Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Litattafan Ɓata"

1 bayit cire ,  Yesterday at 15:00
No edit summary
Layi 22: Layi 22:

==Wasu Daga Cikin Litattafan Ɓata==
==Wasu Daga Cikin Litattafan Ɓata==
Ya zo a cikin litattafai na fiƙihu wasu da yawa daga cikin litattafan ɓata, amma akwai saɓani tsakanin malaman fiƙihu, misali Allama Hilli (Rayuwa:648 -726) da Muhaƙiƙ Karki (Wafati: 940. h. q) suna ganin cewa Attaura da lnjila suna cikin litattafan ɓata, saboda an jirkita su,[16] amma shi kuma Shaik Ansari yana ganin litattafai ne da aka gogesu kuma basa ɓatar da musulmi.[17]

Kamar yadda Shaik Yusuf Albahrani  (Rayuwa: 1107-1186. h. q) ɗaya ne daga cikin malaman Ahkhbariyun na Shi'a, yana ganin litattafan Usul na Ahlus-sunna da wasu daga cikin litattafai na Usul na Shi'a waɗanda suka yi koyi da Ahlus-sunna daga cikin litattafai na ɓata,[18] sai da cewa Sayyid Jawadi Amili, (Rayuwa: 1160-1226.q) wanda shi ne marubucin littafin nan mai suna Mafatihul Karama yana ganin maganar Shaik Yusuf Al-bahrani tana daga cikin misalai na ɓata.[19]

Automoderated users, confirmed, movedable
7,235

gyararraki