Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Litattafan Ɓata"

17 bayitu sanyayyu ,  Yesterday at 14:59
babu gajeren bayani
m (Rezvani moved page Litattafan ɓata to Litattafan Ɓata)
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
كتب الضلال  T
 
Litattafan ɓata sune litattafai da ake rubutawa domin ɓatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan ɓata sune duk wani lattafi da akayishi domin ɓata ko kuma wanda yake kaiwa ga ɓata, wanda ya fara ƙirƙiro wannan Isɗilahi a Shi'a [litattafan ɓata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiƙihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a foƙihu.
Litattafan ɓata sune litattafai da ake rubutawa domin ɓatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan ɓata sune duk wani lattafi da akayishi domin ɓata ko kuma wanda yake kaiwa ga ɓata, wanda ya fara ƙirƙiro wannan Isɗilahi a Shi'a [litattafan ɓata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiƙihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a fiƙihu.
Kalmar litattafai wanda tazo a cikin wannan kalma litattafan ɓata tana nufin duk wani abu da aka rubuta wanda yake kaiwa zuwa ga ɓata,shin littafi ne ko kuma maƙala ce ko risala,hakanan kuma ɓata bata keɓanta da ɓata irin na aƙida ba, a'a yashafi ɓata na hukunce-hukunce a shari'a.
 
Malaman fiƙihu na Shi'a sunyi fatwa kan haramcin ajiye litattafai na ɓata da sayar da su da sayansu da yin fotokwafi da kuma yaɗasu da koyar da su da kuma koyansu kuma wajibi ne a lallatasu, a yanayi ɗaya ne ya halitta ayi amfani da su, a lokacin tabbatar da gaskiya da nuna ɓata ta hanyarsu ne kawai ya halitta ayi amfani da su,
Kalmar litattafai wanda ta zo a cikin wannan kalma litattafan ɓata yana nufin duk wani abu da aka rubuta wanda yake kai wa zuwa ga ɓata, shin littafi ne ko kuma maƙala ce ko risala, hakanan kuma ɓata bai keɓanta da ɓata irin na aƙida ba, a a ya shafi ɓata na [[Hukunce-hukuncen Shari'a|hukunce-hukuncen shari'a]].
Ta'arifi na fiƙihu kan litattafan ɓata [bayanin litattafan ɓata a mahangar fiƙihu]
 
Litattafan ɓata, a al'ada duk wasu littafai da zasu kai ga mai karantasu ga ɓata,to su ne ake kira da litattafan ɓata,[1] amma a litattafai na fiƙihu suna da ma'ana daban-daban,amma wasu malaman fiƙihu sun zaɓi ma'anarsu ta Urfi,[2] amma sun bayyanasu da cewa duk wani littafi da aka yishi domin ɓatar da mutane,[3] amma wasu suna ganin litattafan ɓata sune duk wani litattafi da akayishi domin ɓata sannan kuma yana kaiwa ga ɓata.[4]
Malaman fiƙihu na Shi'a sun yi fatwa kan haramcin ajiye litattafai na ɓata da sayar da su da sayan su da yin fotokwafi da kuma yaɗa su da koyar da su da kuma koyan su kuma wajibi ne a lallata su, a yanayi ɗaya ne ya halitta ayi amfani da su, a lokacin tabbatar da gaskiya da nuna ɓata ta hanyarsu ne kawai ya halitta ayi amfani da su.
Ita kalmar litattafai na ɓata tana nufin duk wani abu da aka rubuta kuma yana kaiwa ga ɓata,shin ya kasance littafi ko Maƙala ko risala.[5]
 
Taarihi da matsayin wannan mas'ala
==Gabatarawa Na Fiƙihu==
Bisa ra'ayin wasu masu bincike kalmar litattafan ɓata a karin farko tazo ne ta hanyar Sheik Mufid a cikin littafinshi mai suna Al-muƙni'a a ƙarƙashin unuwanin litattafan kafirci da litattafan ɓata,[6] to daga nan ne sai wasu malaman fiƙihu sukayi amfani da wannan kalmomi guda biyu, daga cikinsu akwai Sheik ɗusi.[7] da ɗan Barraj,[8] da ɗan Idris Alhili,[9] da kuma Allam Alhilli.[10]
Litattafan ɓata ko masu ɓatarwa, a al'ada duk wasu littafai da za su kai ga mai karantasu ga ɓata, to su ne ake kira da litattafan ɓata,[1] amma a litattafai na fiƙihu suna da ma'ana daban-daban, wasu malaman fiƙihu sun zaɓi ma'anarsu ta Urfi,[2] amma sun bayyana su da cewa duk wani littafi da aka yi shi domin ɓatar da mutane,[3] amma wasu suna ganin litattafan ɓata sune duk wani littafi da aka rubuta shi domin ɓata sannan kuma yana kai wa ga ɓata.[4]
 
Ita kalmar litattafai na ɓata tana nufin duk wani abu da aka rubuta kuma yana kai wa ga ɓata, shin ya kasance littafi ko Maƙala ko risala.[5]
 
==Tarihi Da Matsayin Wannan Mas'ala==
Bisa ra'ayin wasu masu bincike kalmar litattafan ɓata a karon farko ta zo ne ta hanyar [[Shaik Mufid]] a cikin littafin shi mai suna Al-muƙni'a a ƙarƙashin unwanin litattafan kafirci da litattafan ɓata,[6] to daga nan ne sai wasu malaman fiƙihu suka yi amfani da wannan kalmomi guda biyu, daga cikinsu akwai Shaik Ɗusi.[7] da Ibn Barraj,[8] da Ibn Idris Hili,[9] da kuma Allama Alhilli.[10]
 
Daga nan ne wannan suna na litattafan ɓata ya fara faɗaɗa kaɗan-kaɗan a litattafan fiƙihu,[11] masamman a cikin litattafan fiƙihu na wannan zamanin.[12]
Daga nan ne wannan suna na litattafan ɓata ya fara faɗaɗa kaɗan-kaɗan a litattafan fiƙihu,[11] masamman a cikin litattafan fiƙihu na wannan zamanin.[12]
Mas'alar litattafan ɓata da hukunce-hukuncensu na masamman ba'a kawosu ba a matsayin masu zaman kansu,sai dai an kawosu a babuka daban-daban kamar babin Tijara da Waƙafi da haya da Wasiyya da Aro,kamar yadda Sheik Ansari a cikin littafin shi na Makasib a ƙarƙashin unuwanin Abin da ya haramta anemi kuɗi da shi saboda shi haramune a kanshi, a cikin mas'ala ta bakwai maɗauke da unuwanin Ajiye litattafan ɓata.[13]
 
ɓata kan wana abu da ɓata ga wa?
Mas'alar litattafan ɓata da hukunce-hukuncensu na masamman ba a kawo su ba a matsayin masu zaman kansu, sai dai an kawo su a babuka daban-daban kamar babin tijara da Waƙafi da haya da Wasiyya da Aro, kamar yadda Shassik Ansari a cikin littafin shi na Makasib a ƙarƙashin unuwanin Abin da ya haramta a nemi kuɗi da shi saboda shi haramune a kanshi, a cikin mas'ala ta bakwai mai ɗauke da unuwanin Ajiye litattafan ɓata.[13]
Malaman fiƙihu sunyi fatwa cewa duk wani littafi da karaantashi yake kaiwa ga ɓata a ginshiƙan mazahaba ko kuma hukunci na sharia'a, ana ganinshi a matsayin littafin ɓata,[14] Ayatullah Muntazari yace litattafan ɓata sune waɗanda suke ɓatar da mafi yawancin masu karantasu, litattafan ɓata basa nufin dan wani mutum ɗaya yazo ya karanta wani littafi ya ɓata sai yazamo wannan littafin yana daga cikin litattafan ɓata ba, idan yazamo ma'auni shi ne ɓatan mutum ɗaya,to duk litattafai zasu zamo na ɓata hadda Al-ƙur'ani mai girma da litattafan hadisi duk zasu iya zama litattafan ɓata ga masu rauni ko kuma Jahilai.[15]
 
Wasu daga cikin litattafan ɓata
==Ɓata Kan Wane Abu Da Kuma Ɓata Ga Wa?==
Yazo a cikin litattafai na fiƙihu wasu dayawa daga cikin litattafan ɓata,amma akwai saɓani tsakanin malaman fiƙihu, misali Allama Hilli an haifeshi a shekara ta [648 -726] da Muhaƙiƙil Karaki wanda yarasu a shekara ta [940 hijira] suna gani cewa Attaura da Injila suna cikin litattafan ɓata,saboda an jirkitasu,[16] amma shi kuma Sheik Ansari yana ganin litattafai ne da aka gogesu kuma basa ɓatar da musulmi.[17]
Malaman fiƙihu sun yi fatwa cewa duk wani littafi da karanta shi yake kai wa ga ɓata a ginshiƙan mazahaba ko kuma hukunci na sharia'a, ana ganin shi a matsayin littafin ɓata,[14] Ayatullah Muntazari ya ce litattafan ɓata su ne waɗanda suke ɓatar da mafi yawancin masu karanta su, litattafan ɓata ba sa nufin dan wani mutum ɗaya ya zo ya karanta wani littafi ya ɓata sai ya zamo wannan littafin yana daga cikin litattafan ɓata ba, idan ya zamo ma'auni shi ne ɓatan mutum ɗaya, to duk litattafai za su zamo na ɓata hatta Al-ƙur'ani mai girma da litattafan hadisi duk za su iya zama litattafan ɓata ga masu rauni ko kuma Jahilai.[15]
Kamar yadda sheik Yusuf Albahrani wanda yarayo daga [1107 zuwa 1186 hijira] shi kuma ɗaya ne daga cikin malaman Ikbari na Shi'a, yana ganin litattafan Usul na Ahlussunna da wasu daga cikin litattafai na Usul na Shi'a waɗanda sukayi koyi da Ahlussunna daga cikin litattafai na ɓata,[18] sai da cewa Sayyida Jawadi Al'muli, ya rayu daga shekara ta [1160 zuwa 1226] wanda shi ne marubucin littafi mai suna Mufutahul Karama yana ganin maganar sheik Yusuf Al'bahrani tana daga cikin misalai na ɓata.[19]
 
Kamar yadda sheik Ansari ya faɗa cewa dalilin haramcin ajiyar litattafan ɓata ya ƙunshi litattafan da suke kawa zuwa ga ɓata ne kawai, kuma dayawa daga cikin litattafan waɗanda ba ‘yan shi'aba basa kaiwa ga ɓata,[20] sheik Ansari yana ganin wasu ne daga cikin litattafan Ahlussunnan suke kaiwa ga ɓata,kamar waɗanda suka ƙunshi aƙidu marasa kyau,to sune liitattafan ɓata, kamar waɗanda suke ɗauke da aƙidar tabbatar da Jabar [wato duk abin da ya gangaro daga mutum bayin kanshi bane Allah ne ya tilastamishi] da kuma aƙidar fifta kalifa Abubaka da Umar da Usman kan imamu Ali A S [21] wasu daga cikin malamai sun tafi kan cewa litattafan Falsafa da Irfani waɗanda suke kaiwa ga ɓata koda wasu abubuwa a cikinsu gaskiya ne to suma suna cikin litattafan ɓata [22]
==Wasu Daga Cikin Litattafan Ɓata==
Wani gungun malamai na wannan zamani daag cikinsu akwai sheik Nasir Makarim Ashirazi da Ludufullahi Assafi Al-gulfaigani suna ganin cewa jaridu da majallu waɗanda suke ɗauke da abin da yake kaiwa ga ɓatar da al-uma suna cikin litattafan ɓata,[23]
Ya zo a cikin litattafai na fiƙihu wasu da yawa daga cikin litattafan ɓata, amma akwai saɓani tsakanin malaman fiƙihu, misali Allama Hilli (Rayuwa:648 -726) da Muhaƙiƙ Karki (Wafati: 940. h. q) suna ganin cewa Attaura da lnjila suna cikin litattafan ɓata, saboda an jirkita su,[16] amma shi kuma Shaik Ansari yana ganin litattafai ne da aka gogesu kuma basa ɓatar da musulmi.[17]
Hukunce-hukunce
 
Malaman fiƙihu sun tafi kan wajabcin lallata litattafan ɓata [24] kuma waɗannan abubuwan masu zuwa suma sun haramta;
Kamar yadda Shaik Yusuf Albahrani (Rayuwa: 1107-1186. h. q) ɗaya ne daga cikin malaman Ahkhbariyun na Shi'a, yana ganin litattafan Usul na Ahlus-sunna da wasu daga cikin litattafai na Usul na Shi'a waɗanda suka yi koyi da Ahlus-sunna daga cikin litattafai na ɓata,[18] sai da cewa Sayyid Jawadi Amili, (Rayuwa: 1160-1226.q) wanda shi ne marubucin littafin nan mai suna Mafatihul Karama yana ganin maganar Shaik Yusuf Al-bahrani tana daga cikin misalai na ɓata.[19]
 
Kamar yadda Shaik Ansari ya faɗa cewa dalilin haramcin ajiyar litattafan ɓata ya ƙunshi litattafan da suke kai wa zuwa ga ɓata ne kawai, kuma da yawa daga cikin litattafan waɗanda ba ƴan shi'a ba basa kai wa ga ɓata,[20] Shaik Ansari yana ganin wasu ne daga cikin litattafan Ahlus-sunnan suke kaiwa ga ɓata, kamar waɗanda suka ƙunshi aƙidu marasa kyau, to sune liitattafan ɓata, kamar waɗanda suke ɗauke da aƙidar tabbatar da Jabar (wato duk abin da ya gangaro daga mutum bayin kanshi bane Allah ne ya tilasta mishi) da kuma aƙidar fifita kalifa Abubaka da Umar da Usman kan Imam Ali (A.S) [21] wasu daga cikin malamai sun tafi kan cewa litattafan Falsafa da Irfani waɗanda suke kai wa ga ɓata koda wasu abubuwa a cikinsu gaskiya ne to suma suna cikin litattafan ɓata [22]
 
Wasu gungun malamai na wannan zamani daga cikinsu akwai Shaik Nasir Makarim shirazi da Ludufullahi Safi Gulfaigani suna ganin cewa jaridu da majallu waɗanda suke ɗauke da abin da yake kai wa ga ɓatar da al-umma suna cikin litattafan ɓata,[23]
 
==Hukunce-hukunce==
Malaman fiƙihu sun tafi kan wajabcin lalata litattafan ɓata[24] kuma waɗannan abubuwan masu zuwa suma sun haramta:
• Ajiye litattafan ɓata da niman kuɗi da su [25]
• Ajiye litattafan ɓata da niman kuɗi da su [25]
Yawaitasu da yaɗasu [26]
Yawaita su da yaɗa su [26]
Sayansu da sayarwa [27]
Sayan su da sayarwa [27]
Karantasu da koyar da su da kuma koyansu [28]
Karanta su da koyar da su da kuma koyan su [28]
• Bada kuɗi domin yaɗasu [29]
• Bada kuɗi domin yaɗa su [29]
Yan wasilci kan bada kuɗi domin yaɗasu [30]
Yin wasicci kan bada kuɗi domin yaɗa su [30]
• Ya haramta akarɓi lada domin samusu bangu da tsarasu [31]
• Ya haramta a karɓi lada domin bugawa da tsarasu [31]
Maraji'u na taƙlidi sunyi fatawa cewa ba bu laifi a karanta litattafan ɓata da kuma koyar dasu,amma ga wanda yake da ƙudar kan tabbatar da gaskiya da kuma rusa ɓata ta hanyar litattafan ɓata,[32] shi kuma sheik Wahid Alkurasani ya yi fatawa ta haramcin sayansu da kuma yaɗasu idan akwai yiyuwar ɓata ta hanyarsu. [33]  
 
Fatawa daban-daban
Maraji'an taƙlidi sun yi fatawa cewa babu laifi a karanta litattafan ɓata da kuma koyar da su, amma ga wanda yake da ƙudurar kan tabbatar da gaskiya da kuma rusa ɓata ta hanyar litattafan ɓata,[32] shi kuma shaik Wahid Alkurasani ya yi fatawa ta haramcin sayan su da kuma yaɗa su idan akwai yiwuwar ɓata ta hanyar su.[33]
Sheik Muntazari a wannan lokacin yana ganin cewa sakamakon cigaba kan abin da yashafi buga litattafai da yaɗasu lallata litattafan ɓata baya warware matsalarsu, kai hakamma yana ƙarawa mutane muhimmanci kulawa da su ne, kamar yadda ajiye litattafan ɓata da yaɗasu duk da ɓatan da suke ɗauke da shi na shirme da wahami,to hakan yana kai ga su ruguje kansu da kansu, saboda haka ajiyesu ba haramin bane kuma ba tilasbane a lallatasu. [34]
Dalili na fiƙihu
==Fatawowi==
Malaman fiƙihu sun kafa hujja da dalilai guda huɗu wajan tsamo hukunce-hukunce na litattafan ɓata, ayoyin ƙur'ani daga cikinsu akwai aya ta shida a cikin suratul Luƙuman da aya ta 30 a cikin suratul Haj [35] kuma akwai ruwayoyi daga cikinsu akwai ruwayar da aka rawaito daga imamu Sadiƙ A S a cikin littafin Tuhaful Uƙul,[36] kuma akwai Ijma'i, [37] da dalili na hankali kamar hana yin fasadi,[28] da kuma ture ko magance matsalar da ake tinanin faruwarta, [39]
Sheik Muntazar yana ganin cewa sakamakon a wannan zamani cigaba kan abin da ya shafi buga litattafai da yaɗa su lallata litattafan ɓata baya warware matsalarsu, kai hakamma yana ƙarawa mutane muhimmanci kulawa da su ne, kamar yadda ajiye litattafan ɓata da yaɗa su duk da ɓatan da suke ɗauke da shi na shirme da wahami, to hakan yana kai ga su ruguje kansu da kansu, saboda haka ajiye su ba haramun bane kuma ba tilas ba ne a lallata su. [34]
Litattafan ɓata a kundin tsirin milki na ƙasar Iran
 
Wannan kalma anyi amfani da ita a wajan gyaran kundin milki na ƙasar Iran a shekara ta 1285 hijirar Shamsiyya,[40] Madda ta ashirin a cikin dokokin Iran kan abin da yasha ‘yancin jaridu da majallu yana cewa jaridu suna da cikakkiyar dama kan buga jaridunsu,banda litattafan ɓata waɗanda suke cutar da addini [41] kuma a Madda ta 24 cikin kundun mulki na ƙasar Iran ba tare da anbatan litattafan ɓata ba, yazo cewa jaridu da harkar buga takardu suna da ‘yanci nayi bayani kan maudu'ai daban-daban matsawar basu saɓawa dokokin musulinci da hakki na gamagari ba.[42]
==Dalili Na Fiƙihu==
Litattafan ɓata ‘yancin magana
Malaman fiƙihu sun kafa hujja da dalilai guda huɗu wajan tsamo hukunce-hukunce na litattafan ɓata, ayoyin ƙur'ani daga cikinsu akwai aya ta shida a cikin suratul Luƙman da aya ta 30 a cikin suratul hajji [35] kuma akwai ruwayoyi daga cikinsu akwai ruwayar da aka rawaito daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] a cikin littafin Tuhaful Uƙul,[36] kuma akwai Ijma'i, [37] da dalili na hankali kamar hana yin fasadi,[28] da kuma ture ko magance matsalar da ake tinanin faruwar ta, [39]
Wasu daga cikin hukunce-hukunce na litattafan ɓata sun saɓawaa ‘yanci magana da tinani da bincike na ilimi,[43] amsa ga wannan magana ita ce shi addinin musulinci yana kwaɗaita mutane kan bincike da gano abubuwa sababbi da kuma neman sani,kuma shi musulinci baya karo da yin tinani da ‘yancin magana, sai dai cewa shi musulinci ya bawa tinani mai kyau da aƙida ta al'uma mai kyau muhimmanci, shi musulinci saboda yanaso ya hana ɓata a ƙida da aklaƙ a cikin al'uma sai ya iyakance ‘yancin mutum a tinani da kuma ‘yancin yin magana.[44]
 
==Litattafan Ɓata A Kundin Tsarin Mulki Na Ƙasar Iran==
Wannan kalma an yi amfani da ita a wajan gyaran kundin mulki na ƙasar Iran a shekara ta 1285 hijirar Shamsiyya,[40] Mada ta ashirin a cikin dokokin Iran kan abin da ya shafi ƴancin jaridu da majallu yana cewa jaridu suna da cikakkiyar dama kan buga jaridunsu, banda litattafan ɓata waɗanda suke cutar da addini[41] kuma a Mada ta 24 cikin kundun mulki na ƙasar Iran ba tare da anbatan litattafan ɓata ba, Ya zo cewa jaridu da harkar buga takardu suna da ƴanci nayi bayani kan maudu'ai daban-daban matsawar basu saɓawa dokokin musulinci da hakki na gamagari ba.[42]
 
==Litattafan Ɓata Da ƴancin Fadin Albarkacin Baki==
Wasu daga cikin hukunce-hukunce na litattafan ɓata sun saɓawa ƴanci magana da tinani da bincike na ilimi,[43] amsa ga wannan magana ita ce shi addinin musulinci yana kwaɗaitar da mutane kan bincike da gano abubuwa sababbi da kuma neman sani, kuma shi musulinci ba ya karo da yin tinani da ƴancin magana, sai dai cewa shi musulinci ya bawa tinani mai kyau da aƙida ta al'umma mai kyau muhimmanci, shi musulinci saboda yana so ya hana ɓata a ƙida da aklaƙ a cikin al'uma sai ya iyakance ƴancin mutum a tinani da kuma ƴancin yin magana.[44]
Automoderated users, confirmed, movedable
7,235

gyararraki