Hassan
Created page with "'''Savawa Iyaye''', ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana qirga shi cikin layin miyagun halaye, savawa iyaye shi ne baqanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faxa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, savawa umarni, kallon da yake cuxanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin qosawa misalin Uf da kai duka ana qirga su cikin misdaqan savawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani a..."