Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 115: | Layi 115: | ||
====Mujizoji==== | ====Mujizoji==== | ||
[[Mu'ujiza]], ɗaya daga hanyoyin bambance annabawa na gaskiya daga masu da'awar annabta bisa ƙarya, ita mujiza wani aiki da ya shallake abin da aka saba da shi da [[Allah]] yake gudanar da ita ta hannun annabi tana kasancewa ne tare da da'awar annabta da kuma yin ƙalubale. | [[Mu'ujiza]], ɗaya daga hanyoyin bambance annabawa na gaskiya daga masu da'awar annabta bisa ƙarya, ita mujiza wani aiki da ya shallake abin da aka saba da shi da [[Allah]] yake gudanar da ita ta hannun annabi tana kasancewa ne tare da da'awar annabta da kuma yin ƙalubale.<ref> Mufid, Al-Naqt al-Ithaqadiyyah, 1413H, shafi na 35.</ref> kur'ani ya ambaci ba'arin mujizojin annabawa, [[Taguwar Annabi Salihu|taguwar annabi salihu]],<ref> Suratul A'araf, aya ta 73.</ref> [[Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S)|sanyayar wuta kan ibrahim]],<ref> Suratul Anbiya, aya ta 69</ref> raya matattun [[Kaji Guda Huɗu|kaji guda huɗu]] ta hannun ibrahim.<ref> Suratul Baqarah, aya ta:260.</ref> mujizoji guda tara na musa (a.s) misalin [[Canja Sanda Zuwa Macizai|canja sandarsa zuwa macizai]].<ref> Suratul Shu'ara, aya ta 32.</ref> gangarar idanuwar ruwa ga asbaɗu [[Bani Isra'il|bani isra'il]],<ref> Suratul Baqarah aya ta 60.</ref> tsaga kogi gida biyu da buɗe hanya domin tseratar da bani isra'il,<ref> Suratul Shuara, aya ta 63.</ref> [[farin hannu]],<ref> Suratul A'araf: aya ta 108; Suratul Taha, aya ta 22; Suratul Shaara', aya ta 33; Suratul Namal, aya ta 12; Suratul Qass, aya ta 32.</ref> mujizojin isa (a.s) misalin warkar da marasa lafiya, raya matattu, canja yunɓu zuwa tsuntsaye,<ref> Suratul Al-Imran, aya ta 49; Suratul Ma’edah, aya ta:110.</ref> mu'ujizojin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]] misalin kur'ani,<ref> Suratul Toor, aya ta 34.</ref> da tsaga wata<ref> Suratul Qamar, aya ta 1.</ref> suna daga cikin shahararrun mu'ujizozjin annabawa da aka yi ishara da nuni zuwa kansu, ibn jauzi ya naƙalto mu'ujizoji ɗai-ɗai har guda 1000 na annabi (s.a.w) daga madogaran da aka yi magana kansu.<ref> Ibn Juzi, al-Muntazem, 1412 AH, juzu'i na 15, shafi na 129.</ref> | ||
Bambantuwar mu'ujizoji ya faru ne daaga bambantuwar ilimi da buƙatun mutane cikin mabambantan zamani da lokuta, hikimar Allah tana hukunta mu'ujizar kowanne annabi ta zama ta dace da buƙatun mutanensa, alal misali a zamanin annabi musa (a.s) [[Sihiri|sihiri da tsafi]] wani abu da ya yi matuƙar yaɗuwa da bazuwa cikin mutanen wannan zamani, sai [[Allah]] ya sanya sandar musa matsayin mu'ujiza a gareshi da abokan jayayya z asu gaza kawo wani abu kwatankwacinta, kuma ta zama itmam hujjat (hujjar yanke duk wani uzuri) kan sauran mutane. | Bambantuwar mu'ujizoji ya faru ne daaga bambantuwar ilimi da buƙatun mutane cikin mabambantan zamani da lokuta, hikimar Allah tana hukunta mu'ujizar kowanne annabi ta zama ta dace da buƙatun mutanensa, alal misali a zamanin annabi musa (a.s) [[Sihiri|sihiri da tsafi]] wani abu da ya yi matuƙar yaɗuwa da bazuwa cikin mutanen wannan zamani, sai [[Allah]] ya sanya sandar musa matsayin mu'ujiza a gareshi da abokan jayayya z asu gaza kawo wani abu kwatankwacinta, kuma ta zama itmam hujjat (hujjar yanke duk wani uzuri) kan sauran mutane.<ref> Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 42.</ref> | ||
====Irhasat (Alamomi)==== | ====Irhasat (Alamomi)==== |