Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
[[File:بسمله امیرخانی.jpg|thumb|Bismillah rubutun hannun Gulam Husaini Amir Khani]] | [[File:بسمله امیرخانی.jpg|thumb|Bismillah rubutun hannun Gulam Husaini Amir Khani]] | ||
'''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله الرحمنّ الرحيم}}) ko kuma basmala | '''Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim'''(Larabci:{{Arabic|بسم الله الرحمنّ الرحيم}}) ko kuma basmala aya ce daga ayoyin [[Kur'ani]] wacce ita ce farkon dukkanin surori in banda [[suratul tauba]], kamar yadda ya zo a riwaya an yi bayanin falaloli game da wannan aya, daga jumlarsu ita ce aya mafi karamci kuma mafi girman ayoyin kur'ani. | ||
Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tare da yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowanne aiki. | Malamai suna ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tare da yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin kowanne aiki. | ||
Layi 8: | Layi 8: | ||
== Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | == Muhummancin Bismilla Cikin Saƙafar Muslunci == | ||
[[Muhammad Jawad Mugniyya]] cikin [[tafsirul Al-Kashif]] ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan [[kalmar shahada guda biyu]] ta kasance taken musulmai, musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar [[Murtada Muɗahhari]] wannan jumla tana daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | [[Muhammad Jawad Mugniyya]] cikin [[tafsirul Al-Kashif]] ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan [[kalmar shahada guda biyu]] ta kasance taken [[Musulmi|musulmai]], [[musulmai]] suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar [[Murtada Muɗahhari]] wannan jumla tana daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | ||
An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala'o'I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon kowanne aiki wannan jumla wani lokaci a harshen farisanci maimakon amfani da fi'ilai misalin (Befarmayi) ko (Beshatabi) sai ayi amfani da ita.<ref> Moini, Amsal wa ta'abiri Kur'ani, 1394, shafi na 153-155.</ref> haka nan a farkon risala ko littafai kalmar (bismillahir rahmanir Rahim) ana rubuta da tarjamar farisanci (Bename khodawande bakhshande mehraban) ko kuma wata jumla kwatankwacin haka..<ref>[https://kalamesabz.com/ترتیب-پایان-نامه-نویسی/ «ترتیب پایان نامه نویسی»]، سایت کلام سبز.</ref> | An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala'o'I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon kowanne aiki wannan jumla wani lokaci a harshen farisanci maimakon amfani da fi'ilai misalin (Befarmayi) ko (Beshatabi) sai ayi amfani da ita.<ref> Moini, Amsal wa ta'abiri Kur'ani, 1394, shafi na 153-155.</ref> haka nan a farkon risala ko littafai kalmar (bismillahir rahmanir Rahim) ana rubuta da tarjamar farisanci (Bename khodawande bakhshande mehraban) ko kuma wata jumla kwatankwacin haka..<ref>[https://kalamesabz.com/ترتیب-پایان-نامه-نویسی/ «ترتیب پایان نامه نویسی»]، سایت کلام سبز.</ref> | ||
Layi 43: | Layi 43: | ||
|width = 25% | |width = 25% | ||
}} | }} | ||
Malaman tafsiri suna cewa ana karanta bismilla gabanin kowanne aiki domin ya zama an fara da sunan Allah<ref> Misali, duba Tabarsi, Majmael al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 103; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 15-17; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93.</ref> a cewar Muhammad Husaini ɗabaɗaba'i cikin [[tafsirul Al-mizan]], Allah ya buɗe kur'ani da sunansa mafi darajar suna domin zancensa ya kasance alama da tunawa da shi, haka nan ta haka ya koyar da bayinsa da su dinga buɗe ayyukansu da zantukansu da | Malaman tafsiri suna cewa ana karanta bismilla gabanin kowanne aiki domin ya zama an fara da sunan Allah<ref> Misali, duba Tabarsi, Majmael al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 103; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 15-17; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93.</ref> a cewar Muhammad Husaini ɗabaɗaba'i cikin [[tafsirul Al-mizan]], Allah ya buɗe kur'ani da sunansa mafi darajar suna domin zancensa ya kasance alama da tunawa da shi, haka nan ta haka ya koyar da bayinsa da su dinga buɗe ayyukansu da zantukansu da farawa da sunansa don zama na Allah kuma abin da yake nuna shi.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 15.</ref> | ||
