Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Ranar Ghadir''' dai shi ne ranar 18 ga Zul-Hijja kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan ‘yan Shi’a , wanda ranar ne aka nada Imam Ali ( | '''Ranar Ghadir''' dai shi ne ranar [[18 ga Zul-Hijja]] kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan [[‘yan Shi’a]] , wanda ranar ne aka nada [[Imam Ali (A.S)]] a matsayin [[magajin Annabi (S.A.W)]]. An ruwaito Hadisan [[Annabi (S.A.W)]] da [[Imamai (A.S)]] game da falalar wannan rana. Haka nan kuma a wannan rana an yi umarni da aiyuka kamar [[Azumi]], karanta [[ziyarar Ghadir]] da ciyar da muminai 'Yan Shi'a na murnar wannan rana. Ana bada hutun ranar Ghadir a hukumance a ƙasar [[Iran]], kuma al'ummar ƙasar na zuwa ziyara gidajen [[Sharifai]] a wannan rana. | ||
== Labarin Abin da Ya Faru A Ranar == | == Labarin Abin da Ya Faru A Ranar == |