Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Talaƙ"

1,245 bayitu sanyayyu ,  22 Afrilu
No edit summary
Layi 13: Layi 13:




==Ma'anar haɗuwa==
=== Ma'anar haɗuwa ===
An ambaci ma'anoni da dama na haɗuwa a cikin ayar
Talak yana da bada ma'anar gamuwa da fuska da fuska da wani abu.<ref> Rajeb Esfahani, Mufradat  Alfaz Al-Qur'ani, 1412 Hijira, shafi na 745.</ref>
Kamar yadda aka ruwaito daga Imam Sadik, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: “Ranar haduwa ita ce ranar haduwar mutanen sama da mutanen kasa[1].
An ambaci ma'anoni da dama na haɗuwa a cikin ayar:
Sheikh Mufid ya ce ranar taro ita ce ranar sakamako, inda rayuka da jikkuna suke haɗuwa[2].
Sheikh Al-Baha’i ya ambaci wasu ma’anoni da dama na ranar haɗuwa: [3].
Dukkan al’ummomin farko da na karshe za su taru (kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani cewa: “Hakika na farko da na karshe za a tara su ne a wani lokaci sanannen yini”[4].


Mahalicci da halitta sun hadu (kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani: “Lalle ne ku, ku yi jihadi zuwa ga Ubangijinku, kuma za ku hadu da Shi”[5].
*Kamar yadda aka ruwaito daga [[Imam Sadik (A.S)]] tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi: “Ranar haduwa ita ce ranar haduwar mutanen sama da mutanen kasa.<ref> Sheikh Sadouq, Ma'ani al-Akhbar, 1403H, shafi na 156.</ref>
Mutum da aikinsa za su hadu (kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani: “Ranar da kowane rai zai gabatar da ayyukan alheri da ya aikata)[6].
 
*Sheikh Mufid ya ce ranar taro ita ce ranar sakamako, inda rayuka da jikkuna suke haɗuwa.<ref> Sheikh Mufid, Al-Masa'il Al-Akbariya, 1413 AH, shafi na 42</ref>
 
*Ma'anar gamuwa ta zo a gamammiyar ma'ana d ata hado kowa da kowa daga halittun kasa da sama, wadanda suka gabata da wadanda za su zo, azzalumi da wanda aka zalunta, mahalicci da abin halitta, mutane da ayyukansa, gangar jiki da ruhi.<ref> Sheikh Baha'i, Miftah al-Falah, 1405H, shafi na 161.</ref> kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani cewa:
<center>إِنَّ الأَوَّلینَ وَ الآخِرینَ لَمَجمُوعُونَ إِلى‏ میقاتِ یَومٍ مَعلُوم</center>
 
“Hakika na farko da na karshe za a tara su ne a wani lokaci sanannen yini”.<ref> Suratul Waki'a, aya ta 49.</ref>
 
*Gamuwa ta zo da ma'anar:<ref> Sheikh Baha'i, Miftah al-Falah, 1405H, shafi na 161.</ref> Mahalicci da halitta sun hadu (kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani Suratul Inshikak:  
<center>إِنَّکَ کادِحٌ إِلى‏ رَبِّکَ کَدحاً فَمُلاقیه</center>
 
Lalle ne ya kai mutum kai mai fifutika ne zuwa ga Ubangijinka, kuma tabbas za ka hadu da shi”.<ref> Suratul Inshiqaq, aya ta 6.</ref>
 
*Abin nufi daga gamuwa shi ne gamuwa da ayyuka.<ref> Sheikh Baha'i, Miftah al-Falah, 1405H, shafi na 161.</ref> da ya zo cikin suratul Alu Imran:
<center>یَوْمَ تَجِدُ کُلُّ نَفْسٍ مَّا عَمِلَتْ مِنْ خَیْرٍ مُّحْضَرًا</center>
 
Mutum da aikinsa za su hadu (kamar yadda ya zo a cikin Alkur’ani: “Ranar da kowane rai zai gamu da ayyukan alheri da ya aikata.<ref> Suratul Alu-Imran, aya ta 30.</ref>
Automoderated users, confirmed, movedable
8,095

gyararraki