Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 24: | Layi 24: | ||
==== Ayyukan Ranar Ghadir ==== | ==== Ayyukan Ranar Ghadir ==== | ||
Asalin Makala | Asalin Makala | ||
*Azumi, kan asasin Abinda ya zo a riwayoyin daga Annabi (S.A.W) cikin Littafan Ahlus-sunna duk wanda ya yi azumi a Ranar 18 ga watan Zul Hijja Allah zai Bashi | *[[Azumi]], kan asasin Abinda ya zo a riwayoyin daga [[Annabi (S.A.W)]] cikin Littafan Ahlus-sunna duk wanda ya yi azumi a Ranar [[18 ga watan Zul Hijja]] Allah zai Bashi [[Lada]]n Azumin wata shida <ref>Khatib al-Baghdadi, Tarik Baghdad, Dar al-Kitab al-Alamiya, juzu'i na 8, shafi na 284.</ref>]], [[Najaf]] da [[Zikar]]. Haka nan ‘yan Shi’a suna ganin daren Idin Ghadir a matsayin babban dare kuma suna [[raya daren]] | ||
*fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati | *fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati Amirul Muminin Ali wal A'immatu Alaihimu salam)<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | ||
*Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref> | *Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref> | ||
*Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | *Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | ||
*Yin sallar Ghadir: kan asasin abin da aka nakalti daga Imam Sadik (A.S) Raka'a biyu ce kowacce raka'a za a karanta Fatiha da suratu Iklas kafa goma Ayatul Kursiyu Kafa goma, suratu Kadri kafa goma. ladanta daidai yake da Hajji dari Umara dari, sannan za a samu biyan bukatun duniya da lahira <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 3, shafi na 143.</ref> anayin sallar a lokacin Azhuru akwai sabanin Malamai kan yinta cikin jam'i <ref>Bahrani, Alhada'ek Annadira, Islamic Publishing Corporation, juzu'i na 11, shafi na 87.</ref> | *Yin sallar Ghadir: kan asasin abin da aka nakalti daga Imam Sadik (A.S) Raka'a biyu ce kowacce raka'a za a karanta Fatiha da suratu Iklas kafa goma Ayatul Kursiyu Kafa goma, suratu Kadri kafa goma. ladanta daidai yake da Hajji dari Umara dari, sannan za a samu biyan bukatun duniya da lahira <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 3, shafi na 143.</ref> anayin sallar a lokacin Azhuru akwai sabanin Malamai kan yinta cikin jam'i <ref>Bahrani, Alhada'ek Annadira, Islamic Publishing Corporation, juzu'i na 11, shafi na 87.</ref> | ||
==== Ladubba da Al'adu ==== | ==== Ladubba da Al'adu ==== |