Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

Layi 49: Layi 49:


==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ====
==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ====
An ce farkon tarjamar bismilla tare da sauran ayoyin fatiha zuwa harshen Farisanci ya kasance ta hannun Samanul Farisi bayan Farisawa sun nemi yin hakan, [47]ya tarjama wannan aya cikin wannan shakali (da sunan Allah mai gafara) wasu ba’arin tarjamar farisanci sun kasance kamar haka:
An ce farkon tarjamar bismilla tare da sauran ayoyin fatiha zuwa harshen Farisanci ya kasance ta hannun Samanul Farisi bayan Farisawa sun nemi yin hakan,<ref> Sarkhsi, Al-Mabssut, 1414 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 37.</ref> ya tarjama wannan aya cikin wannan shakali (da sunan Allah mai rahama)<ref> Shoaibi, Mujam Musannafat Al-Qur'an, 1403 AH, juzu'i na 2, shafi na 12</ref> wasu ba’arin tarjamar farisanci sun kasance kamar haka:
*Asfirayini, malamin tafsiri na ahlus-sunna a ƙarni na biyar bayan hijira: (Na fara da sunan Allah, mai ikon halicci mutane, mai son azurta mutane, mai son gafarta wa masu biyayya) [49]
*Asfirayini, malamin tafsiri na ahlus-sunna a ƙarni na biyar bayan hijira: (Na fara da sunan Allah, mai ikon halicci mutane, mai son azurta mutane, mai son gafarta wa masu biyayya).<ref> Esfraini, Taj al-Tarajm, 1375, shafi na 39.</ref>
*Rashid-dini Abu Fazal Mubidi, malamin tafsiri a ƙarni na shida bayan hijira: (Da sunan Allah mamallakin duniya mai gafara da kyauta) [50]
*Rashid-dini Abu Fazal Mubidi, malamin tafsiri a ƙarni na shida bayan hijira: (Da sunan Allah mamallakin duniya mai gafara da kyauta).<ref> Meibodi, Kashf al-Asrar, 1371, juzu'i na 1, shafi na 2.</ref>
*Abul Al-Fatuhu Razi, malamin tafsiri na shi’a a ƙarni biyar: (da sunan Allah mai rahama mai yawan afuwa) [51]
*Abul Al-Fatuhu Razi, malamin tafsiri na shi’a a ƙarni biyar: (da sunan Allah mai rahama mai yawan afuwa)<ref> Razi, Rouz al-Janan, 1376, juzu'i na 15, shafi na 182.</ref>
*Mulla Husaini Wa’iz Kashifi, malamin tafsiri na shi\a a ƙarni na tara bayain hijira: (Da sunan Allah wanda ya cancanci a bauta masa kuma ya ba da halitta kuma ya rayar da su kuma ya raya su ya raya da karfi da hikima ya kare su daga aibobi) [52]
*Mulla Husaini Wa’iz Kashifi, malamin tafsiri na shi\a a ƙarni na tara bayain hijira: (Da sunan Allah wanda ya cancanci a bauta masa kuma ya ba da halitta kuma ya rayar da su kuma ya raya su ya raya da karfi da hikima ya kare su daga aibobi).<ref> Kashfi, Jawaher al-Tafseer, 1379, shafi na 330.</ref>
*Tarjamar tafsirin ɗabari wacce ta kasance daga mafi daɗewar tarjamar kur’ani zuwa harshen farisanci: (Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai) [53).
*Tarjamar tafsirin ɗabari wacce ta kasance daga mafi daɗewar tarjamar kur’ani zuwa harshen farisanci: (Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai).<ref> Tabari, Tarjameh TafsirTabari, 1356, juzu'i na 1, shafi na 10.</ref>
*A cikin tarjamomin wannan zamani ma’ana ƙarni na goma sha huɗu da sha biyar bayan hijira, akwai tarjamomi daban-daban da aka yi wa bismilla, mafi yaɗuwa da bazuwarsu itace (Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai). 54
*A cikin tarjamomin wannan zamani ma’ana ƙarni na goma sha huɗu da sha biyar bayan hijira, akwai tarjamomi daban-daban da aka yi wa bismilla, mafi yaɗuwa da bazuwarsu itace (Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai).<ref> Alal misali, duba Sajdi, “Muadil farsiri “Bism Allah al-Rahman al-Raheem” dar tarjamehhaye qadim wa jadid kur'an, shafi na 26-30.</ref>


==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ====
==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki