Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

Layi 31: Layi 31:
==== Hukunce-hukuncen Fiƙihu Game da Bismilla ====
==== Hukunce-hukuncen Fiƙihu Game da Bismilla ====
Malaman fiƙihu cikin babuka misalin sallah, aure, farauta, yankan shari’a da abin ci da abin sha sun yi bayani game da bismilla, ba’arinsu sun kasance kamar haka:
Malaman fiƙihu cikin babuka misalin sallah, aure, farauta, yankan shari’a da abin ci da abin sha sun yi bayani game da bismilla, ba’arinsu sun kasance kamar haka:
*Taɓa basmala: bisa mahangar mashhur malaman fiƙihu na shi’a, taɓa rubutacciyar bismilla ba tare da alwala kasancewarta aya ta kur’ani [28] kuma siffa da daga siffofin Allah, yin hakan haramun ne. [29]
*Taɓa basmala: bisa mahangar mashhur malaman fiƙihu na shi’a, taɓa rubutacciyar bismilla ba tare da alwala kasancewarta aya ta kur’ani<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 2, shafi na 272.</ref> kuma siffa da daga siffofin Allah, yin hakan haramun ne.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 352.</ref>
Haka nan sun ce bai halasta mai janaba ya shafa rubutun bismilla. [30]
Haka nan sun ce bai halasta mai janaba ya shafa rubutun bismilla.<ref> Tabatabaei Yazdi, al-Auwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 1, shafi na 509</ref>
*Bismilla cikin karatun sallah: malaman fiƙihu na shi’a sun yi ijma’i cewa bismilla wani ɓangare daga bakiɗayan surorin kur’ani in banda suratul tauba, saboda haka wajibi ne karantata cikin sallolin farilla. [31]
*Bismilla cikin karatun sallah: malaman fiƙihu na shi’a sun yi ijma’i cewa bismilla wani ɓangare daga bakiɗayan surorin kur’ani in banda suratul tauba, saboda haka wajibi ne karantata cikin sallolin farilla.<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 6, shafi na 174-175.</ref>
*Farauta da yankan shari’a: a fatawar malamai faɗin bismilla yana cikin sharuɗɗan ingancin yanka na shari’a. [32]
*Farauta da yankan shari’a: a fatawar malamai faɗin bismilla yana cikin sharuɗɗan ingancin yanka na shari’a.<ref> Najafi, Jawaharl al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, ​​shafi na 113.</ref>
Haka nan cikin farauta, yayin da ake aika kare zuwa ga abin farauta ko kuma yayin da ake harba baka wajibi a karanta bismilla, idan ya zamana an ƙi karantawa da ganganci, naman da aka farauto baya halasta aci shi. [33]
Haka nan cikin farauta, yayin da ake aika kare zuwa ga abin farauta ko kuma yayin da ake harba baka wajibi a karanta bismilla, idan ya zamana an ƙi karantawa da ganganci, naman da aka farauto baya halasta aci shi.<ref> Najafi, Jawaharil al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, ​​shafi na 30.</ref>
*Karanta bismilla yayin ɗaura alwala, [34] yayin kusantar iyali, [35] haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla. [36]
*Karanta bismilla yayin ɗaura alwala,<ref> Shahid Sani, Al-Rawda Al-Bahiya, juzu'i na 1, shafi na 79.</ref> yayin kusantar iyali,<ref> Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 5, shafi.482; Hakim, Mustamsk al-Arwa, 1391 AH, juzu'i na 14, shafi na 10.</ref> haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla.<ref> Najafi, Jawaharl al -Kalam, 1362, juzu'i na 36, ​​shafi.451.</ref>


====Shin Bismilla ay ace Main Cin gashin kanta? ====
====Shin Bismilla ay ace Main Cin gashin kanta? ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki