Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

503 bayitu sanyayyu ,  6 Yuli
Layi 108: Layi 108:


====Annabawan Ma'abota Littafi====
====Annabawan Ma'abota Littafi====
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki>{{tsokaci|kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}</nowiki>  [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]][105] [[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.[107] haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.[108]
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki>{{tsokaci|kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}</nowiki>  [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]]<ref> Suratul Hadid, aya ta 27</ref>[[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.<ref> Suratul Ala, aya ta 19.</ref> haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.<ref> Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref>


[[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”[109] annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.[110] cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.[111]
[[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”<ref> Suratul Shura, aya ta 13.</ref> annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.<ref> Sadouq, Ayoun Akhbar al-Reza, 1378 AH, juzu'i na 2, shafi na 80.</ref>


[[Allama ɗabaɗaba'i]] ya ce kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.[112] kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)[113] annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s), litattafai ne da basa cin karo da keaɓantuwar shari'ar litattafan da aka saukarwa da annabawa ulul azmi; saboda su litattafan annabawa da ba ulul azmi ba basu ƙunshi [[hukunce-hukuncen shari'a]] ba.[115]
[[Allama ɗabaɗaba'i]] ya ce kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 163.</ref> annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s),<ref>Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> litattafai ne da basa cin karo da keaɓantuwar shari'ar litattafan da aka saukarwa da annabawa ulul azmi;   su litattafan annabawa da ba ulul azmi ba basu ƙunshi [[hukunce-hukuncen shari'a]] ba.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref>


====Mujizoji====
====Mujizoji====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki