Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Sabawa Iyaye"

87 bayitu sanyayyu ,  30 Nuwamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
'''Savawa Iyaye''', ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana qirga shi cikin layin miyagun halaye, savawa iyaye shi ne baqanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faxa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, savawa umarni, kallon da yake cuxanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin qosawa misalin Uf da kai duka ana qirga su cikin misdaqan savawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani abu da yake qasa da furta musu Kalmar Uf shima haramun ne furta shia kansu, daga cikin illoli na savawa iyaye akwai haramtuwa daga samun shiga Aljanna, za kuma a wurga mai savawa iyaye cikin wuta, da azabar qabari, rashin karvar sallarsa da rashin amsa addu’arsa dukkanin suna daga cikin natijoji da sakamakon savawa Iyaye da aka yi bayaninsu cikin riwaya kan ilollin da suke samun mai savawa iyaye, ba’arin Malaman Akhlaq suna ganin gajercewar rayuwa, tsanani a lokacin fitar rai da matsananciyar mutuwa suma duka suna cikin sakamako daga savawa iyaye
'''Saɓawa Iyaye''', ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana ƙirga shi cikin layin miyagun halaye, saɓawa iyaye shi ne baƙanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faɗa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, saɓawa umarni, kallon da yake cuɗanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin ƙosawa misalin Uf da kai duka ana ƙirga su cikin misdaƙan saɓawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani abu da yake ƙasa da furta musu Kalmar Uf shima haramun ne furta shia kansu, daga cikin illoli na saɓawa iyaye akwai haramtuwa daga samun shiga Aljanna, za kuma a wurga mai saɓawa iyaye cikin wuta, da azabar ƙabari, rashin karɓar sallarsa da rashin amsa addu’arsa dukkanin suna daga cikin natijoji da sakamakon saɓawa Iyaye da aka yi bayaninsu cikin riwaya kan ilollin da suke samun mai saɓawa iyaye, ba’arin Malaman Akhlaƙ suna ganin gajercewar rayuwa, tsanani a lokacin fitar rai da matsananciyar mutuwa suma duka suna cikin sakamako daga saɓawa iyaye


== Mafhumi ==
== Mafhumi ==
savawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. 1 na’am Kalmar Uquq a harshen Larabaci ta zo da ma’anar yankewa, saboda haa anan wurin anyi amfani da ita cikin ma’anar yanke zumunci da su, 2 Mulla Mahadi Naraqi yana ganin savawa iyaye yafi munana daga yanke zumunci, ya tafi kan cewa duk da cewa Kalmar tana da ma’anar yanke zumunci haka zalika tana shiryarwa kan tawayar savawa iyaye, haka kuma savawa iyaye tana cikin miyagun halaye da suke da alaqa da vangaren fushi da sha’awa da suke vuvvugowa daga qiyayya da fushi ko rowa da son duniya. 3
saɓawa Iyaye, shi ne Mutum ya dinga cutawa Babansa da babarsa ta hanyar harshe ko mu’amala. 1 na’am Kalmar Uƙuƙ a harshen Larabaci ta zo da ma’anar yankewa, saboda haa anan wurin anyi amfani da ita cikin ma’anar yanke zumunci da su, 2 Mulla Mahadi Naraƙi yana ganin saɓawa iyaye yafi munana daga yanke zumunci, ya tafi kan cewa duk da cewa Kalmar tana da ma’anar yanke zumunci haka zalika tana shiryarwa kan tawayar saɓawa iyaye, haka kuma saɓawa iyaye tana cikin miyagun halaye da suke da alaƙa da ɓangaren fushi da sha’awa da suke ɓuɓɓugowa daga ƙiyayya da fushi ko rowa da son duniya. 3


=== Misdaqai ===
=== Misdaƙai ===
Savawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma xaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuxanye da fushi 4 tozartar haqqoqi 5 rashin biyan buqata, rashin bin umarni, rashin girmamawa 6 suna daga misdaqan savawa iyaye, Mulla Ahmad Naraqi ya ce kowanne irin abu da yake zama sababin cutawa Iyaye ana qirga shi cikin layin savawa iyaye 7 a cikin wata riwaya daga Imam Sadiq (A.S)  furta Uf ga Uwa ko Uba ana kirga shi mafi qanqantar savawa iyaye, an ce idan da akwai wata kalma qasa da Uf itama baya halasta a furtata ga Mahaifa. 8  
Saɓawa iyaye shi ne duk wani nau’in cutarwa ga Uba da Uwa ko kuma ɗaya daga cikinsu, a cikin riwaya ya zo cewa kallo da yake cuɗanye da fushi 4 tozartar haƙƙoƙi 5 rashin biyan buƙata, rashin bin umarni, rashin girmamawa 6 suna daga misdaƙan saɓawa iyaye, Mulla Ahmad Naraƙi ya ce kowanne irin abu da yake zama sababin cutawa Iyaye ana ƙirga shi cikin layin saɓawa iyaye 7 a cikin wata riwaya daga Imam Sadiƙ (A.S)  furta Uf ga Uwa ko Uba ana kirga shi mafi ƙanƙantar saɓawa iyaye, an ce idan da akwai wata kalma ƙasa da Uf itama baya halasta a furtata ga Mahaifa. 8  


