Shekara ta 11 hijira ƙamari, (Larabci: سنة 11 للهجرة) ita ce shekara ta goma sha ɗaya cikin lissafin kalandar hijira ƙamari, rana ta farko a wannan shekara tana kasancewa 1 Muharram, daidai da Yekshanbe 12 Farwardin shekara ta 11 a kalandar Farsi kuma 1 Afrilu shekara ra 632 miladiyya, rana ta ƙarshen wannan shekara tana kasancewa 29 Zil-Hijja daidai da ranar Ceharshanbe, 29 Isfandi shekara ta 11 kalandar Farsi kuma daidai da 20 Mayu shekara ta 633 miladiyya.[1]
Shekara 12 Hijira Ƙamari Shekara 10 Hijira Ƙamari | |
| 632 da 633 miladiyya | |
|---|---|
| Imamanci | |
| Farawar Imamancin Imam Ali (A.S) | |
| Hukumomin ƙasashen Muslunci | |
| Farawar halifancin Abubakar Bin Abi Ƙuhafa | 1 (Hukuma:daga shekara ta 11-13 hijira ƙamari |
| Muhimman abubuwan da suka faru | |
| Waƙi'ar Alƙalami Da Tawada | |
| Wafatin Annabi (S.A.W) | |
| Waƙi'ar Saƙifatu Bani Sa'ida | |
| Waƙi'ar Fadak | |
| Shahadar Sayyada Fatima (S) | |
| Bai'ar Imam Ali (A.S) Tare da Halifofi | |
| Yaƙe-yaƙen Ridda | |
Wannan shekara ta kasane shekara ta ƙarshen rayuwar Sayyidina Muhammad (S.A.W) da ƴarsa Sayyida Faɗima (S) ta yi kuma daidai da farkon fara imamancin Sayyidina Ali (A.S). Waƙi'ar Saƙifa da ba da halifanci ga Abubabar Bin Abi Ƙuhafa, ƙwace Fadak da fara yaƙe-yaƙen ridda suna cikin jumlar muhimman abubuwa da suka faru cikin wannan shekara.
Muhimman Abubuwan Da Suka Afku
- Aiken sojojin Usamatu Bin Zaidi bisa umarnin Annabi (S.A.W) a goman ƙarshen watan Safar[2] da kuma yadda wasu sahabbai suka ƙi shiga cikin sojojin Usamatu.[3]
- Waƙi'ar Alƙalami da Tawada.[4]
- Farawar imamancin Imam Ali (A.S).[5]
- Zuwa ƙabilar Nakha daga larabawan Yaman garin Madina da karɓar Muslunci.[6]
- Waƙi'ar Saƙifa da zaɓen Abubakar Bin Abi Ƙuhafa matsayin halifa.[7]
- Ƙwace Fadak da hukumar halifa na 1 ta yi.[8]
- Kai hari gidan Sayyida Faɗima (S).[9]
- Ɓarin cikin Muhsin Bin Ali (A.S)[10]
- Bai'ar Sayyidina Ali (A.S) ga Abubakar[11]
- Faruwar yaƙe-yaƙen ridda daga Jimada Al-Ula ko Jimada Al-Akhir har zuwa ƙarshen shekara[12]
- Aikawa da sojojin Usamatu Bin Zaidi zuwa yaƙar waɗanda suka yi ridda.[13]
Wafati
- Wafatin Annabi (S.A.W); a 28 Safar[14] a wata riwayar kuma 12 Rabi'ul Awwal[15]
- Shahadar Sayyida Faɗima (S); 3 Jimadas Sani[16] bisa dogara da magana da ta shahara a wurin ƴanshi'a da kuma riwayar wafatin ta kwanaki 95 bayan wafatin babanta.[17]
- Mutuwar Aswad Ansi a Sham, shi ne wanda ya yi da'awar annabta a Yaman.[18]
- Kashe Malik Bin Nuwaira, sahabin Annabi (S.A.W) bisa saɓaninsa da Abubakar da kuma tuhumar yin ridda da Khalid Bin Walid ya yi kansa.[19]
Bayanin kula
- ↑ سایت باحساب
- ↑ Tabari, Tarikh Al-umam Wal Muluk, 1387H, juzu’i. 3, ku. 184.
