Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 2: | Layi 2: | ||
== Mafhumi == | == Mafhumi == | ||
saɓawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. | saɓawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. <ref>Naraghi, Meraj Al-Sa'ada, 1378, shafi na 532.</ref> na’am Kalmar Uƙuƙ a harshen Larabaci ta zo da ma’anar yankewa, saboda haa anan wurin anyi amfani da ita cikin ma’anar yanke zumunci da su, <ref>Farahidi, Al-Ainu, 1409 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 63</ref> Mulla Mahadi Naraƙi yana ganin saɓawa iyaye yafi munana daga yanke zumunci, ya tafi kan cewa duk da cewa Kalmar tana da ma’anar yanke zumunci haka zalika tana shiryarwa kan tawayar saɓawa iyaye, haka kuma saɓawa iyaye tana cikin miyagun halaye da suke da alaƙa da ɓangaren fushi da sha’awa da suke ɓuɓɓugowa daga ƙiyayya da fushi ko rowa da son duniya. <ref>Naraghi, Jame Al-Sa'adat, 2003, juzu'i na 2, shafi na 262.</ref> | ||
=== Misdaƙai === | === Misdaƙai === | ||
Saɓawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma ɗaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuɗanye da fushi | Saɓawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma ɗaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuɗanye da fushi <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 349.</ref> tozartar haƙƙoƙi <ref>Tamimi Amadi, Ghurarul Al-Hekam, 1410 AH, shafi na 671.</ref> rashin biyan buƙata, rashin bin umarni, rashin girmamawa <ref>Noori, Mostadrak Al-Wasa'il, 1408 AH, juzu'i na 15, shafi na 194.</ref> suna daga misdaƙan saɓawa iyaye, Mulla Ahmad Naraƙi ya ce kowanne irin abu da yake zama sababin cutawa Iyaye ana ƙirga shi cikin layin saɓawa iyaye <ref>Naraghi, Meraj al-Sa'ada, 1378, shafi na 532.</ref> a cikin wata riwaya daga Imam Sadiƙ (A.S) furta Uf ga Uwa ko Uba ana kirga shi mafi ƙanƙantar saɓawa iyaye, an ce idan da akwai wata kalma ƙasa da Uf itama baya halasta a furtata ga Mahaifa. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 349.</ref> | ||
==== Saƙonni ==== | ==== Saƙonni ==== | ||
Saɓawa Iyaye yana cikin miyagun halaye waɗanda riwaya ta lissafa su cikin layin Manya-manyan zunubai, | Saɓawa Iyaye yana cikin miyagun halaye waɗanda riwaya ta lissafa su cikin layin Manya-manyan zunubai, <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 276.</ref> kuma akwai saƙonni da suke biye da aikata hakan da aka yi bayaninsu cikin riwaya: | ||
*Haramtuwa daga shiga Aljanna da jin ƙanshinta, | *Haramtuwa daga shiga Aljanna da jin ƙanshinta, <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 349.</ref> kan asasin wata riwaya daga Imam Sadiƙ (A.S) ranar Alƙiyama za a cire labule daga labulayen Aljanna ƙamshinta zai bazu dukkanin halittu za su ji wannan ƙamshi zai yaɗu nisan tafiyar shekaru ɗari biyar kowa da kowa zai isa zuwa gare shi amma banda masu saɓawa Iyaye <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 349.</ref> haka kuma akwai riwayoyi masu tarin yawa da suka zo da jumlar | ||
<center>«لایَدْخُلُ الْجَنّه»</center> | <center>«لایَدْخُلُ الْجَنّه»</center> | ||
*Mai saɓawa Iyayensa ba zai shiga Aljanna ba. | *Mai saɓawa Iyayensa ba zai shiga Aljanna ba. <ref>Himyari, Qurbul Al-Asnad, 1413H, shafi na 82.</ref> | ||
*za kuma a tura shi cikin Jahannama. | *za kuma a tura shi cikin Jahannama. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 348.</ref> | ||