==== Saqonni ====
==== Saƙonni ====
Savawa Iyaye yana cikin miyagun halaye waxanda riwaya ta lissafa su cikin layin Manya-manyan zunubai, 9 kuma akwai saqonni da suke biye da aikata hakan da aka yi bayaninsu cikin riwaya:
Saɓawa Iyaye yana cikin miyagun halaye waɗanda riwaya ta lissafa su cikin layin Manya-manyan zunubai, 9 kuma akwai saƙonni da suke biye da aikata hakan da aka yi bayaninsu cikin riwaya:
*Haramtuwa daga shiga Aljanna da jin qanshinta, 10 kan asasin wata riwaya daga Imam Sadiq (A.S) ranar Alqiyama za a cire labule daga labulayen Aljanna qamshinta zai bazu dukkanin halittu za su ji wannan qamshi zai yaxu nisan tafiyar shekaru xari biyar kowa da kowa zai isa zuwa gare shi amma banda masu savawa Iyaye 11 haka kuma akwai riwayoyi masu tarin yawa da suka zo da jumlar  
*Haramtuwa daga shiga Aljanna da jin ƙanshinta, 10 kan asasin wata riwaya daga Imam Sadiƙ (A.S) ranar Alƙiyama za a cire labule daga labulayen Aljanna ƙamshinta zai bazu dukkanin halittu za su ji wannan ƙamshi zai yaɗu nisan tafiyar shekaru ɗari biyar kowa da kowa zai isa zuwa gare shi amma banda masu saɓawa Iyaye 11 haka kuma akwai riwayoyi masu tarin yawa da suka zo da jumlar  
<center>«لایَدْخُلُ الْجَنّه»</center>
<center>«لایَدْخُلُ الْجَنّه»</center>
*Mai savawa Iyayensa ba zai shiga Aljanna ba. 12
*Mai saɓawa Iyayensa ba zai shiga Aljanna ba. 12
*za kuma a tura shi cikin Jahannama. 13  
*za kuma a tura shi cikin Jahannama. 13  
*ba a karvar sallarsa 14 a cikin wata riwaya ya zo cewa wanda ya yi kallo na qiyayya ga Iyayensa matsayin wanda suke zaluntarsa Allah ba zai karvi sallarsa ba. 14  
*ba a karɓar sallarsa 14 a cikin wata riwaya ya zo cewa wanda ya yi kallo na ƙiyayya ga Iyayensa matsayin wanda suke zaluntarsa Allah ba zai karɓi sallarsa ba. 14  
*rashin amsa addu’a. 15
*rashin amsa addu’a. 15
*Azabar a duniya; a wata riwaya daga Annabi (S.A.W) haqiqa savawa Iyaye yana cikin Manya-manyan zunubai wanda tun a duniya mutum yake fara ganin sakamakonsa 16 Mulla Ahmad Naraqi ya ce tajriba ta tabbatar da cewa savawa Iyaye yana haifar da gajercewar rayuwa, xacin rayuwa da tsanani, talauci, tsananin lokacin fitar rai da tsanantar mutuwa. 17
*Azabar a duniya; a wata riwaya daga Annabi (S.A.W) haƙiƙa saɓawa Iyaye yana cikin Manya-manyan zunubai wanda tun a duniya mutum yake fara ganin sakamakonsa 16 Mulla Ahmad Naraƙi ya ce tajriba ta tabbatar da cewa saɓawa Iyaye yana haifar da gajercewar rayuwa, ɗacin rayuwa da tsanani, talauci, tsananin lokacin fitar rai da tsanantar mutuwa. 17
*Azabar Qabari; a cewar Mulla Mahadi Naraqi duk wanda mahaifiyarsa ta yi fushi da shi zai fuskanci tsananin fitar rai da azabar qabari mai tsanani. 18
*Azabar ƙabari; a cewar Mulla Mahadi Naraƙi duk wanda mahaifiyarsa ta yi fushi da shi zai fuskanci tsananin fitar rai da azabar ƙabari mai tsanani. 18


==== Savawa Iyaye Bayan Mutuwarsu ====
==== Saɓawa Iyaye Bayan Mutuwarsu ====
Kan asasin  ba’arin riwayoyi, savawa Iyaye bai kevantu da zamanin da suke raye ba ya tataro har bayan mutuwarsu, kamar yanda kyautata musu bai iyakantu da lokacin da suke raye ba, zai iya yiwuwa mutum ya kasance mai tausayi da kyautatawa Iyayensa a lokacin da suke raye amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai sava musu, kamar dai misalin wanda ya qi biya musu bashi bayan mutuwarsu, kuma baya nema musu gafarar Ubangiji, haka kuma za iya yiwuwa mutum ya kasance mai savawa iyayensa a duniya amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai kyautata musu. 19
Kan asasin  ba’arin riwayoyi, saɓawa Iyaye bai keɓantu da zamanin da suke raye ba ya tataro har bayan mutuwarsu, kamar yanda kyautata musu bai iyakantu da lokacin da suke raye ba, zai iya yiwuwa mutum ya kasance mai tausayi da kyautatawa Iyayensa a lokacin da suke raye amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai saɓa musu, kamar dai misalin wanda ya ƙi biya musu bashi bayan mutuwarsu, kuma baya nema musu gafarar Ubangiji, haka kuma za iya yiwuwa mutum ya kasance mai saɓawa iyayensa a duniya amma kuma bayan mutuwarsu ya zama mai kyautata musu. 19
Mulla Ahmad Naraqi domin nesanta daga savawa iyaye: yace a dinga tunawa da irin wahalhalun da suka sha da rashin bacci da tsananin qaunarsu ga xan da suka Haifa da kuma karbar la’anar da suke kan xan da suka Haifa. 20
Mulla Ahmad Naraƙi domin nesanta daga saɓawa iyaye: yace a dinga tunawa da irin wahalhalun da suka sha da rashin bacci da tsananin ƙaunarsu ga ɗan da suka Haifa da kuma karbar la’anar da suke kan ɗan da suka Haifa. 20
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki