1982[48] Wani mummunan lamari ya faru, inda aka kashe fiye da 3,000 Falasɗinawa da ke zaune a cikin waɗannan sansanonin guda biyu..[49]
3 Ofireshin biyan bashi 25 Yuni 1993m 31 Yuni Mutum 132 A cikin Yaƙin Kwana 7 da Isra’ila ta kai kan Labanun a shekarar 1993 (25 zuwa 31 Yuli), fiye da gidaje 10,000 a cikin garuruwa 120 sun lalace, kuma mutane 300,000 sun rasa matsugunai.[50]
4 Ofiren gungun fushi 11 Afrilu1996m 26 Afrilu Mutane 175[51] ko 200[52] Kisan Ƙ ana ya faru a cikin wannan yaƙi na kwanaki 16, inda aka kashe fiye da 106 mata da yara[53]
5 Yaƙin kwanaki 33 12 Yuli 2006m 16 Oktoba Mutane 1000[54] zuwa 1200[55] Yaƙin Isra'ila da Hizbullah wanda ya raba fiye d amutane miliyan guda da mahallansu[56]
6 Harin Isra'ila kan Labanun (2024) 24Satumba2024m 27Nuwamba2024m[57] Fiye da mutum 1500 suka rasa rayukansu[58] Cikin wannan hari ne Sayyid Hassan Nasrullah babban sakataren Hizbullahi Lubnan ya yi shahada.[59]

Harin Isra'ila Kan Iran

Isra'ila a farkon safiyar ranar 11 ga watan Yuni 2025 miladiyya, bisa da'awar hana Iran kai wa ga ƙera makamin nukiliya[60] da kuima manufar lalata gaba ɗayan shirin nukiya na Iran[61] ta ƙaddamar da hare-hare kan garuruwa daban-daban na Iran. Tsawon kwanaki goma sha biyu Isra'ila ta yi tana ta kai farmaki kan cibiyoyin sojojin Iran da matsugunan mutanen gari a garuruwa daban-daban na Iran, tare da kashe mutum 1100[62] da kuma raunata fiye da 5700[63] Cikin mutanen da ta kashe mutum 126 mata da kuma ƙananan yara 41.[64] Wasu adadi daga kwamandojin sojan Iran daga jumlarsu Muhammad Baƙiri, shugaban dukkanin rundunonin sojan Ira, Husaini Salami, babban kwamandan dakarun kare juyin juya hali, Amir Ali Haji Zade, babban kwamandan sojan sararin samaniyya, da wasu adadi daga kwararrun masana makamashin nukiliya misalin Faridun Abbasi da Muhammad Mahadi Tehranci suma sun yi shahada sakamakon wannan hari..[65]

Ku Duba

8 Fihirisar Kashe-kashen Da Isra'ila Ta Yi

Bayanin kula

  1. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  2. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 199. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na 187.
  3. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 199. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na 187.
  4. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na
  5. «تظاهرات مردم فلسطین به مناسبت روز نکبت»، Anatoly Agency.
  6. Zeidabadi, Din Wa Daulat dar Isra'il, 2002, shafi. 128.
  7. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na201
  8. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  9. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  10. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na207
  11. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na208
  12. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  13. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 212
  14. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi n
  15. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  16. Kafāsh, Hāmid da wasu, Dayiratul Marif Al-musawwar Tarikh Falasɗin, bugun shekara ta 2013 Miladiyya, shafi na 222
  17. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 212. Sicherman and others «Israel», Encyclopaedia Britannica
  18. Chomsky, The Fateful Triangle, 1369, shafi. 125.
  19. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 212
  20. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  21. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica؛
  22. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia BritannicaṢafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 216.
  23. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica
  24. «جنگ سال ۱۹۷۳م یوم کیپور»،Jangavaran site.
  25. Ṣafātāj, Majīd, Majaraye Falasɗinu Wa Isra’il, bugun shekara 2002 Miladiyya, shafi na 220
  26. Taron cika shekara ta takwas bayan harin ‘Sarb-e Godākhta’ kan Gaza; kashi 83% na waɗanda suka mutu, ba sojoji ba ne.” — *Fars News Agency
  27. Isra’ila da Falasɗinuwa a Gaza sun cimma tsagaita wuta" — Labari daga Kamfanin BBC News.
  28. «The total numbers of victims of the Israeli offensive on the Gaza Strip» pchrgaza.
  29. "Cegunagi Agaz, Ahdaf Wa Dastewardehaye Muqawamat Dar 3 Jange Alihi Gaza" Kamfanin Dillancin Labarai na Fars.
  30. Arezi Meybodi, Yaƙin 2014 da Tsayar da Isra'ila, shafi. 53; Rediyo Farda ta ce "Bita na kusan shekaru ashirin na rikicin Isra'ila da Hamas tun bayan janyewar Isra'ila daga Gaza."
  31. Rediyo Farda ta ce "Bita na kusan shekaru ashirin na rikicin Isra'ila da Hamas tun bayan janyewar Isra'ila daga Gaza."
  32. «Gaza attacks: Fear, finality, and farewells as bombs rained down»، aljazeera.
  33. «Gaza attacks: Fear, finality, and farewells as bombs rained down»، aljazeera.
  34. «Gaza attacks: Fear, finality, and farewells as bombs rained down»، aljazeera.
  35. Takaitaccen Bayani daga Labarin Rādīyū Fardā: “Dubin Shekaru Biyu da Harbi tsakanin Isra’ila da Hamas tun Bayan Janyewar Isra’ila daga Gaza”
  36. «Israel-Gaza: Palestinian girl dies from wounds sustained in bombing»، middleeasteye. .
  37. «Israel-Gaza: Palestinian girl dies from wounds sustained in bombing»، middleeasteye.
  38. «Israel-Gaza: Palestinian girl dies from wounds sustained in bombing»، middleeasteye.
  39. Takaitaccen Bayani daga Labarin: “Dubin Shekaru Biyu da Harbi Tsakanin Isra’ila da Hamas Tun Bayan Janyewar Isra’ila daga Gaza
  40. «إسرائيل دمرت أكثر من 305 آلاف منزل في غزة»،Kamfanin Dillancin Labarai na Al Jazeera.
  41. «حملات ۱۵ ماهه اسرائیل به غزه: کشته شدن ۴۷ هزار فلسطینی و ویرانی زیرساخت‌ها»، Anatoly Agency.
  42. Takaitaccen Bayani daga Labarin "Merūrī bar nazdīk be do dahe monāqashāt-e Esrāʾīl va Ḥamās az zamān-e ʿaqab-neshīnī Esrāʾīl az Ghazzeh
  43. «از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»، Kamfanin labarai na Tasnim.
  44. از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»،Kamfanin Dillancin Labarai na Tasnim.
  45. «از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»، Kamfanin Dillancin Labarai na Tasnim.
  46. از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»، Kamfanin Labaran Tasnim.
  47. از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»، Kamfanin Dillancin Labarai na Tasnim.
  48. «Timeline: At war for decades, Lebanon and Israel edge towards a rare deal», Middle East Monitor.
  49. «چهل سال از کشتار صبرا و شتیلا گذشت»،Kamfanin dillancin labaran Anatoly;«سالروز قتل عام صبرا و شتیلا؛ مروری بر جنایات رژیم صهیونسیتی علیه فلسطینیان»، Kamfanin Dillancin Labarai na Mizan.
  50. «از عملیات سلامت الجلیل و شکل‌گیری حزب‌الله تا خوشه‌های خشم»، Kamfanin Dillancin Labarai na Tasnim.
  51. «مجزرة قانا»،Kamfanin Dillancin Labarai na Al Jazeera.
  52. «Timeline: At war for decades, Lebanon and Israel edge towards a rare deal», Middle East Monitor.
  53. «مجزرة قانا»،Kamfanin Dillancin Labarai na Al Jazeera.
  54. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  55. «Timeline: At war for decades, Lebanon and Israel edge towards a rare deal», Middle East Monitor.
  56. «Arab-Israeli wars», Encyclopaedia Britannica.
  57. «آغاز رسمی آتش‌بس لبنان: ایران استقبال کرد، اسرائیل نسبت به بازگشت زودهنگام ساکنان هشدار داد»Kamfanin labarai na Euronews..
  58. آمار جنگ لبنان و اسرائیل به‌صورت لحظه‌ای | تا این لحظه 1540 نفر کشته شدند»
  59. «شهادة الأمين العام لحزب الله سماحة السيد حسن نصرالله»،Gidan yanar gizo na Almanar.
  60. «جزییات ۵ موج عملیات موشکی ایران علیه اسراییل از شب گذشته تاکنون + تصاویر»، Nor News.
  61. «اکسیوس: اسرائيل از آمریکا درخواست کرد به حملات علیه ایران بپیوندد»، EuroNews.
  62. «آمار شهدای تجاوز رژیم صهیونیستی به مرز ۱۱۰۰ نفر رسید»،‌ خبرگزاری مشرق؛ «آسیب ۷ بیمارستان و جراحت ۵۷۵۰ نفر در حمله رژیم صهیونی»،‌Kamfanin Labarai na Mehr.
  63. «آسیب ۷ بیمارستان و جراحت ۵۷۵۰ نفر در حمله رژیم صهیونی»،‌ Kamfanin Labarai na Mehr
  64. «آمار شهدای تجاوز رژیم صهیونیستی به مرز ۱۱۰۰ نفر رسید»،‌ خبرگزاری مشرق.
  65. «اسامی شهدای حمله تروریستی رژیم صهیونیستی»، Kamfanin Labaran Jomhouri Islami..

Nassoshi

8 Seyyed Morteza Arizi Meybodi – "Yaƙin 2014 da Tsoron Isra’ila" Maƙala ce daga mujallar “Nazarin Yaƙe”, tana nazarin yadda Isra’ila ta ƙalubalanci Hamas da gazawar kariyar tsaro ta dogon lokaci.