Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 54: Layi 54:
Malaman fiƙihu cikin babuka misalin [[Ɗahara|ɗahara]] [[Sallah|sallah]], [[Aure|aure]], [[farauta]], [[Yankan Shari'a]] da [[abin ci]] da [[abin sha]] sun yi bayani game da bismilla, ba'arinsu sun kasance kamar haka:

*Taɓa basmala: bisa mahangar mashhur malaman fiƙihu na shi'a, taɓa rubutacciyar bismilla ba tare da alwala kasancewarta aya ta kur'ani<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 2, shafi na 272.</ref> kuma siffa da daga siffofin Allah, yin hakan [[haramun]] ne.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 352.</ref>

Haka nan sun ce bai halasta mai janaba ya shafa rubutun bismilla.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 509</ref>
Haka nan sun ce bai halasta mai [[Janaba|janaba]] ya shafa rubutun bismilla.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 509</ref>
*Bismilla cikin karatun sallah: malaman fiƙihu na shi'a sun yi ijma'i cewa bismilla wani ɓangare daga bakiɗayan surorin kur'ani in banda suratul tauba, saboda haka wajibi ne karantata cikin sallolin farilla.<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 6, shafi na 174-175.</ref>

*Farauta da yankan shari'a: a fatawar malamai faɗin bismilla yana cikin sharuɗɗan ingancin yanka na shari'a.<ref> Najafi, Jawaharl al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, ​​shafi na 113.</ref>

Layi 62: Layi 62:
====Shin Bismilla Aya ce Main Cin gashin kanta? ====

A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan [[musulmi]] sun ittifaƙi cewa ayar kur'ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin aya ce mai cin gashin kanta to lallai cikin hakan akwai saɓani tsakanin musulmai,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> Alusi ɗaya daga cikin fitattun malaman tafsirin ahlus-sunna, cikin tafsirinsa Ruhul Ma'ani, ya ambaci mahanga guda goma<ref> Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> ba'arinsu sune kamar haka:

*[[Imamiyya]]: ba'arin sahabbai da [[tabi'ai]], [[shafi'i]] da aksarin mabiyansa, wasu ba'arin [[ma'abota ƙira'a guda bakwai]], Asim da kisa'i sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref>
*[[Imamiyya]]: ba'arin sahabbai da [[tabi'ai]], [[shafi'i]] da aksarin mabiyansa, wasu ba'arin [[ma'abota ƙira'a guda bakwai]], [[Asim]] da [[Kisa'i|kisa'i]] sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref>

Ba'arin dalilansu sun kasance kama haka:

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki