Jump to content

wikishia:مقالات پیشنهادی/مقاله

Daga wikishia


  • Rayuwa Mai Kyau « wannan wani Isɗilahi ne na ƙur'ani ya zo a cikin aya 97 cikin suratul Nahli, rayuwa mai kyau kamar sakamako ga muminai, wasu masu tafsiri sun ce rayuwa mai kyau a lahira ne ba a duniya ba..»
  • Mu'ujiza « ita ce wani abu wanda ya saɓa da al'ada, ana kawo mu'ujiza ne domin tabbatar da Annabta, kuma ana kawo ta ne tare da ƙalubalantar mutane, kuma dole ne ya zamo mutane sun kasa amsa wannan ƙalubale daga Annabawa,...»
  • Sadakin Sunna «shi ne gwargwadon sadakin da Manzon Allah (S.A.W) ya auri matansa, ya kuma aurar ƴa'yansa mata da shi. Adadin kuɗin ya kai Dirhami 500, kwatankwacin giram 1500 na zallar azurfa...»
  • Gulmar Da Ta Halasta «Larabci: (Larabci: مُستَثنَيات الغيبة) Ma'ana mutanan da ya halasta ayi da su, daga cikin inda ya halasta ayi Gulma, akwai gurin da yin Gulma ya fi rashin yin ta alfanu»
  • Ɗakin Annabi «(Larabci: الحجرة النبوية) ɗakin Annabi wuri ne wanda aka binne Annabi (S.A.W) ɗaki ne wanda ya kasance yana rayuwa tare da A'isha...»
  • Hubbul Waɗani Minal Iman « (Larabci: حُبّ الوطن من الإيمان) wannan jumla ce fitacciya wadda ake jingina ta ga Annabi (S.A.W), wasu masu bincike misalin Shaik Makarim Shirazi cewa wannan jumla babu ita a cikin litattafan asali na hadisi, kai wasu ma suna ganin ƙirƙirarta aka yi..»
  • Sayyidina Abbas (A.S) «wanda ya rayu tsakanin shekaru 26-61 bayan hijira, ya shahara da Abul Fadli na biyar cikin jerin maza ƴaƴan Imam Ali (A.S).»