==== Ma'anar Bismilla ==== | ==== Ma'anar Bismilla ==== | ||
Layi 52: | Layi 52: | ||
==== Hukunce-hukuncen Fiƙihu Game da Bismilla ==== | ==== Hukunce-hukuncen Fiƙihu Game da Bismilla ==== | ||
Malaman fiƙihu cikin babuka misalin [[Sallah|sallah]], [[Aure|aure]], [[farauta]], [[Yankan Shari'a]] da [[abin ci]] da [[abin sha]] sun yi bayani game da bismilla, ba'arinsu sun kasance kamar haka: | Malaman fiƙihu cikin babuka misalin [[Ɗahara|ɗahara]] [[Sallah|sallah]], [[Aure|aure]], [[farauta]], [[Yankan Shari'a]] da [[abin ci]] da [[abin sha]] sun yi bayani game da bismilla, ba'arinsu sun kasance kamar haka: | ||
*Taɓa basmala: bisa mahangar mashhur malaman fiƙihu na shi'a, taɓa rubutacciyar bismilla ba tare da alwala kasancewarta aya ta kur'ani<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 2, shafi na 272.</ref> kuma siffa da daga siffofin Allah, yin hakan [[haramun]] ne.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 352.</ref> | *Taɓa basmala: bisa mahangar mashhur malaman fiƙihu na shi'a, taɓa rubutacciyar bismilla ba tare da alwala kasancewarta aya ta kur'ani<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 2, shafi na 272.</ref> kuma siffa da daga siffofin Allah, yin hakan [[haramun]] ne.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 352.</ref> | ||
Haka nan sun ce bai halasta mai janaba ya shafa rubutun bismilla.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 509</ref> | Haka nan sun ce bai halasta mai janaba ya shafa rubutun bismilla.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 509</ref> | ||
Layi 61: | Layi 61: | ||
====Shin Bismilla Aya ce Main Cin gashin kanta? ==== | ====Shin Bismilla Aya ce Main Cin gashin kanta? ==== | ||
A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan musulmi sun ittifaƙi cewa ayar kur'ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin | A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan [[musulmi]] sun ittifaƙi cewa ayar kur'ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin aya ce mai cin gashin kanta to lallai cikin hakan akwai saɓani tsakanin musulmai,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> Alusi ɗaya daga cikin fitattun malaman tafsirin ahlus-sunna, cikin tafsirinsa Ruhul Ma'ani, ya ambaci mahanga guda goma<ref> Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> ba'arinsu sune kamar haka: | ||
*[[Imamiyya]]: ba'arin sahabbai da tabi'ai, shafi'i da aksarin mabiyansa, wasu ba'arin ma'abota ƙira'a guda bakwai, Asim da kisa'i sun tafi kan cewa bismilla | *[[Imamiyya]]: ba'arin sahabbai da [[tabi'ai]], [[shafi'i]] da aksarin mabiyansa, wasu ba'arin [[ma'abota ƙira'a guda bakwai]], Asim da kisa'i sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> | ||
Ba'arin dalilansu sun kasance kama haka: | Ba'arin dalilansu sun kasance kama haka: | ||
1-Ijma'in sahabbai kan cewa cikin mus'haf na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> | 1-Ijma'in sahabbai kan cewa cikin mus'haf na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> | ||
2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi'a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da [[Imaman shi'a]] kan cewa bismilla | 2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi'a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da [[Imaman shi'a]] kan cewa bismilla aya ce mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce ta bakiɗayan surori in banda suratul tauba.<ref> Misali, duba Hakim Nishaburi, al-Mustadrak Ali al-Sahihin, 1411 AH, juzu'i na 1, 356-357; Kilini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 3, 312-313; Baihaqi, Al-Sunan al-Kubari, 1424 AH, juzu'i na 2, shafi:67; Boroujerdi, Jame al-Ahadith al-Shia, 1415 AH, juzu'i na 5, shafi na 128-130.</ref> | ||
3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur'ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai.<ref> Khoi, Al-Bayan, Mu'assasa Ihya'i Asare Khoyi</ref> | 3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur'ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai.<ref> Khoi, Al-Bayan, Mu'assasa Ihya'i Asare Khoyi</ref> | ||
*Malik ɗan Anas, Abu Hanifa da mabiyansa, Abu Umar da Yaƙub ɗan Is'haƙ daga ma'abota ƙira'a na garin basara da wasu ba'arin malamai suna ganin bismilla matsayin aya mai cin gashintakuma ana karantata domin nemn tabarruki kuma ta kasance bayanin farko surori, haka nan kuma rarrabewa tsakanin surori,<ref> Rashid Reza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.34; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> kuma bata kasance ɓangaren wata sura in banda abin da ya zo cikin aya ta 30 a suratul namli.<ref> Fakhr Razi, al-Tafseer al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 172.</ref> | * Malik ɗan Anas, [[Abu Hanifa]] da mabiyansa, Abu Umar da Yaƙub ɗan Is'haƙ daga ma'abota ƙira'a na garin basara da wasu ba'arin malamai suna ganin bismilla matsayin aya mai cin gashintakuma ana karantata domin nemn tabarruki kuma ta kasance bayanin farko surori, haka nan kuma rarrabewa tsakanin surori,<ref> Rashid Reza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.34; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> kuma bata kasance ɓangaren wata sura in banda abin da ya zo cikin aya ta 30 a suratul namli.<ref> Fakhr Razi, al-Tafseer al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 172.</ref> | ||
*Ahmad ɗan | |||
* [[Ahmad ɗan Hanbal]], Hamza ɗaya daga ma'abota ƙira'a guda bakwai da wasu ba'ari sun yi amanna da cewa bismilla tana kasancewa aya mai cin gashin kanta kuma kaɗai ɓangare ce na cikin suratul hamdi.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.34; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> | |||
==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ==== | ==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ==== | ||
An ce farkon tarjamar bismilla tare da sauran ayoyin fatiha zuwa harshen Farisanci ya kasance ta hannun Samanul Farisi bayan Farisawa sun nemi yin hakan,<ref> Sarkhsi, Al-Mabssut, 1414 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 37.</ref> ya tarjama wannan aya cikin wannan shakali (da sunan Allah mai rahama)<ref> Shoaibi, Mujam Musannafat Al-Qur'an, 1403 AH, juzu'i na 2, shafi na 12</ref> wasu ba'arin tarjamar farisanci sun kasance kamar haka: | An ce farkon tarjamar bismilla tare da sauran ayoyin fatiha zuwa harshen Farisanci ya kasance ta hannun Samanul Farisi bayan Farisawa sun nemi yin hakan,<ref> Sarkhsi, Al-Mabssut, 1414 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 37.</ref> ya tarjama wannan aya cikin wannan shakali (da sunan Allah mai rahama)<ref> Shoaibi, Mujam Musannafat Al-Qur'an, 1403 AH, juzu'i na 2, shafi na 12</ref> wasu ba'arin tarjamar farisanci sun kasance kamar haka: | ||
*Asfirayini, malamin tafsiri na ahlus-sunna a ƙarni na biyar bayan hijira: (Na fara da sunan Allah, mai ikon halicci mutane, mai son azurta mutane, mai son gafarta wa masu biyayya).<ref> Esfraini, Taj al-Tarajm, 1375, shafi na 39.</ref> | * Asfirayini, malamin tafsiri na ahlus-sunna a ƙarni na biyar bayan hijira: (Na fara da sunan Allah, mai ikon halicci mutane, mai son azurta mutane, mai son gafarta wa masu biyayya).<ref> Esfraini, Taj al-Tarajm, 1375, shafi na 39.</ref> | ||
*Rashid-dini Abu Fazal Mubidi, malamin tafsiri a ƙarni na shida bayan hijira: (Da sunan Allah mamallakin duniya mai gafara da kyauta).<ref> Meibodi, Kashf al-Asrar, 1371, juzu'i na 1, shafi na 2.</ref> | |||
* Rashid-dini Abu Fazal Mubidi, malamin tafsiri a ƙarni na shida bayan hijira: (Da sunan Allah mamallakin duniya mai gafara da kyauta).<ref> Meibodi, Kashf al-Asrar, 1371, juzu'i na 1, shafi na 2.</ref> | |||
