Jump to content

Sabbin shafuna

Sabbin shafuna
Ɓoye bots | Nuna redirects

10 Disamba 2024

19 Nuwamba 2024

  • 18:3618:36, 19 Nuwamba 2024 Mu'alla Ɗan Khunais (tarihi | gyarawa) [bayit 8,004] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Mu’alla xan Kanis wanda ya rasu a shekara ta 131 hijira, yana daga cikin Sahabban imam Sadiq A S da kuma ciikin walkilanshi, kuma malamai da yawa sun ce shi Siqa ne, daga cikinsu akwai Ashhseku Xusi da Ahmad xan Abdullahi Albarqi kuma yana daga cikin malaman Aqida da masu rawaito hadisi, kuma da Allama Alhilli, kazalika mafi yawancin malaman baya bayannama sunce shi Siqa ne. Amma wasu malamai kuma sun tafi kan cewa shi rarrauna ne, daga cikinsu Annajashi da xan Gada...")
  • 18:2818:28, 19 Nuwamba 2024 Abincin Buɗa Baki (tarihi | gyarawa) [bayit 10,486] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Abincin buɗa baki''', abinci ne da ake shiryawa domin mai azumi ya sha ruwa da shi, ya zo a cikin hadisin iyalan gidan manzo A S cewa, ladan ciyar da maia azumi, kamar mutum ya yi azumi ne. Ciyar da mai azumi wata al,adace ta musulmi wadda suke gudanar ita a qasashe daban-daban da kuma ,yanayi maban-banta.al’adar bada abincin buxa maki ta yaxu a farko ta hanyar bada abinci matsakaici ko kaxan, a wasu lokutan kuma a bada cikakken abinci ga mai azumi a gurare masu t...") Tag: Visual edit: Switched

14 Nuwamba 2024

  • 13:0913:09, 14 Nuwamba 2024 Dukiyar Shubuha (tarihi | gyarawa) [bayit 10,137] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Dukiyar shubuha (Larabci: {{Arabic| مال الشبهة}}) Kuɗin ko dukiyar shubha, kuɗi ne ko dukiyar da ba a san mai shi ba, saboda shi kuɗin shubha ya sha banban da dukiya ko kuɗin da ya haɗu da na haram, saboda shi kuɗin da ya cakuɗa da haram mutum ya san cewa akwai haram a cikinshi, saɓanin kuɗin shubha ko dukiyar shubha mutum ba shi da masaniya kan cewa wannan ya cakuɗa da haram ko kuma cewa wannan haram ne. Amma malamai sun tafi kan cewa kuɗin shubha k...")

12 Nuwamba 2024

4 Nuwamba 2024

  • 14:2714:27, 4 Nuwamba 2024 Musailamatul Kazzab (tarihi | gyarawa) [bayit 9,335] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Musaylimah al-ƙadhab (wanda aka kashe a shekara ta 12 bayan hijira), shi ne Musaylimah bin Thumama al-Hanafi al-Waili ya yi da'awar annabta a shekara ta 10 bayan hijira, kuma an kashe shi a yakin al-Yamamah a hannun Sojojin Khalid bn Walid. Musaylimah ya yi imani da Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayenshi, amma ya yi da'awar cewa ya yi tarayya a annabtar annabi Muhammad. Musaylimah ya halasta shangiya da zina ga mabiyansa, ya kuma xauke...")
  • 13:4913:49, 4 Nuwamba 2024 Masallacin Sakra (tarihi | gyarawa) [bayit 8,434] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Masallacin Sakra ko kuma Sakra mai tsarki, masallaci ne a cikin masallacin Al-aƙsa dake ƙudus a wannan guri da ake kira da Hadabatun Muriya a Baitul Muƙaddas, kuma shi wannan masallaci yana kan wani babban dutse, shi wannan dutse yana da girma da matsayi a addinin Yahudanci da Musulinci da Nasaranci (Kiristanci), kuma musulmi sun yi imani cewa Annabi amincin Allah ya tabbata a gareshi ya yi Mi'iraji daga ƙasa zuwa sama ta kan wannan dutse, kuma Yahudawa sun yi imani...")

3 Nuwamba 2024

  • 16:0216:02, 3 Nuwamba 2024 Dakarun Ƙudus (Failak Ƙudus) (tarihi | gyarawa) [bayit 25,503] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with " Dakarun ƙudus ko Failaƙ ƙudus, wani gungu ne na sojoji waɗanda suke ƙarƙashin sojojin kare tsarin juyin-juya-hali na Jamhuriyar Musulinci a ƙasar Iran, kuma waɗannan dakarun su ne suke da alhaki kula da iyakoki na ƙasa da ƙasa na ƙasar Iran. Ita wannan runduna an kafa ta ne a shekara 1369 hijira shamsi da Umarni Sayyid Ali Khamna'i wanda yake shi ne jagora na addinin Musulinci a ƙasar Iran, kuma Ahmad Wahid shi ne shugaban wannan runduna na farko,ya kuma ja...")
  • 15:0515:05, 3 Nuwamba 2024 Mu'ijizozin Annabi (S.A.W) (tarihi | gyarawa) [bayit 11,235] Hassan (hira | gudummuwa) (Created page with "Mu'ajizozir Annabi, abubuwa ne da suka saɓa da yadda ɗan adam ya saba rayuwa, Allah yake gudanar da su ta hanyar annabinshi amincin Allah ya tabbata a gareshi da iyalan gidanshi, domin tabbatar da annabtarshi, kuma akwai mu'ajizozi da yawa a tarihi waɗanda suka faro ga annabi fiyayyan halitta Muhammad amincin Allah ya tabbata a gareshi da iyalan gidanshi, su mu'ajizozin sun kasu gida biyu,mu'ajizozi na Ma'anawi da kuma mu'ajizozi waɗanda za'a iya gani ko taɓawa ko j...")

10 Oktoba 2024

  • 18:3418:34, 10 Oktoba 2024 Labbaika ya Husain (tarihi | gyarawa) [bayit 31,885] Rezvani (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Labbaika ya Husain''' (Larabci: {{Arabic|لَبَّيكَ يا حسين}}), amsa kiran imamu Husaini ne, kuma wanai Shi’ari ne na ‘yan shi’a domin nuna amsa kiran imamu Husaini A S, domin imamu Husaini a lokacin yaqi a Karbala a ranar Ashura ya yi kira sau da yawa domin neman taimako, ga manarshi sananniya, shin akwai mai taimako ya taimakeni? Abin da yasa ake mai-maita wannan jumla ta imamu Husaini A S, shi ne shelanta cika alqawari da kasancewa tare da imamu...")
  • 18:3118:31, 10 Oktoba 2024 Lauhul Mahawi Wal Isbat (tarihi | gyarawa) [bayit 12,002] Rezvani (hira | gudummuwa) (Created page with "'''Allan gogewa da tabbatarwa''', (Larabci: {{Arabic|اللوَّح المَحوُ والإِثبَات}}) shi ne allan wanda ake rubuta duk abubuwan da zasu faru a duniya, amma yana iya canzawa. Malaman tafsiri sunyi bayani ta hanyar amfani da aya ta 39 a cikin suratul Ra’ad cewa, abubuwan da suke faru a duniya ana rubuta su ne a cikin Allu wanda ake kiyaye abubuwa a yanayin da xari bisa xari za su faru, sannan kuma a cikin allan gogewa da tabbatarwa,wato shi allu iri...") originally created as "Allan gogewa da tabbatarwa"