Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 5: | Layi 5: | ||
Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa baya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari'a wajibi ne karanta bismilla. | Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa baya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari'a wajibi ne karanta bismilla. | ||
[[Imamiyya]] da ba'arin malaman ahlus-sunna sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai zaman kanta a cikin kowacce sura kuma wani yank ice ta wannan sura, sai dai kuma wasu ba'arin ahlus-sunna suna ganin cewa kaɗai cikin [[suratul fatiha]] ce basmala ta kasance aya mai cin gashin kanta kuma wani yanki na wannan sura, wasu kuma suka ce hatta a cikin suratul fatiha bata kasance aya mai cin gashin kanta ba, bari dai kadai ana karanta ta a farkon kowacce sura in banda suratul tauba domin neman tabarruki. | [[Imamiyya]] da ba'arin malaman ahlus-sunna sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai zaman kanta a cikin kowacce sura kuma wani yank ice ta wannan sura, sai dai kuma wasu ba'arin ahlus-sunna suna ganin cewa kaɗai cikin [[suratul fatiha]] ce basmala ta kasance aya mai cin gashin kanta kuma wani yanki na wannan sura, wasu kuma suka ce hatta a cikin suratul fatiha bata kasance aya mai cin gashin kanta ba, bari dai kadai ana karanta ta a farkon kowacce sura in banda suratul tauba domin neman tabarruki. | ||
A rahotan malaman tarihi, wannan aya tare da sauran ayoyin fatiha ita ce aya ta farko wacce aka tarjama zuwa harshen farisanci ta hannun salmanul farisi. | A rahotan malaman tarihi, wannan aya tare da sauran ayoyin fatiha ita ce aya ta farko wacce aka tarjama zuwa harshen farisanci ta hannun [[Salmanul farisi|salmanul farisi]]. | ||
== Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | == Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | ||
Layi 65: | Layi 65: | ||
Ba'arin dalilansu sun kasance kama haka: | Ba'arin dalilansu sun kasance kama haka: | ||
1-Ijma'in sahabbai kan cewa cikin mus'haf na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> | 1-Ijma'in sahabbai kan cewa cikin [[Mus'haf|mus'haf]] na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> | ||
2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi'a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da [[Imaman shi'a]] kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce ta bakiɗayan surori in banda suratul tauba.<ref> Misali, duba Hakim Nishaburi, al-Mustadrak Ali al-Sahihin, 1411 AH, juzu'i na 1, 356-357; Kilini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 3, 312-313; Baihaqi, Al-Sunan al-Kubari, 1424 AH, juzu'i na 2, shafi:67; Boroujerdi, Jame al-Ahadith al-Shia, 1415 AH, juzu'i na 5, shafi na 128-130.</ref> | 2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi'a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da [[Imaman shi'a]] kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce ta bakiɗayan surori in banda suratul tauba.<ref> Misali, duba Hakim Nishaburi, al-Mustadrak Ali al-Sahihin, 1411 AH, juzu'i na 1, 356-357; Kilini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 3, 312-313; Baihaqi, Al-Sunan al-Kubari, 1424 AH, juzu'i na 2, shafi:67; Boroujerdi, Jame al-Ahadith al-Shia, 1415 AH, juzu'i na 5, shafi na 128-130.</ref> | ||
3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur'ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai.<ref> Khoi, Al-Bayan, Mu'assasa Ihya'i Asare Khoyi</ref> | 3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur'ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai.<ref> Khoi, Al-Bayan, Mu'assasa Ihya'i Asare Khoyi</ref> |