Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
[[File:مکارم اخلاق.jpg|thumb]] | |||
'''Saɓawa Iyaye''', (Larabci: {{Arabic|عقوق الوالدين}}) ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana ƙirga shi cikin layin miyagun halaye, saɓawa iyaye shi ne baƙanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faɗa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, saɓawa umarni, kallon da yake cuɗanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin ƙosawa misalin Uf da kai duka ana ƙirga su cikin misdaƙan saɓawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani abu da yake ƙasa da furta musu Kalmar Uf shima haramun ne furta shia kansu, daga cikin illoli na saɓawa iyaye akwai haramtuwa daga samun shiga Aljanna, za kuma a wurga mai saɓawa iyaye cikin wuta, da azabar ƙabari, rashin karɓar sallarsa da rashin amsa addu’arsa dukkanin suna daga cikin natijoji da sakamakon saɓawa Iyaye da aka yi bayaninsu cikin riwaya kan ilollin da suke samun mai saɓawa iyaye, ba’arin Malaman Akhlaƙ suna ganin gajercewar rayuwa, tsanani a lokacin fitar rai da matsananciyar mutuwa suma duka suna cikin sakamako daga saɓawa iyaye | '''Saɓawa Iyaye''', (Larabci: {{Arabic|عقوق الوالدين}}) ko cutaway Iyaye yana daga Manya-manyan Zunubai kuma ana ƙirga shi cikin layin miyagun halaye, saɓawa iyaye shi ne baƙanta musu daga kowanne irin nau’in aiki babu banbanci kalma ce aka faɗa musu ko kuma wata mu’amala mara kyau, kamar yanda ya zo cikin riwayoyi, saɓawa umarni, kallon da yake cuɗanye da fushi, rashin girmamawa da da furta kalmomin ƙosawa misalin Uf da kai duka ana ƙirga su cikin misdaƙan saɓawa Iyaye, ya zo cewa idan da akwai wani abu da yake ƙasa da furta musu Kalmar Uf shima haramun ne furta shia kansu, daga cikin illoli na saɓawa iyaye akwai haramtuwa daga samun shiga Aljanna, za kuma a wurga mai saɓawa iyaye cikin wuta, da azabar ƙabari, rashin karɓar sallarsa da rashin amsa addu’arsa dukkanin suna daga cikin natijoji da sakamakon saɓawa Iyaye da aka yi bayaninsu cikin riwaya kan ilollin da suke samun mai saɓawa iyaye, ba’arin Malaman Akhlaƙ suna ganin gajercewar rayuwa, tsanani a lokacin fitar rai da matsananciyar mutuwa suma duka suna cikin sakamako daga saɓawa iyaye | ||