Jump to content

Daƙiƙa:Shekara Ta 2 Hijira

Daga wikishia
Shekara 2 Hijira Ƙamari
 
623-624M
Imamanci
Annabcin Sayyidina Muhammad
Hukumomin ƙasashen Muslunci
Muhammad Bin Abdillah (S.A.W) a Madina(Hukuma:1-11H)
Muhimman abubuwan da suka faru
Yaƙin Abwa, farkon gazwa na Annabi (S.A.W)
Canja Alƙiba daga Masallacin Al-Aƙsa zuwa Ka'aba
Wajabcin Azumi, Khumusi da Zakka
Sariyyar Hamza Bin Abdul-Muɗɗalib
Yaƙin Badar
Yaƙin Ƙainuƙa
Auren Ali (A.S) da Fatima (S)
Yaƙin Sawiƙ
Waƙi'ar Saddul Abwab
Haihuwa da mutuwa
Amru Bin Huraisi Makhzumi
Wafati/Shahada
Ruƙayya Ƴar Annabi (S.A.W)
Usman Bin Maz'un
Abu Lahab
Ɗalib Bin Abi Ɗalib


Shekara Ta 2 Hijira ita ce shekara ta biyu a tsarin kalandar Hijri. 1 Muharram: Talata, 16 ga Tir shekara ta 2Sh, kuma 8 Yuli 623M, kuma ƙarshen wannan shekara ya kasance 30 Zil-Hijja: daidai da Asabar, 5 Tir, shekara ta 3Sh, kuma 26 Yuli 624M.[1]

Muhimman abubuwan da suka faru a wannan shekara: Nasarar Musulmi a Yaƙin Badar Canjin alƙibla daga Baitul Muƙaddas zuwa Ka'aba, Auren Imam Ali (A.S) da Sayyida Fatima (S).

Abubuwan Da Suka Faru

Yaƙe-yaƙe

Haihuwa Da Rasuwa

Bayanin kula

  1. ↑ سایت تبدیل تاریخ هجری
  2. ↑ Ibn Is'haƙ, Siratu Ibn Is'haƙ, shafi na 299; Ɗabaɗaba'i, Almizan, juzu'i na 1, shafi na 331.
  3. ↑ Ɗabari, Tarikhuɗ Ɗabari, juzu'i na 2, shafi na 416.
  4. ↑ Yaƙubi, Tarikhul Yaƙubi, juzu'i na 2, shafi na 42, Balazuri, Ansab al-Ashraf, juzu'i na 1, shafi na 272.
  5. ↑ Ibn Shahre Ashub, Manaƙib Ale Abi Ɗalib, juzu'i na 3 shafi na 357.
  6. ↑ Ibn Hisham, As-Siratun Nabawiyya, juzu'i na 1, shafi na 600.
  7. ↑ Ibn Abdul-Barr, Al-isti'ab, juzu'i na 2, shafi 488.
  8. ↑ Ibn Hisham, As-Siratun Nabawiyya, juzu'i na 1, shafi na 591.
  9. ↑ Ɗabari, Tarikhuɗ Ɗabari, juzu'i na 2, shafi na 410.
  10. ↑ Balazuri, Ansab al-Ashraf, juzu'i na 1, shafi na 371.
  11. ↑ Ibn Hisham, As-Siratun Nabawiyya, juzu'i na 1, shafi na 240; Ɗabari, Tarikhuɗ Ɗabari, juzu'i na 2, shafuka na 418–420.
  12. ↑ Waƙidi, Al-Maghazi, juzu'i na 1, shafi na 176.
  13. ↑ Ibn Hisham, As-Siratun Nabawiyya, juzu'i na 1, shafi na 591.
  14. ↑ Ɗabari, Tarikh al-Umam wa al-Muluk, juzu'i na 2, shafi na 402.
  15. ↑ Ibn Hisham, As-Siratun Nabawiyya, juzu'i na 2, shafi na 44.
  16. ↑ Ibn Hajar Asƙalani, Al-isaba, juzu'i na 4, shafi na 510.
  17. ↑ Ibn Abdul-Barr, Al-isti'ab, juzu'i na 3, shafi na 1038.
  18. ↑ Ibn Abdul-Barr, Al-isti'ab, juzu'i na 3, shafi na 1053;Ibn Hajar Asƙalani, Al-isaba, juzu'i na 4, shafi na 382.
  19. ↑ Ibn Sa'ad, Attabaƙatul Kubra, juzu'i na 4, shafi na 73; Balazuri, Ansab al-Ashraf, juzu'i na 1, shafi na 131.
  20. ↑ Balazuri, Ansab al-Ashraf, juzu'i na 2, shafi na 42.

Nassoshi

  • Balazuri, Aḥmad Bin Yahya, Ansab al-Ashraf, da ƙoƙarin Muhammad Humaidullah, Al-Qahira (Alkahira), 1959M.
  • Ibn Abdul-Barr, Yusuf BinAbdillah, Al-isti'ab fi Ma'rifat al-Asḥab, bincike Ali Muhammad al-Bajawi, Beirut, Dar al-Jil, 1412H.
  • Ibn Hisham, Abdul-Malik Bin Hisham, As-Siratun Nabawiyya, gyaran Musṭafa As-Saƙƙa da wasu, Beirut, Dar al-Ma'rifah, babu shekarar bugawa.
  • Ibn Is'haƙ, Muhammad Bin Is'haƙ Bin Yasar, Siratu Ibn Is'haƙ, (Kitab al-Siyar wa al-Maghazi), bincike Suhayi Zakkar, Beirut, Dar al-Fikr, bugu na farko, 1398H.
  • Ibn Sa'ad, Muhammad, Attabaƙatul Kubra, gyaran Musṭafa Al-Saƙƙa da wasu, Beirut, Dar Sadir, babu shekarar bugawa.
  • Ibn Shahre Ashub, Muhammad Bin Ali, Manaƙib Ale Abi Ɗalib, Qom, Wallafar Allamah, 1379H.
  • Ibn Hajar Asƙalani, Aḥmad Bin Ali, Al-isaba fi Tamyiz al-Ṣaḥaba, bincike Adil Ahmad Abdul-Maujud da Ali Muhammad Mu'awwaḍ, Beirut,Darul Kutubil Ilmiyya, 1415H/1995M.
  • Ɗabaɗaba'i, Sayyid Muhammad Husaini, Almizan fi Tafsiril Qur'an, Beirut, Cibiyar al-A'lami, bugu na biyu, 1390H.
  • Waƙidi, Muhammad Bin Umar, Al-Maghazi, al-A'lami, babu shekarar bugawa.
  • Yaƙubi, Ahmad Bin Is'haƙ, Tarikhul Yaƙubi, Beirut, Dar Sadir, babu shekarar bugawa.
  • Ɗabari, Muhammad Bin Jarir, Tarikhuɗ Ɗabari (Tarikh al-Umam wa al-Muluk), Beirut, Darul Turas, 1387H.
  • سایت تبدیل تاریخ هجری Ranar dubawa: 28 Yuli 2026M.