*Abul Al-Fatuhu Razi, malamin tafsiri na shi'a a ƙarni biyar: (da sunan Allah mai rahama mai yawan afuwa)<ref> Razi, Rouz al-Janan, 1376, juzu'i na 15, shafi na 182.</ref> | *Abul Al-Fatuhu Razi, malamin tafsiri na shi'a a ƙarni biyar: (da sunan Allah mai rahama mai yawan afuwa)<ref> Razi, Rouz al-Janan, 1376, juzu'i na 15, shafi na 182.</ref> | ||
*Mulla Husaini Wa'iz Kashifi, malamin tafsiri na shi\a a ƙarni na tara bayain hijira: (Da sunan Allah wanda ya cancanci a bauta masa kuma ya ba da halitta kuma ya rayar da su kuma ya raya su ya raya da karfi da hikima ya kare su daga aibobi).<ref> Kashfi, Jawaher al-Tafseer, 1379, shafi na 330.</ref> | |||
*Tarjamar tafsirin ɗabari wacce ta kasance daga mafi daɗewar tarjamar kur'ani zuwa harshen farisanci: (Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai).<ref> Tabari, Tarjameh TafsirTabari, 1356, juzu'i na 1, shafi na 10.</ref> | * [[Mulla Husaini Wa'iz Kashifi]], malamin tafsiri na shi\a a ƙarni na tara bayain hijira: (Da sunan Allah wanda ya cancanci a bauta masa kuma ya ba da halitta kuma ya rayar da su kuma ya raya su ya raya da karfi da hikima ya kare su daga aibobi).<ref> Kashfi, Jawaher al-Tafseer, 1379, shafi na 330.</ref> | ||
*A cikin tarjamomin wannan zamani ma'ana ƙarni na goma sha huɗu da sha biyar bayan hijira, akwai tarjamomi daban-daban da aka yi wa bismilla, mafi yaɗuwa da bazuwarsu itace (Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai).<ref> Alal misali, duba Sajdi, “Muadil farsiri “Bism Allah al-Rahman al-Raheem” dar tarjamehhaye qadim wa jadid kur'an, shafi na 26-30.</ref> | |||
* Tarjamar tafsirin ɗabari wacce ta kasance daga mafi daɗewar tarjamar kur'ani zuwa harshen farisanci: (Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai).<ref> Tabari, Tarjameh TafsirTabari, 1356, juzu'i na 1, shafi na 10.</ref> | |||
* A cikin tarjamomin wannan zamani ma'ana ƙarni na goma sha huɗu da sha biyar bayan hijira, akwai tarjamomi daban-daban da aka yi wa bismilla, mafi yaɗuwa da bazuwarsu itace (Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai).<ref> Alal misali, duba Sajdi, “Muadil farsiri “Bism Allah al-Rahman al-Raheem” dar tarjamehhaye qadim wa jadid kur'an, shafi na 26-30.</ref> | |||
==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ==== | ==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ==== | ||
[[File:کاشی نوشته بسم الله بر سر در خانه ای قدیمی.jpg|thumb|Basmaleh tile da aka rubuta a gaban wani tsohon gida]] | [[File:کاشی نوشته بسم الله بر سر در خانه ای قدیمی.jpg|thumb|Basmaleh tile da aka rubuta a gaban wani tsohon gida]] | ||
Rahman da Rahim siffofi ne biyu daga siffofin Allah a mahangar mafi yawan malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 104.</ref> an ciro ne daga tushen kalmar “rahamat”<ref> Ibn Qutaiba, Tafsir Gharib al-Qur'an, 1411 AH, shafi na 12; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi 18; Qurtubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1.</ref> galibin malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 105.</ref> sun ce “Rahman” keɓantacciyar siffa ce ta ubangiji.<ref> Misali, duba Sheikh Tusi, al-Tabayan, Dar Ihya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29.</ref> da ma'ana gamammiyar rahama daga Allaha da taje haɗowa da dukkanin bayinsa muminai da kafirai, amma siffar “Rahim” tana shiryarwa ne kan dawwamammiyar rahamarsa da ta keɓanci muminai su kaɗai.<ref> Sheikh Tusi, Al-Tabayan, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29; Tabatabai, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 18-19; Aroos Hawizi, Tafsir Noor al-Saqlain, 1415 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 12.</ref> | Rahman da Rahim siffofi ne biyu daga siffofin Allah a mahangar mafi yawan malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 104.</ref> an ciro ne daga tushen kalmar “rahamat”<ref> Ibn Qutaiba, Tafsir Gharib al-Qur'an, 1411 AH, shafi na 12; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi 18; Qurtubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1.</ref> galibin malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 105.</ref> sun ce “Rahman” keɓantacciyar siffa ce ta ubangiji.<ref> Misali, duba Sheikh Tusi, al-Tabayan, Dar Ihya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29.</ref> da ma'ana gamammiyar rahama daga Allaha da taje haɗowa da dukkanin bayinsa muminai da kafirai, amma siffar “Rahim” tana shiryarwa ne kan dawwamammiyar rahamarsa da ta keɓanci [[muminai]] su kaɗai.<ref> Sheikh Tusi, Al-Tabayan, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29; Tabatabai, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 18-19; Aroos Hawizi, Tafsir Noor al-Saqlain, 1415 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 12.</ref> | ||
A ra'ayin ba'arin malaman tafsiri fuskar gamewar siffar rahamaniyyar Allah ga dukkanin bayinsa, tun da shi ne ya halicce su, shi ne zai ɗauki nauyin azurtar su.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 166.</ref> sannan fuskar keɓantuwar rahimiyya ga bayinsa masu Imani shi ne cewa a rayuwarsu ta duniya zai basu taufiƙi a lahira kuma zai basu rahama zai gafarta musu zunubansu.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54.</ref> | A ra'ayin ba'arin malaman tafsiri fuskar gamewar siffar rahamaniyyar Allah ga dukkanin bayinsa, tun da shi ne ya halicce su, shi ne zai ɗauki nauyin azurtar su.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 166.</ref> sannan fuskar keɓantuwar rahimiyya ga bayinsa masu Imani shi ne cewa a rayuwarsu ta duniya zai basu taufiƙi a lahira kuma zai basu rahama zai gafarta musu zunubansu.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54.</ref> | ||
==== Tafsirin Irfani ==== | ==== Tafsirin Irfani ==== | ||
Cikin matanai da tafsiri na irfani, an yi bayanin tafsiri na baɗini game da bismilla,<ref> Misali, duba Qashiri, Lataef al-isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi 44; Ibn Arabi, Fatuhat al-Makiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 102; Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7.</ref> wasu ba'ari suna cewa ubangiji ta hanyar harafin ba'un ya samar da dukkanin halittu,<ref> Misali, duba Qashiri, Lataef al-Isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi 44; Ibn Arabi, Fatuhat Al Makkiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, Mujalladi na 1, shafi na 102.</ref> Ibn Arabi ya ɗabbaka shakalin harafin ba'un da ɗigonsa kan duniyoyi guda ukum da wannan ne shakalin ba'un ya kasance duniyar malakut sannan ɗigonta duniyar jabruti wasalinta kuma duniyar shahada,<ref> Ibn Arabi, Fatuhat Al Makkiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, Mujalladi na 1, shafi na 102.</ref> Abdur-Razaƙ Kashani shima cikin tafsirinsa yana ganin harafin ba'un ishara ce zuwa ga Aƙlul awwal ko sadirul awwal.<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7.</ref> | Cikin matanai da tafsiri na irfani, an yi bayanin tafsiri na baɗini game da bismilla,<ref> Misali, duba Qashiri, Lataef al-isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi 44; Ibn Arabi, Fatuhat al-Makiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 102; Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7.</ref> wasu ba'ari suna cewa ubangiji ta hanyar harafin ba'un ya samar da dukkanin halittu,<ref> Misali, duba Qashiri, Lataef al-Isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi 44; Ibn Arabi, Fatuhat Al Makkiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, Mujalladi na 1, shafi na 102.</ref> [[Ibn Arabi]] ya ɗabbaka shakalin harafin ba'un da ɗigonsa kan duniyoyi guda ukum da wannan ne shakalin ba'un ya kasance duniyar malakut sannan ɗigonta duniyar jabruti wasalinta kuma duniyar shahada,<ref> Ibn Arabi, Fatuhat Al Makkiyya, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, Mujalladi na 1, shafi na 102.</ref> Abdur-Razaƙ Kashani shima cikin tafsirinsa yana ganin harafin ba'un ishara ce zuwa ga Aƙlul awwal ko sadirul awwal.<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7.</ref> | ||
Bisa ra'ayin Mulla Husaini Wa'iz Kashifi cikin Jawahirul tafsir, harafin alifun ishara ce zuwa ga tsarkakakken zati, sakamakon harafin farko ya kasance harafin alphabet, ga Allah Allaha ya zamana taken zati da ya kasance farko komai, daga kasancewarsa ba shi da ɗigo, yafi dacewa da tsantsar samuwa da ya koru daga dukkanin dabaibayi.<ref> Kashfi, Javaher al-Tafsir, 1379, shafi na 334-335.</ref> | |||
Bisa ra'ayin Mulla Husaini Wa'iz Kashifi cikin [[Jawahirul tafsir]], harafin alifun ishara ce zuwa ga tsarkakakken zati, sakamakon harafin farko ya kasance harafin alphabet, ga Allah Allaha ya zamana taken zati da ya kasance farko komai, daga kasancewarsa ba shi da ɗigo, yafi dacewa da tsantsar samuwa da ya koru daga dukkanin dabaibayi.<ref> Kashfi, Javaher al-Tafsir, 1379, shafi na 334-335.</ref> | |||
Cikin ba'arin matanai da tafsiran irfani, “Rahman” ta zo da ma'anar mai rahama da failar samuwa da kamala ga dukkanin masu ababen samuwa, kan asasin hikima da tanadinsu ne ta zo,<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7; Qonavi, Ejaz Al Bayan, 1381, shafi na 173; Sultan Alisha, Bayan al-Saada, 1408 AH, juzu'i na 1, shafi na 28.</ref> sannan kalmar “Rahim” tana ma'anar mai kwarara kalamar ma'anawiyya kebantacciya ga mutum.<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7</ref> | Cikin ba'arin matanai da tafsiran irfani, “Rahman” ta zo da ma'anar mai rahama da failar samuwa da kamala ga dukkanin masu ababen samuwa, kan asasin hikima da tanadinsu ne ta zo,<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7; Qonavi, Ejaz Al Bayan, 1381, shafi na 173; Sultan Alisha, Bayan al-Saada, 1408 AH, juzu'i na 1, shafi na 28.</ref> sannan kalmar “Rahim” tana ma'anar mai kwarara kalamar ma'anawiyya kebantacciya ga mutum.<ref> Kashani, Tafsir Ibn Arabi (Tawilat Abd al-Razzaq), 1422 AH, juzu'i na 1, shafi na 7</ref> | ||
==== Ayyukan Fasaha Cikin Rubutun Bismilla ==== | ==== Ayyukan Fasaha Cikin Rubutun Bismilla ==== | ||
[[File:بسمله.jpg|thumb| Bismillah, wanda Mohammad Ozchai, masani na Turkiyya ya rubuta.]] | [[File:بسمله.jpg|thumb| Bismillah, wanda Mohammad Ozchai, masani na Turkiyya ya rubuta.]] | ||
Basmalataba cikin jumlar ayoyi da rubutunta ya jawo hankalin ma;abita fasahar kyawunta rubutu, a tsawon tarihi na samar nau'i daban-daban na rubutun basmala.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> zanen rubutun basmala cikin fasaha tayel ana ƙirga cikin ɗaya daga fasahohin ƙayata zanen gine-gine a ƙasar Iran, akwia kufaifayin daban-daban daga hakan da ya haɗa da masallaci, bakin ƙofar gida da wuraren ibada da ma wurare masu tsarki da ake kafe zanenta.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> Har ila yau, masu zane-zane na musulmi sun kirkiro ayyuka daban-daban na zane-zane. | Basmalataba cikin jumlar ayoyi da rubutunta ya jawo hankalin ma;abita fasahar kyawunta rubutu, a tsawon tarihi na samar nau'i daban-daban na rubutun basmala.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> zanen rubutun basmala cikin fasaha tayel ana ƙirga cikin ɗaya daga fasahohin ƙayata zanen gine-gine a ƙasar Iran, akwia kufaifayin daban-daban daga hakan da ya haɗa da masallaci, bakin ƙofar gida da wuraren ibada da ma wurare masu tsarki da ake kafe zanenta.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> Har ila yau, masu zane-zane na [[musulmi]] sun kirkiro ayyuka daban-daban na zane-zane. | ||
Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa.<ref> Misali, duba Nizami, Kullliat Divan Hakim Nizami Ganjaei, 1335, shafi na 9.</ref> wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa.<ref> Misali, duba Nizami, Kullliat Divan Hakim Nizami Ganjaei, 1335, shafi na 9.</ref> wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | ||
Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma'anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma'ana mahauta ko mayanka.<ref> Moini, Amsal wa ta'abir Kur'ani, 1394, shafi na 159; Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma'anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma'ana mahauta ko mayanka.<ref> Moini, Amsal wa ta'abir Kur'ani, 1394, shafi na 159; Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> |