- ↑ Waqidi, al-Maghazi, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 1117.
- ↑ Bukhari, Sahihul Bukhari, 1401 AH, juzu'i na 1, shafi na 37, juzu'i na 4, shafi na 66, juzu'i na 5, shafi.137-138, mujalladi na 7, shafi na 9; Muslim, Sahih Muslim, Darul Fikr, juzu'i. 5, shafi na 75-76; Ibn Saad, Tabaqat al-Kubra, Dar al-Sadr, juzu'i. 2, shafi na 242-245.
- ↑ Sheikh Mufid, Al-Irshad, 1413H, juzu'i. 1, shafi. 9.
- ↑ Al-Maqrizi, Imta'ul-Asma', 1420H, juzu'i. 13, shafi. 5; Ibn Asakir, Tarikh Madinati Dimashƙi, 1415H, juzu'i. 46, shafi na 13-14; Al-Hijri al-Yamani, Majmuu' al-Buldan al-Yamani wa qabailuha, 1416 AH, juzu'i. 2, shafi. 739.
- ↑ Tabari, Tarikh Al-Umam wa-Muluk, 1387H, juzu'i. 3, shafi na 203-211; Baladhari, Ansab al-Ashraf, 1417 AH, juzu'i. 1, shafi na 590-591.
- ↑ Kulayni, Al-kafi, 1363 AH, juzu'i. 1, p. 543; Sheikh Mufid, Al-Muqni'a, 1410H, shafi na 289 da 290.
- ↑ Ibn Qutaiba, al-Imamah wa al-Siyasah, 1413 AH, juzu'i. 1, shafi na 30-31.
- ↑ Sheikh Mufid, Al-Irshad, 1413H, juzu'i. 1, shafi. 355.
- ↑ Yaqubi, Tarikh Yaqubi, Beirut, vol. 2, shafi. 126; Tabari, Tarikh Al-umam Wal Muluk, 1387H, juzu'i. 3, shafi. 202.
- ↑ Baladhari, Futuhul Buldan, 1988, shafi 89-115; Tabari, Tarikh Al-umam Wal Muluk, 1387H, juzu’i. 3, shafi na 227-342.
- ↑ Waqidi, al-Maghazi, 1409 AH, vol. 3, shafi. 1121; Tabari, Tarikh al-Umam Wa al-Muluk, 1387 AH, juzu'i na 3, shafi na 225-226.
- ↑ Sheikh Mufid, Al-Irshad, 1413 AH, juzu'i. 1, shafi na 189; Sheikh Tusi, Tahdhib Al-Ahkam, 1412 AH, juzu'i 6, shafi. 5.
- ↑ Waqidi, Al-Magazi, 1409 AH, shafi. 1089; Ibn Kathir, Al-Bidayyah wa Al-Nehayah, 1414 AH, juzu'i. 5, shafi. 276; Mas'udi, Muruj Al-Dhahab, 1409 AH, juzu'i. 2, shafi. 208.
- ↑ Tusi, Misbah al-Mutahajjid, 1411 AH, juzu'i. 2, shafi. 793; Tabari Imami, Daalail al-Imamah, 1413H, shafi. 134; Tabarsi, I'ilam al-Wara, 1417 AH, juzu'i. 1, shafi. 300.
- ↑ Shubairi, "Shahadat Fatima (AS)", shafi. 347.
- ↑ Ibn Athir, Al-Kamil, 1385H, juzu'i. 2, shafi. 337.
- ↑ Tabari, Tarikh Al-umm Wal Mulul, 1387H, juzu'i. 3, shafi. 278.
Nassoshi
- Ibn Athir, Ali bn Abi al-Karam, Al-Kamil fi al-Tariikh, Beirut, Dar Sader, 1385H.
- Ibn Sa’d, Al-Tabaqat al-Kubra, Beirut, Dar Sader, Beta.
- Ibn Abd al-Barr, Yusuf bn Abdullah, Al-Isti’ab fi ma’rifat al-Ashab, Beirut, Dar al-Jil, 1412H.
