Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 2: | Layi 2: | ||
== Labarin Abin da Ya Faru A Ranar == | == Labarin Abin da Ya Faru A Ranar == | ||
Manzon Allah ( | Manzon Allah (S.A.W) ya tashi daga [[Madina]] zuwa Makka<ref>Tusi, Tahhib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 5, shafi na 474; Tabari, Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1387H, juzu'i na 3, shafi na 148.</ref> a [[Zul-Qi'dah shekara ta 10 bayan hijiri kamari]] tare da dubban jama'a don yin [[aikin Hajji]],<ref>Raqhani, Sharh al-Zarqani, 1417 AH, juzu'i na 4, shafi na 141; Tari, “Wani Tunani Kan Tarihin Wafatin Annabi” shafi na 3.</ref> bayan kammala aikin Hajji sai ya ɗau hanyar garin Madina tare da Musulmi,suna isa wani guri da ake kira [[Ghadir Khum]] a ranar [[18 ga Zul- Hijja]]<ref>Yaqoubi, Tarikh Al-Yaqoubi, Dar Sadir, juzu'i na 2, shafi na 112.</ref> [[Jibrilu]] ya sauka bisa umarnin [[Allah]] ga Annabi (S.A.W)kuma ya umurci Manzon Allah (S.A.W) da ya gabatar da Ali (a.s) ga mutane a matsayin magajinsa.<ref>Ayazi, Tafsir Alqur'an Majeed, 1422H, shafi na 184; Ayashi, Tafsir Ayashi, Maktab ilmiyya islamiyya, juzu'i na 1, shafi na 332.</ref> dan haka yatara mahajjata kuma ya gabatar da Ali (a.s) a matsayin magajinsa ɗin.<ref>Ibn Athir, usdul Ghabah, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 605; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 295; Belazari,</ref> | ||
=== Falalar Ranar Ghadir === | === Falalar Ranar Ghadir === |