Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

Layi 58: Layi 58:


==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ====
==== Bambanci Tsakanin Rahman da Rahim ====
Rahman da Rahim siffofi ne biyu daga siffofin Allah a mahangar mafi yawan malaman tafsiri [55] an ciro ne daga tushen kalmar “rahamat” [56] galibin malaman tafsiri [57] sun ce “Rahman” keɓantacciyar siffa ce ta ubangiji [58] da ma’ana gamammiyar rahama daga Allaha da taje haɗowa da dukkanin bayinsa muminai da kafirai, amma siffar “Rahim” tana shiryarwa ne kan dawwamammiyar rahamarsa da ta keɓanci muminai su kaɗai. [59]
Rahman da Rahim siffofi ne biyu daga siffofin Allah a mahangar mafi yawan malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 104.</ref> an ciro ne daga tushen kalmar “rahamat”<ref> Ibn Qutaiba, Tafsir Gharib al-Qur'an, 1411 AH, shafi na 12; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi 18; Qurtubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur’an, 1364, juzu’i na 1.</ref> galibin malaman tafsiri<ref> Qortubi, Al-Jamae ahkam Al-Qur'an, 1364, juzu'i na 1, shafi na 105.</ref> sun ce “Rahman” keɓantacciyar siffa ce ta ubangiji.<ref> Misali, duba Sheikh Tusi, al-Tabayan, Dar Ihya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29.</ref> da ma’ana gamammiyar rahama daga Allaha da taje haɗowa da dukkanin bayinsa muminai da kafirai, amma siffar “Rahim” tana shiryarwa ne kan dawwamammiyar rahamarsa da ta keɓanci muminai su kaɗai.<ref> Sheikh Tusi, Al-Tabayan, Dar Ihya Al-Trath al-Arabi, juzu'i na 1, shafi na 29; Tabatabai, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi na 18-19; Aroos Hawizi, Tafsir Noor al-Saqlain, 1415 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 12.</ref>
A ra’ayin ba’arin malaman tafsiri fuskar gamewar siffar rahamaniyyar Allah ga dukkanin bayinsa, tun da shi ne ya halicce su, shi ne zai ɗauki nauyin azurtar su. [60] sannan fuskar keɓantuwar rahimiyya ga bayinsa masu Imani shi ne cewa a rayuwarsu ta duniya zai basu taufiƙi a lahira kuma zai basu rahama zai gafarta musu zunubansu. [61]
A ra’ayin ba’arin malaman tafsiri fuskar gamewar siffar rahamaniyyar Allah ga dukkanin bayinsa, tun da shi ne ya halicce su, shi ne zai ɗauki nauyin azurtar su.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Fakhr Razi, al-Tafsir al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 166.</ref> sannan fuskar keɓantuwar rahimiyya ga bayinsa masu Imani shi ne cewa a rayuwarsu ta duniya zai basu taufiƙi a lahira kuma zai basu rahama zai gafarta musu zunubansu.<ref> Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54.</ref>


==== Tafsirin Irfani ====
==== Tafsirin Irfani ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki