Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Sabawa Iyaye"

802 bayitu sanyayyu ,  30 Nuwamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 21: Layi 21:
Kan asasin  ba’arin riwayoyi, saɓawa Iyaye bai keɓantu da zamanin da suke raye ba ya tataro har bayan mutuwarsu, kamar yanda kyautata musu bai iyakantu da lokacin da suke raye ba, zai iya yiwuwa mutum ya kasance mai tausayi da kyautatawa Iyayensa a lokacin da suke raye amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai saɓa musu, kamar dai misalin wanda ya ƙi biya musu bashi bayan mutuwarsu, kuma baya nema musu gafarar Ubangiji, haka kuma za iya yiwuwa mutum ya kasance mai saɓawa iyayensa a duniya amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai kyautata musu. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 163.</ref>

Mulla Ahmad Naraƙi domin nesanta daga saɓawa iyaye: yace a dinga tunawa da irin wahalhalun da suka sha da rashin bacci da tsananin ƙaunarsu ga ɗan da suka Haifa da kuma karbar la’anar da suke kan ɗan da suka Haifa. <ref>Naraghi, Meraj al-Sa'ada, 1378, shafi na 532.</ref>

== Bayanin kula ==
<references />
== Nassoshi ==
* Payandeh, Abolqasem, Nahj al-Fasaha, Tehran, Danesh, 2002.
* Tamimi Amadi, Ghurarul Al-Hekam da Darr al-Kalam, editan Seyyed Mahdi Rajaee, Qum, Dar al-Kitab al-Islami, 1410H.
* Himyari, Abdullahi bin Jafar, Qorbul Al-Asnad, Qum, Mu’assasa Al-Baiti, 1413H.
* Farahidi, Khalil bin Ahmad, Qum, bugun Hijira, 1409H.
* Kuliani, Muhammad bin Yaqub, Al-Kafi, wanda: Ali Akbar Ghafari da Muhammad Akhundi suka yi masa bita, Tehran, Darul Kitab al-Islamiya, 1407H.
* Naraghi, Ahmed bin Mohammad Mahdi, Meraj al-Saadah, Hijrat Publications Institute, 1378.
* Naraghi, Mohammad Mahdi, Jame al-Saadat, Qum, Iranian Press Institute, 1963 AD/1383 AH.
* Nouri, Hossein bin Mohammad Taqi, Mustadrak al-Wasail da Mustanbat al-Masal, Kum, Mu'assasa Al-Baiti, 1408H.
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki