Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 105: | Layi 105: | ||
====Fifikonsu Kan Mala'iku==== | ====Fifikonsu Kan Mala'iku==== | ||
A cewar [[Shaikh Mufid|shaik mufid]], [[imamiyya]] da [[AS'habul Hadis|ahlul-hadis]] daga [[ahlus-sunna]] suna ganin fifikon muƙamin annabawa kan [[Mala'ika|mala'iku]], sai dai kuma galibin [[mu'utazilawa]] daga ahlus-sunna sun yi imani da fifikon mala'iku kan annabawa. | A cewar [[Shaikh Mufid|shaik mufid]], [[imamiyya]] da [[AS'habul Hadis|ahlul-hadis]] daga [[ahlus-sunna]] suna ganin fifikon muƙamin annabawa kan [[Mala'ika|mala'iku]], sai dai kuma galibin [[mu'utazilawa]] daga ahlus-sunna sun yi imani da fifikon mala'iku kan annabawa.<ref> Mofid, Aoel Al-Makalat, 1413 AH, shafi na 49-50.</ref> cikin ba'ari daga [[Hadisi|hadisai]] haƙiƙa muƙamin annabin muslunci (s.a.w) da muƙamin imamai goma sha biyu ya fifita kan mala'iku.<ref> Sadouq, Kamaluddin, juzu'i na 1, shafi na 254.</ref> | ||
====Annabawan Ma'abota Littafi==== | ====Annabawan Ma'abota Littafi==== |