Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
(Created page with "'''Savawa Iyaye''', ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana qirga shi cikin layin miyagun halaye, savawa iyaye shi ne baqanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faxa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, savawa umarni, kallon da yake cuxanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin qosawa misalin Uf da kai duka ana qirga su cikin misdaqan savawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani a...") |
|||
Layi 4: | Layi 4: | ||
savawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. 1 na’am Kalmar Uquq a harshen Larabaci ta zo da ma’anar yankewa, saboda haa anan wurin anyi amfani da ita cikin ma’anar yanke zumunci da su, 2 Mulla Mahadi Naraqi yana ganin savawa iyaye yafi munana daga yanke zumunci, ya tafi kan cewa duk da cewa Kalmar tana da ma’anar yanke zumunci haka zalika tana shiryarwa kan tawayar savawa iyaye, haka kuma savawa iyaye tana cikin miyagun halaye da suke da alaqa da vangaren fushi da sha’awa da suke vuvvugowa daga qiyayya da fushi ko rowa da son duniya. 3 | savawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. 1 na’am Kalmar Uquq a harshen Larabaci ta zo da ma’anar yankewa, saboda haa anan wurin anyi amfani da ita cikin ma’anar yanke zumunci da su, 2 Mulla Mahadi Naraqi yana ganin savawa iyaye yafi munana daga yanke zumunci, ya tafi kan cewa duk da cewa Kalmar tana da ma’anar yanke zumunci haka zalika tana shiryarwa kan tawayar savawa iyaye, haka kuma savawa iyaye tana cikin miyagun halaye da suke da alaqa da vangaren fushi da sha’awa da suke vuvvugowa daga qiyayya da fushi ko rowa da son duniya. 3 | ||
=== | === Misdaqai === | ||
Savawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma xaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuxanye da fushi 4 tozartar haqqoqi 5 rashin biyan buqata, rashin bin umarni, rashin girmamawa 6 suna daga misdaqan savawa iyaye, Mulla Ahmad Naraqi ya ce kowanne irin abu da yake zama sababin cutawa Iyaye ana qirga shi cikin layin savawa iyaye 7 a cikin wata riwaya daga Imam Sadiq (A.S) furta Uf ga Uwa ko Uba ana kirga shi mafi qanqantar savawa iyaye, an ce idan da akwai wata kalma qasa da Uf itama baya halasta a furtata ga Mahaifa. 8 | Savawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma xaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuxanye da fushi 4 tozartar haqqoqi 5 rashin biyan buqata, rashin bin umarni, rashin girmamawa 6 suna daga misdaqan savawa iyaye, Mulla Ahmad Naraqi ya ce kowanne irin abu da yake zama sababin cutawa Iyaye ana qirga shi cikin layin savawa iyaye 7 a cikin wata riwaya daga Imam Sadiq (A.S) furta Uf ga Uwa ko Uba ana kirga shi mafi qanqantar savawa iyaye, an ce idan da akwai wata kalma qasa da Uf itama baya halasta a furtata ga Mahaifa. 8 | ||