Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Sallar Dare"

896 bayitu sanyayyu ,  20 Maris
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
wannan wani rubutu ne game da sallar dare, domin neman ƙarrin bayani dangane da tashin dare domin sallah da addu'a, ku duba: [[Tahajjudi]].
{{Quote box
|quote = '''[[Imam Rida (A.S)]]:''' <br>
“ na horeku da tashin dare. Babu wani bawa da ya tashi karshen dare  ya yi sallah raka'a takwas daga nafilolin dare, da raka'a biyu daga sallar shafa'i da raka'a daya daga sallar wutiri kuma ya nemi gafara sau saba'in a cikin Qunut ta, sai Allah ya kiyaye shi daga azabar kabari da wuta, kuma ya tsawaita rayuwarsa, ya buda masa cikin rayuwa. ... gidajen da ake  sallar nafililolin dare, haskensu yana haskakawa ga halittun sama; Kamar yadda hasken taurari ke haskaka mutanen kasa.
|align = right
|tstyle = text-align: right;
|bgcolor = #FFEBCD
|source = <small>''Fattal Naishabusi,Raudatul Al-Wa'izin, bugun shekara ta 1375. juzu'i na 2 shafi na 320''</small>
|qalign = left
|width = 25%
}}
'''Sallar dare''', (Larabci: {{Arabic|صلاة الليل}}) sallah ce ta mustahabbi, lokacinta yana farawa daga farkon tsakiyar dare har zuwa hudowar Alfijir, sallar dare, sallah ce da ta kasance wajibi kan Annabi (S.A.W), mustahabbi kan sauran mutane, an ƙarfafa magana kan yin wannan sallah, akwai riwayoyi masu yawan gaske dangane da falala da tasirin sallar dare, daga jumlarsu ana ƙirgata matsayin mafi fifitar sallah cikin sallolin mustahabbi, kuma alama ce ta ɗan Shi’a na gaskiya.

Sallar dare raka’a goma sha ɗaya ce, wacce ake yinta cikin surar salloli biyar masu raka’o’i biyu-biyu da kuma guda ɗaya mai raka’a ɗaya, raka’o’in ukun ƙarshe sun fi falala kan sauran, wacce suka haɗa da raka’a biyu da ake kira Shafa’i da kuma raka’a guda ɗaya da ake kira da Wutiri.

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki