Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 12: | Layi 12: | ||
Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman [[Ahlus-sunna]] cikin Littafin [[Madalibu Su'al]] ya bayyana cewa Ranar [[18 ga watan Zil hijja]] Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref> | Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman [[Ahlus-sunna]] cikin Littafin [[Madalibu Su'al]] ya bayyana cewa Ranar [[18 ga watan Zil hijja]] Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref> | ||
== | == Bikin Ranar Ghadir == | ||
Hassan | [[Hassan Bn sabit]] shi ne mutum na farko a gaban [[Manzon Allah (S.A.W)]] a ranar Ghadir daya fara tashi yaya murna da wannan rana a cikin jama'ar musulmi da suka halarci Ghadir Khum kuma ya karanta waƙoƙinsa da ya rubuta da izinin manzon Allah.<ref>Sayyid Radhi, Kasa'isu A'Imama, 1406q, shafi na 42.</ref> | ||
Kamar yadda aka ruwaito a cikin Bihar al-Anwar daga Fayad bin Muhammad bin Umar ɗusi, Imam Rida ( | Kamar yadda aka ruwaito a cikin Bihar al-Anwar daga Fayad bin Muhammad bin Umar ɗusi, [[Imam Rida (A.S)]] ya ɗauki ranar Ghadir a matsayin Idi. Yana azumi kuma yayi buɗa baki tare da sahabban sa, da kuma aika abinci da kyaututtuka ga iyalansu<ref>Tusi, Misbah al-Mutahjad, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 752.</ref> [[Mas'udi]] masanin tarihi na ƙarni na hudu ya rubuta a cikin littafin dur [[Al-Tanbih wal-Ashraf]] cewa ‘ya’ya da ‘yan Shi’ar [[Imam Ali (A.S)]] suna girmama wannan rana <ref>Masoudi, Al-Tanbiyyah wa Al-Ashraf, 1357H, shafi na 221.</ref> [[KulAini]] (ya rasu a shekara ta 328 bayan hijira), shi ma me rawaito hadisi na ƙarni na 4, ya ruwaito cewa ‘yan Shi’a suna biki a wan nan rana.<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 4, shafi na 149.</ref> | ||
Domin nuna muhimmancin wannan idi, gwamnatin | Domin nuna muhimmancin wannan idi, gwamnatin [[Alu Babawaihi]] ta ayyana shi a matsayin ranar hutu tare da ƙarfafa gwiwar hukumomin gwamnati da jama'a wajen gudanar da bukukuwa da kuma ƙawata garuruwa, <ref>Ibn Kathir, al-Badaiya wa al-Nahaiya, 1408H, juzu'i na 11, shafi na 276.</ref> suna yin amfani da ganguna da kakaki wajen bukukuwan. suna zuwa gurare masu daraja su yi Sallar rakaa biyu ta godiya.su yanka rakuma , da dare sai su kunna wuta a tsakar gida su yi murna.<ref>Ibn Jozi, al-Muntazem fi Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1412 AH, juzu'i na 15, shafi na 14.</ref> Gardizi ya kawo a littafin sa wannan rana a matsayin ɗaya daga cikin manyan ranaku na Musulunci da bukukuwan ‘yan Shi’a.<ref>Gardizi, Zain al-Akhbar, 1363, shafi na 466.</ref> | ||
A Kasar | A Kasar [[Misra]], khalifofin zamanin daular [[Fatimiya]] suna girmama ranar har suna hutu a hukumance , A ƙasar Irantun shekara ta 907 miladiyya lokacin da Shah Ismail Safavi ya hau karagar mulki, Ghadir ya kasance hutu a hukumance. A shekara ta 487 bayan hijira, Anwa Mustali bin Mostanser (daya daga cikin sarakunan Masar) mubaya'a a ranar Ghadir.<ref>Amini, Eid al-Ghadir fi Ahadi Fatimayin, 1376, shafi na 64-65.</ref> | ||
Haka nan malaman Ahlus-Sunna sun bayyana cewa Ghadeer | Haka nan malaman Ahlus-Sunna sun bayyana cewa Ghadeer Khum idi ne, kamar: Nasibi Shafi'i a cikin littafin Madalibul Al-Sual: Lokacin da Manzon Allah (S.A.W) ya dawo daga Hajjatul Wada' a ranar 18 ga watan Zul Hijjah, ya kasance a wani wuri (tafkin Ghadir/ruwa) tsakanin Makkah da Madina, wanda ake ce masa Khum anan yacewa mutane duk wanda nake maulansa to Alima maulansane, shi kanshi imam Ali (A.S)yayi wata waƙa ya ambaci sunan Ghadir Khum, Kuma daganan wannan rana ta zama Idi. | ||
Kuma ya zama lokaci da wurin da jama’a ke taruwa, domin kuwa lokaci ne da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ɗora Ali a kan wannan matsayi mai girma,wanda be sanya ko ɗaya daga cikin mutane a wannan matsayi ba <ref>Nikzad Tehrani da Hamzah, Tashayyu wa Tarik ijtima'iyyeh Iraniyan dar Asri Safawi, shafi na 131.</ref> [Lura ta 1] Ibn Khalkan ya rubuta a cikin littafin wafayatul-Ayan a cikin tarihin mubaya’a da Mustali dan Mostansir cewa ya yi masa mubaya’a ne a ranar 18 ga Zul-Hijja, wato ranar Idi -Ghadir Khum.<ref> لایحه قانونی تعیین تعطیلات رسمی کشور، وبسایت مرکز پژوهشهای مجلس شورای اسلامی.</ref> | Kuma ya zama lokaci da wurin da jama’a ke taruwa, domin kuwa lokaci ne da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ɗora Ali a kan wannan matsayi mai girma,wanda be sanya ko ɗaya daga cikin mutane a wannan matsayi ba <ref>Nikzad Tehrani da Hamzah, Tashayyu wa Tarik ijtima'iyyeh Iraniyan dar Asri Safawi, shafi na 131.</ref> [Lura ta 1] Ibn Khalkan ya rubuta a cikin littafin wafayatul-Ayan a cikin tarihin mubaya’a da Mustali dan Mostansir cewa ya yi masa mubaya’a ne a ranar 18 ga Zul-Hijja, wato ranar Idi -Ghadir Khum.<ref> لایحه قانونی تعیین تعطیلات رسمی کشور، وبسایت مرکز پژوهشهای مجلس شورای اسلامی.</ref> | ||
Ghadir biki ne na hukuma a Iran <ref> «حال و هوای نجف اشرف در عید غدیر و تعطیلی ۱۰ استان عراق»، خبرگزاری تسنیم.</ref> Haka nan kuma Idin Ghadir hutu ne na hukuma a wasu garuruwan Iraƙi kamar Karbala | Ghadir biki ne na hukuma a Iran <ref> «حال و هوای نجف اشرف در عید غدیر و تعطیلی ۱۰ استان عراق»، خبرگزاری تسنیم.</ref> Haka nan kuma Idin Ghadir hutu ne na hukuma a wasu garuruwan Iraƙi kamar [[Karbala.<ref>Thaalabi, Thamar al-Qulob, 1424H, shafi na 511.</ref> | ||
==== Ayyukan Ranar Ghadir ==== | ==== Ayyukan Ranar Ghadir ==== | ||
Asalin Makala | Asalin Makala | ||
*Azumi, kan asasin Abinda ya zo a riwayoyin daga Annabi (S.A.W) cikin Littafan Ahlus-sunna duk wanda ya yi azumi a Ranar 18 ga watan Zul Hijja Allah zai Bashi Ladan Azumin wata shida <ref>Khatib al-Baghdadi, Tarik Baghdad, Dar al-Kitab al-Alamiya, juzu'i na 8, shafi na 284.</ref> | *Azumi, kan asasin Abinda ya zo a riwayoyin daga Annabi (S.A.W) cikin Littafan Ahlus-sunna duk wanda ya yi azumi a Ranar 18 ga watan Zul Hijja Allah zai Bashi Ladan Azumin wata shida <ref>Khatib al-Baghdadi, Tarik Baghdad, Dar al-Kitab al-Alamiya, juzu'i na 8, shafi na 284.</ref>]], [[Najaf]] da [[Zikar]]. Haka nan ‘yan Shi’a suna ganin daren Idin Ghadir a matsayin babban dare kuma suna [[raya daren]] | ||
*fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati | *fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati AmiruMuminin wal A'immatu Alaihimu salam)<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | ||
*Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref> | *Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref> | ||
*Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | *Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> |