Bambanci tsakin sauye-sauye na "Sallar Dare"
babu gajeren bayani
No edit summary |
|||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Sallar dare''', sallah ce ta mustahabbi, lokacinta yana farawa daga farkon tsakiyar dare har zuwa hudowar Alfijir, sallar dare, sallah ce da ta kasance wajibi kan Annabi (S.A.W), mustahabbi kan sauran mutane, an ƙarfafa magana kan yin wannan sallah, akwai riwayoyi masu yawan gaske dangane da falala da tasirin sallar dare, daga jumlarsu ana ƙirgata matsayin mafi fifitar sallah cikin sallolin mustahabbi, kuma alama ce ta ɗan Shi’a na gaskiya. | '''Sallar dare''', (Larabci: {{Arabic|صلاة الليل}}) sallah ce ta mustahabbi, lokacinta yana farawa daga farkon tsakiyar dare har zuwa hudowar Alfijir, sallar dare, sallah ce da ta kasance wajibi kan Annabi (S.A.W), mustahabbi kan sauran mutane, an ƙarfafa magana kan yin wannan sallah, akwai riwayoyi masu yawan gaske dangane da falala da tasirin sallar dare, daga jumlarsu ana ƙirgata matsayin mafi fifitar sallah cikin sallolin mustahabbi, kuma alama ce ta ɗan Shi’a na gaskiya. | ||
Sallar dare raka’a goma sha ɗaya ce, wacce ake yinta cikin surar salloli biyar masu raka’o’i biyu-biyu da kuma guda ɗaya mai raka’a ɗaya, raka’o’in ukun ƙarshe sun fi falala kan sauran, wacce suka haɗa da raka’a biyu da ake kira Shafa’i da kuma raka’a guda ɗaya da ake kira da Wutiri. | Sallar dare raka’a goma sha ɗaya ce, wacce ake yinta cikin surar salloli biyar masu raka’o’i biyu-biyu da kuma guda ɗaya mai raka’a ɗaya, raka’o’in ukun ƙarshe sun fi falala kan sauran, wacce suka haɗa da raka’a biyu da ake kira Shafa’i da kuma raka’a guda ɗaya da ake kira da Wutiri. | ||