- Ibn Asakir, Ali bn Hassan, Tarikh al-Madinat al-Damashƙ wa zikr al-Fadliha wa tasmiyya min hallaha min al-Amathil, o jtjat nabuhahiha min wardiha wan ahliha, Beirut, Darul Fikr, 1415 AH.
- Ibn Kathir, Ismail ibn Omar, Al-Bidayah wa al-Nihayya, Taqiq ‘Abdullah ibn Abdul-Mohsen Turki, Giza, Nash-e-Hijr, 1414H.
- Bukhari, Muhammad bn Ismail, Sahihul Bukhari, Beirut, Darul Fikr, 1401H.
- Baladzhari, Ahmad bn Yahya, Ansab al-Ashraf, Beirut, Darul Fikr, 1417H.
- Baladzhari, Ahmad ibn Yahya, Futuh al-Buldan, Beirut, Dar al-Hilal, 1988 miladiyya.
- Hajri al-Yamani, Muhammad ibn Ahmad, Majmuu’ al-Buldan al-Yamani wa qaba'iluha, Sanaa, Dar al-Hikmah al-Yamaniyyah, bugu na 2, 1416H.
- Shubayri, Sayyid Muhammad Jawad, “Shahadat al-Fatima (s)”, Fatimid Encyclopedia (s), Tehran, Cibiyar Nazarin Al’adun Musulunci da Tunani, bugu na daya, 1393H.
- Sheikh Tusi, Muhammad bn Hassan, Tahdhib al-Ahkam, Muhammad Akhundi, Tehran, Darul Kutub al-Islamiyyah, ya gyara, 1412H.
- Sheikh Mufid, Muhammad bn Muhammad bn Nu’man, Al-Muqni’a, Qum, Islamic Publishing House, bugu na biyu, 1410H.
- Sheikh Mufid, Muhammad bn Nu'man, Al-Irshad, Qum, Sheikh Mufid Congress, 1413H.
- Tabarsi, Fadl bn Hassan, I'ilam al-Wara, Qum, Mu’assasa Al-Baiti don Rayar da Gado, 1417H.
- Tabari Imami, Muhammad bn Jarir bn Rustam, Dalail al-Imamah, Qum, Mu'assasa Al-Mu'assa, 1413H.
- Tabari, Muhammad bn Jarir, Tarikh al-Umam wa al-Muluk, Beirut, Darul-Turaht, 1387H.
- Tusi, Muhammad bn Hassan, Misbah al-Mutahajjid, Beirut, Mu'assasa Shari'a ta Shi'a, 1411H.
- Kulayni, Muhammad bn Ya'qub, Al-kafi, Tahqiq al-Ali Akbar Ghaffari, Tehran, Darul Kutub al-Islamiyyah, 1363H.
- Masoudi, Ali bin Hossein, Moruj al-Dhahab Wa Al-Jawhar ma'adini, bincike na Yusuf Asad Daghar, Qum, Cibiyar Dar al-Hijrah, 1409H.
- Sheikh Mofid, Muhammad bin Muhammad, Al-Irshad fi Marifarah Hujajaj Allah alal al-Ibad, bincike na Al-Bayt Foundation for Heritage Research, Qum, Darul Mofid, bugun farko, 1413 AH.
- Mofid, Muhammad bin Muhammad bin Nu'man, al-Fusul al-Mukhtara, Qum, Sheikh Mofid Congress, 1413 AH.
- Moghrizi, Ahmed bin Ali, Imta'a al-Asma'a, wanda Muhammad Abd al-Hamid al-Namisi ya yi bincike a Beirut, Darul Kutb al-Alamiya, 1420H.
- Nisaburi, Muslim bin Hajjaj, al-Jamae al-Sahih (Sahih Muslim), Beirut, Dar al-Fikr, Bita.
- Waqidi, Mohammad bin Omar, Kitab al-Maghazi, London, Marsden Jones, 1966.
- Yaqubi, Ahmad ibn Abi Yaqubi, Tarikhin Yaqubi, Beirut, Dar Sader, Beta.