Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 18: | Layi 18: | ||
=== ƙaƙa ake Yin Sallar Dare === | === ƙaƙa ake Yin Sallar Dare === | ||
{{Quote box | |||
ɗana, idan kana neman duniya, ka yi sallar dare, idan kana neman lahira ka yi sallar dare. <ref><a class="external text" href="https://farsi.khamenei.ir/speech-content?id=43304">«بیانات در ابتدای درس خارج درباره اثر نماز شب در از بین بردن گناهان»</a></ref> | |quote = '''Ayatullahi Ali ƙazi yana magana zuwa ga Allama Tabataba'i:''' <br> | ||
ɗana, idan kana neman duniya, ka yi sallar dare, idan kana neman lahira ka yi sallar dare. | |||
|align = right | |||
|tstyle = text-align: right; | |||
|bgcolor = #FFEBCD | |||
|source = <small>''<ref><a class="external text" href="https://farsi.khamenei.ir/speech-content?id=43304">«بیانات در ابتدای درس خارج درباره اثر نماز شب در از بین بردن گناهان»</a></ref>''</small> | |||
|qalign = left | |||
|width = 25% | |||
}} | |||
Sallar dare raka’a goma sha ɗaya ce: raka’a takwas ana yin su da surar salloli guda huɗu masu raka’a biyu-biyu ana yinsu da niyyar sallar nafila, sai kuma raka’a biyu da niyyar sallar Shafa’i, da kuma raka’a ɗaya da niyyar sallar wutiri, <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Urwa Al-Wuthgha, 1419 AH, juzu'i na 2, shafi na 245; Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, 1434H, juzu'i na 1, shafi na 143.</ref> | Sallar dare raka’a goma sha ɗaya ce: raka’a takwas ana yin su da surar salloli guda huɗu masu raka’a biyu-biyu ana yinsu da niyyar sallar nafila, sai kuma raka’a biyu da niyyar sallar Shafa’i, da kuma raka’a ɗaya da niyyar sallar wutiri, <ref>Tabatabaei Yazdi, Al-Urwa Al-Wuthgha, 1419 AH, juzu'i na 2, shafi na 245; Imam Khumaini, Tahrir al-Wasila, 1434H, juzu'i na 1, shafi na 143.</ref> | ||
Mustahabbi ne cikin raka’ar ta farkon sallar Shafa’i a karanta Fatiha da suratul Nasi, a raka’a ta biyu kuma a karanta Fatiha da suratul Falaƙi, haka kuma sallar wutiri bayan karatun Fatiha mustahabbi ne a karanta suratul Iklasi sau uku haka kuma karanta falaƙi da nasi kafa ɗai-ɗai. <ref>Qommi, Mofatih al-Janan, 2004, shafi na 949.</ref> mustahabbi ne cikin Alƙunutun sallar wutiri a yi wa Muminai guda arba’in addu’a ku istigfari. <ref>Qomi, Mofatih al-Janan, 2004, shafi na 949.</ref> haka kuma a karanta istigfari ƙafa 70 kamar haka: (Astagfirullaha Rabbi wa Atubu Ilaihi), a karanta (haza muƙamin Al-A’izi bika minan An-Nari) ƙafa bakwai, a karanta (Al-Afwu) ƙafa ɗari, bayan nan sai a karanta wannan Addu’a | Mustahabbi ne cikin raka’ar ta farkon sallar Shafa’i a karanta Fatiha da suratul Nasi, a raka’a ta biyu kuma a karanta Fatiha da suratul Falaƙi, haka kuma sallar wutiri bayan karatun Fatiha mustahabbi ne a karanta suratul Iklasi sau uku haka kuma karanta falaƙi da nasi kafa ɗai-ɗai. <ref>Qommi, Mofatih al-Janan, 2004, shafi na 949.</ref> mustahabbi ne cikin Alƙunutun sallar wutiri a yi wa Muminai guda arba’in addu’a ku istigfari. <ref>Qomi, Mofatih al-Janan, 2004, shafi na 949.</ref> haka kuma a karanta istigfari ƙafa 70 kamar haka: (Astagfirullaha Rabbi wa Atubu Ilaihi), a karanta (haza muƙamin Al-A’izi bika minan An-Nari) ƙafa bakwai, a karanta (Al-Afwu) ƙafa ɗari, bayan nan sai a karanta wannan Addu’a | ||
Layi 54: | Layi 62: | ||
Salatul Al-Lail; Fadluna Waƙtuha wa Adaduha wa Kaifiyatuha wal Al-Khususiyatul Al-Raji’ati min Kitabi was-Sunnati, na Gulam Rida Irfaniyan, wanda ya rasu shekara 1382 h shamsi, ya rubuta shi da harshen Larabci. | Salatul Al-Lail; Fadluna Waƙtuha wa Adaduha wa Kaifiyatuha wal Al-Khususiyatul Al-Raji’ati min Kitabi was-Sunnati, na Gulam Rida Irfaniyan, wanda ya rasu shekara 1382 h shamsi, ya rubuta shi da harshen Larabci. | ||
Adabul Salatil Al-Laili wa Fadliha, na Sayyid Muhammad Baƙir Shafti, wanda ya rasu shekara ta 1260. <ref>Ansari Qomi, “KItabe Shinasi Namaze Shab”, shafi na 170-186</ref> | Adabul Salatil Al-Laili wa Fadliha, na Sayyid Muhammad Baƙir Shafti, wanda ya rasu shekara ta 1260. <ref>Ansari Qomi, “KItabe Shinasi Namaze Shab”, shafi na 170-186</ref> | ||
== Bayanin kula == | == Bayanin kula == | ||
{{Bayanin kula}} | {{Bayanin kula}} |