Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 39: | Layi 39: | ||
====Shin Bismilla ay ace Main Cin gashin kanta? ==== | ====Shin Bismilla ay ace Main Cin gashin kanta? ==== | ||
A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan musulmi sun ittifaƙi cewa ayar kur’ani ce, | A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan musulmi sun ittifaƙi cewa ayar kur’ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin ay ace mai cin gashin kanta to lallai cikin hakan akwai saɓani tsakanin musulmai,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> Alusi ɗaya daga cikin fitattun malaman tafsirin ahlus-sunna, cikin tafsirinsa Ruhul Ma’ani, ya ambaci mahanga guda goma<ref> Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> ba’arinsu sune kamar haka: | ||
*Imamiyya: ba’arin sahabbai da tabi’ai, shafi’i da aksarin mabiyansa, wasu ba’arin ma’abota ƙira’a guda bakwai, Asim da kisa’i sun tafi kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba. | *Imamiyya: ba’arin sahabbai da tabi’ai, shafi’i da aksarin mabiyansa, wasu ba’arin ma’abota ƙira’a guda bakwai, Asim da kisa’i sun tafi kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> | ||
Ba’arin dalilansu sun kasance kama haka: | Ba’arin dalilansu sun kasance kama haka: | ||
1-Ijma’in sahabbai kan cewa cikin mus’haf na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla. | 1-Ijma’in sahabbai kan cewa cikin mus’haf na farko, a farkon kowacce sura idan ka cire tauba akwai bismilla.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> | ||
2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi’a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da Imaman shi’a kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce ta bakiɗayan surori in banda suratul tauba. | 2-an naƙalto riwayoyi daga madogaran shi’a da ahlus-sunna daga Annabi (S.A>W) da Imaman shi’a kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce ta bakiɗayan surori in banda suratul tauba.<ref> Misali, duba Hakim Nishaburi, al-Mustadrak Ali al-Sahihin, 1411 AH, juzu'i na 1, 356-357; Kilini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 3, 312-313; Baihaqi, Al-Sunan al-Kubari, 1424 AH, juzu'i na 2, shafi:67; Boroujerdi, Jame al-Ahadith al-Shia, 1415 AH, juzu'i na 5, shafi na 128-130.</ref> | ||
3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur’ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai. | 3-Sirar musulmai tun lokacin da Annabi (S.A.W) yake raye ta kasance a farkon kowacce sura in banda tauba ana farawa da karanta bismilla, idan bismilla ba ɓangare bace daga kur’ani, wajibi ne kan Annabi (S.A.W) ya yi wa musulmai bayani don gudun zama sababin ɓacewar musulmai.<ref> Khoi, Al-Bayan, Mu’assasa Ihya'i Asare Khoyi</ref> | ||
* | *Malik ɗan Anas, Abu Hanifa da mabiyansa, Abu Umar da Yaƙub ɗan Is’haƙ daga ma’abota ƙira’a na garin basara da wasu ba’arin malamai suna ganin bismilla matsayin aya mai cin gashintakuma ana karantata domin nemn tabarruki kuma ta kasance bayanin farko surori, haka nan kuma rarrabewa tsakanin surori,<ref> Rashid Reza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.34; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> kuma bata kasance ɓangaren wata sura in banda abin da ya zo cikin aya ta 30 a suratul namli.<ref> Fakhr Razi, al-Tafseer al-Kabir, 1420 AH, juzu'i na 1, shafi na 172.</ref> | ||
*Ahmad ɗan Hanbali, Hamza ɗaya daga ma’abota ƙira’a guda bakwai da wasu ba’ari sun yi amanna da cewa bismilla tana kasancewa aya mai cin gashin kanta kuma kaɗai ɓangare ce na cikin suratul hamdi. | *Ahmad ɗan Hanbali, Hamza ɗaya daga ma’abota ƙira’a guda bakwai da wasu ba’ari sun yi amanna da cewa bismilla tana kasancewa aya mai cin gashin kanta kuma kaɗai ɓangare ce na cikin suratul hamdi.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.34; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> | ||
==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ==== | ==== Tarjamar Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim ==== |