Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Ghadir"

25 bayitu sanyayyu ,  5 Oktoba 2023
Layi 5: Layi 5:


=== Falalar Ranar Ghadir ===
=== Falalar Ranar Ghadir ===
Dangane da falalar ranar Ghadir, an ruwaito wasu hadisai daga ma'asumai kamar:  
Dangane da falalar ranar Ghadir, an ruwaito wasu hadisai daga [[ma'asumai]] kamar:  
* Annabi (SAW) yana cewa: Ranar Ghadir khum ita ce mafificiyar Idin al’ummata kuma ita ce ranar da Allah Ya kammala addini kuma ya cika ni’ima ga al’ummata, ya kuma amince da Musulunci a matsayin addininsu.Sheikh Saduq, Al-Amali, Al-Bathah Foundation, shafi na 188.  
* Annabi (SAW) yana cewa: Ranar Ghadir khum ita ce mafificiyar Idin al’ummata kuma ita ce ranar da Allah Ya kammala addini kuma ya cika ni’ima ga Al’ummata, ya kuma amince da Musulunci a matsayin addininsu. Sheikh Saduq, Al-Amali, Al-Bathah Foundation, shafi na 188.  
* Imam Sadik (a.s.):  Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci godiya ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin<ref>Hurrul Ameli, wasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 10, shafi na 443.</ref>
*[[Imam Sadik (A.S)]]:  Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci godiya ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin<ref>Hurrul Ameli, wasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 10, shafi na 443.</ref>
* Imam Sadik (a.s) ya ce: “Ranar Ghadir Khum ita ce babbar Idin Allah, Allah bai aiko wani  Annabi ba, face sai ya riƙi wannan rana a matsayin Idi kuma ya gane girmanta da falalarta, wato duk Annabawan Allah Sun shaida da wan nan rana tin kafin zuwanta.  kuma Allah ya sanya wa wannan rana suna a sama, ranar alkawari da yarjejeniya a kan ƙasa, kuma duk wanda yazoyarci hajjatul wada'a ya shaida hakan.<ref>Har Ameli, Vasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 8, shafi na 89.</ref>  
*Imam Sadik (a.s) ya ce: “Ranar Ghadir Khum ita ce babbar Idin Allah, Allah bai aiko wani  Annabi ba, face sai ya riƙi wannan rana a matsayin Idi kuma ya gane girmanta da falalarta, wato duk Annabawan Allah Sun shaida da wan nan rana tin kafin zuwanta.  kuma Allah ya sanya wa wannan rana suna a sama, ranar alkawari da yarjejeniya a kan ƙasa, kuma duk wanda yazoyarci hajjatul wada'a ya shaida hakan.<ref>Har Ameli, Vasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 8, shafi na 89.</ref>  
* Imam Rida (a.s) yana cewa: “Ranar Ghadir ta fi shahara a tsakanin mutanen sama fiye da mutanen duniya... Da mutane sun san ƙimar wannan rana kuma sun riƙeta sunyi aiki da abinda aka faɗa a ranar da babu shakka  Mala’iku  sun yi musabaha da su sau goma a kowace rana. rana." <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 6, shafi.24.</ref>
*[[Imam Rida (A.S)]] yana cewa: “Ranar Ghadir ta fi shahara a tsakanin Mutanen sama fiye da mutanen duniya... Da mutane sun san ƙimar wannan rana kuma sun riƙeta sunyi aiki da abinda aka faɗa a ranar da babu shakka  [[Mala’iku]] sun yi musabaha da su sau goma a kowace rana. rana." <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 6, shafi.24.</ref>
Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman Ahlus-sunna cikin Littafin Madalibu Su'al ya bayyana cewa Ranar 18 ga watan Zul hijja Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref>
Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman [[Ahlus-sunna]] cikin Littafin [[Madalibu Su'al]] ya bayyana cewa Ranar [[18 ga watan Zil hijja]] Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref>


== Murna Da Ranar Ghadir ==
== Murna Da Ranar Ghadir ==
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki