Jump to content

Rukuni:Maƙaloli na Tushe a Wiki Shi'a

Daga wikishia


Maƙaloli na Tushe a Wiki Shi'a, wasu maƙaloli ne da sanin Shia da mazahabar Alhul baiti (a.s) ya ɗamfaru da su, samuwar su cikin Kundin Wiki Shi'a larura ne cikin ɗaukacin harsuna. Waɗannan maƙaloli ta fuskar kaifiyya wajibi ne su kasance cikin zaɓaɓɓun maƙaloli.