*ba a karɓar sallarsa 14 a cikin wata riwaya ya zo cewa wanda ya yi kallo na ƙiyayya ga Iyayensa matsayin wanda suke zaluntarsa Allah ba zai karɓi sallarsa ba. | *ba a karɓar sallarsa 14 a cikin wata riwaya ya zo cewa wanda ya yi kallo na ƙiyayya ga Iyayensa matsayin wanda suke zaluntarsa Allah ba zai karɓi sallarsa ba. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 349.</ref> | ||
*rashin amsa addu’a. | *rashin amsa addu’a. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 448.</ref> | ||
*Azabar a duniya; a wata riwaya daga Annabi (S.A.W) haƙiƙa saɓawa Iyaye yana cikin Manya-manyan zunubai wanda tun a duniya mutum yake fara ganin sakamakonsa | *Azabar a duniya; a wata riwaya daga Annabi (S.A.W) haƙiƙa saɓawa Iyaye yana cikin Manya-manyan zunubai wanda tun a duniya mutum yake fara ganin sakamakonsa <ref>Payandeh, Nahj al-Fasaha, 1382, shafi na 165.</ref> Mulla Ahmad Naraƙi ya ce tajriba ta tabbatar da cewa saɓawa Iyaye yana haifar da gajercewar rayuwa, ɗacin rayuwa da tsanani, talauci, tsananin lokacin fitar rai da tsanantar mutuwa. <ref>Naraghi, Meraj al-Sa'ade, 1378, shafi na 532.</ref> | ||
*Azabar ƙabari; a cewar Mulla Mahadi Naraƙi duk wanda mahaifiyarsa ta yi fushi da shi zai fuskanci tsananin fitar rai da azabar ƙabari mai tsanani. | *Azabar ƙabari; a cewar Mulla Mahadi Naraƙi duk wanda mahaifiyarsa ta yi fushi da shi zai fuskanci tsananin fitar rai da azabar ƙabari mai tsanani. <ref>Naraghi, Jame Al-Sa'adati, 2013, juzu'i na 2, shafi na 263.</ref> | ||
==== Saɓawa Iyaye Bayan Mutuwarsu ==== | ==== Saɓawa Iyaye Bayan Mutuwarsu ==== | ||
Kan asasin ba’arin riwayoyi, saɓawa Iyaye bai keɓantu da zamanin da suke raye ba ya tataro har bayan mutuwarsu, kamar yanda kyautata musu bai iyakantu da lokacin da suke raye ba, zai iya yiwuwa mutum ya kasance mai tausayi da kyautatawa Iyayensa a lokacin da suke raye amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai saɓa musu, kamar dai misalin wanda ya ƙi biya musu bashi bayan mutuwarsu, kuma baya nema musu gafarar Ubangiji, haka kuma za iya yiwuwa mutum ya kasance mai saɓawa iyayensa a duniya amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai kyautata musu. | Kan asasin ba’arin riwayoyi, saɓawa Iyaye bai keɓantu da zamanin da suke raye ba ya tataro har bayan mutuwarsu, kamar yanda kyautata musu bai iyakantu da lokacin da suke raye ba, zai iya yiwuwa mutum ya kasance mai tausayi da kyautatawa Iyayensa a lokacin da suke raye amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai saɓa musu, kamar dai misalin wanda ya ƙi biya musu bashi bayan mutuwarsu, kuma baya nema musu gafarar Ubangiji, haka kuma za iya yiwuwa mutum ya kasance mai saɓawa iyayensa a duniya amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai kyautata musu. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 2, shafi na 163.</ref> | ||
Mulla Ahmad Naraƙi domin nesanta daga saɓawa iyaye: yace a dinga tunawa da irin wahalhalun da suka sha da rashin bacci da tsananin ƙaunarsu ga ɗan da suka Haifa da kuma karbar la’anar da suke kan ɗan da suka Haifa. | Mulla Ahmad Naraƙi domin nesanta daga saɓawa iyaye: yace a dinga tunawa da irin wahalhalun da suka sha da rashin bacci da tsananin ƙaunarsu ga ɗan da suka Haifa da kuma karbar la’anar da suke kan ɗan da suka Haifa. <ref>Naraghi, Meraj al-Sa'ada, 1378, shafi na 532.</ref> |