Automoderated users, confirmed, movedable
8,094
gyararraki
m (Rezvani moved page Ranar Talaƙ (Ranar Alƙiyama) to Ranar Talaƙ) |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Ranar Talaƙ wato Alƙiyama''' (Larabci:{Arabic|يومُ التَّلاق}) ko Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni da | '''Ranar Talaƙ wato Alƙiyama''' (Larabci:{{Arabic|يومُ التَّلاق}}) ko Ranar gamuwa tana daya daga cikin sunayen ranar ƙiyama, kuma an ambace ta a cikin Alkur’ani a aya ta 15 a cikin suratul Gafir. An ambaci ma’anoni guda biyar game da ranar Talaƙ, waɗanda su ne: 1 haduwar mutanen ƙasa da sama, 2 ko haduwar mahalicci da halittu, 3 ko taron al’ummomi tun daga farko da na ƙarshe, 4 ko haɗuwar mutum da aikinsa, 5 ko haduwar rayuka da jikkunansa. | ||
== Cikin Kuir'ani == | |||
An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | An ambaci wannan kalma sau ɗaya a cikin Alƙur’ani, a aya ta 15 a cikin Suratul Ghafir | ||
Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, yana aika Rũhi da umurninsa a kan wanda yake so daga cikin | {{Pull quote | ||
|align=(left، right، center) | |||
|title= | |||
| {{Arabic|رَفِیعُ الدَّرَجَاتِ ذُو الْعَرْشِ یُلْقِى الرُّوحَ مِنْ أَمْرِهِ عَلىَ مَن یَشَاءُ مِنْ عِبَادِهِ لِیُنذِرَ یَوْمَ التَّلَاق.}} | |||
| Maɗaukaki ne, Ma'abũcin Al'arshi, yana aika Rũhi da umurninsa a kan wanda yake so daga cikin bayinsa, domin Ya yi gargaɗi ga ranar gamuwa. | |||
|Address=''(<ref> سوره غافر، آیه ۱۵.</ref>)'' | |||
}} | |||
==Ma'anar haɗuwa== | ==Ma'anar haɗuwa== |