Jump to content

Daƙiƙa:Jihadin Mace

Daga wikishia

Jihadin mace, (Larabci: جهاد المرأة) magana ce kai tsaye kan rikici da ɗauki ba daɗi na soji wanda ba wajibi bane kan mace a bisa koyarwar fiƙihun Muslunci[1] Ba'arin malaman fiƙihu suna da ra'ayin cewa bai ma halasta ba mace ta je jihadi[2] Wannan hukunce ya karkata kan jihadi Ibtida'i[3] Amma jihadi difa'i, a halin buƙata, zuwa jihadi yana wajabta kan mata.[4] Bisa ra'ayin Sayyid Muhammad Husaini Tehrani malamin Shi'a, rashin wajabcin jihadi a kan mata, ba ya nufin an hana su zuwa filin yaƙi; bari dai abin nufi daga rashin wajabcin shi ne rashin tarayyarsu ta kai tsaye cikin yaƙi, amma suna iya ba da gudummawa cikin ayyuka kamar kula da wanda suka jikkata da ba da tallafin kayayyakin buƙata.[5] Cikin litattafan tarihi, an ba da rahotanni na misalsalai daga halartar mata yaƙe-yaƙen Annabi (S.A.W); alal misali a cikin yaƙin uhudu mata goma sha huɗu daga jumla Sayyida Faɗima (S) da A'isha sun kasance suna ba da taimako kawo ruwa da abinci da kula da waɗanda suka jikkata.[6]

Imam Musa Kazim (A.S):

جِهَادُ الْمَرْأَةِ حُسْنُ التَّبَعُّل

Jihadin mace kyawunta zama da miji

[7]

Cikin matanonin hadisai, ba'arin ayyuka da ake lissafa matsayin jihadi ga mata sune:

Bayanin kula

  1. Najafi, Jawahir al-Kalam, 1404 H., juzu’i na 21, shafi na 7; Shaykh Ṭusi, al-Nihayah, 1400 H., shafi na 289; Ibn Idris, al-Sara’ir, 1410 H., juzu’i na 2, shafi na 3; ‘Allamah Ḥilli, Tadhkirat al-Fuqaha’, 1414 H., juzu’i na 9, shafi na 12; Ibn Qudamah, al-Mughni, 1388 H., juzu’i na 9, shafi na 197.
  2. Muntazari, Risalat al-Istifta’at, Qum, juzu’i na 1, shafi na 102; Ḥusayni Ṭihrani, Risalah Badi‘ah, 1418 H., shafi na 121.
  3. Shahid Thani, Masalik al-Afham, 1413 H., juzu’i na 3, shafi na 8.
  4. Don misali duba: Shahid Thani, Masalik al-Afham, 1413 H., juzu’i na 3, shafi na 8; Kashif al-Ghita’, Kashf al-Ghita’, Ma’hadawi Publishers, shafuka 395–396.
  5. Ṭehrani, Risalah Badi‘ah, 1418 H., shafi na 121
  6. Waqidi, Kitab al-Maghazi, 1409 H., juzu’i na 1, shafi na 249.
  7. Kulaini, Al-Kafi, 1407H, J 5 shafi 507.
  8. Kulayni, al-Kafi, 1407 H., juzu’i na 5, shafi na 9; Shaykh Ṣaduq, Man la Yaḥḍuruhu al-Faqih, 1413 H., juzu’i na 3, shafi na 439.
  9. Fattal Nishaburi, Rawḍat al-Wa‘iẓin, 1375 SH., juzu’i na 2, shafi na 376.
  10. Shaykh Ṭusi, al-Amali, 1414 H., shafi na 618.

Nassoshi

  • Khan‑Muhammadi da Ja‘fari, “Matsayin Shawara a Gwamnatin Musulunci…”, shafi 23.
  • Khan‑Muhammadi da Ja‘fari, “Matsayin Shawara a Gwamnatin Musulunci…”, shafi 32–33.
  • Maghniyya, Al‑Kashif, 1424 H.Q., juzu’i 6, shafi 529.
  • Maghniyya, Al‑Kashif, 1424 H.Q., juzu’i 6, shafi 529.
  • Makarem Shirazi, Sakon Al‑Qur’ani, 1386 H.S., juzu’i 10, shafi 88.
  • Makarem Shirazi, Tafsirin Namuna, 1371 H.S., juzu’i 20, shafi 462–463.
  • Makarem Shirazi, Tafsirin Namuna, 1371 H.S., juzu’i 3, shafi 143.
  • Musawi Sabzawari, Mawahib ar‑Raḥman, 1409 H.Q., juzu’i 7, shafi 8.
  • Zamakhshari, Al‑Kashshaf, juzu’i 4, shafi 229.
  • Ṣadiqi Tahrani, Al‑Furqan, 1365 H.S., juzu’i 6, shafi 61–62; Makarem Shirazi, Sakon Al‑Qur’ani, 1386 H.S., juzu’i 10, shafi 89.
  • Ṭabataba’i, Al‑Mizan, 1390 H.Q., juzu’i 4, shafi 56.
  • Ṭabataba’i, Al‑Mizan, 1390 H.Q., juzu’i 4, shafi 56.
  • Ṭabataba’i, Al‑Mizan, 1390 H.Q., juzu’i 4, shafi 56; Maghniyya, Al‑Kashif, 1424 H.Q., juzu’i 2, shafi 188; Makarem Shirazi, Tafsirin Namuna, 1371 H.S., juzu’i 3, shafi 140.
  • Ṭabataba’i, Al‑Mizan, 1390 H.Q., juzu’i 4, shafi 57.
  • Ṭabataba’i, Al‑Mizan, 1390 H.Q., juzu’i 4, shafi 57; Makarem Shirazi, Tafsirin Namuna, 1371 H.S., juzu’i 20, shafi 463.
  • Ṭabrisi, Majma‘ al‑Bayan, 1372 H.S., juzu’i 2, shafi 869.
  • Ṭabrisi, Majma‘ al‑Bayan, 1372 H.S., juzu’i 2, shafi 869; Musawi Sabzawari, Mawahib ar‑Raḥman, 1409 H.Q., juzu’i 7, shafi 9; Ṭayyib, Aḥsan al‑Bayan, 1378 H.S., juzu’i 3, shafi 409; Qara’ati, Tafsir Nur, 1383 H.S., juzu’i 2, shafi 184–185.
  • Ṭaliqani, Bayyanin Manufa Don Tashi Tsaye da Adalci, 1360 H.S., shafi 158.
  • Ṭaliqani, Haske Daga Al‑Qur’ani, 1362 H.S., juzu’i 5, shafi 398.

Sadarwa Ta Waje