Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 28: Layi 28:

====Asalin Inda Saɓani Ya Fara====
====Asalin Inda Saɓani Ya Fara====
Asalin saɓani kan shahadar Faɗima (S) yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzon Allah (s.a.w) da kwanaki kaɗan, kuma wannann lokacin mutane suna ta jayayya kan halifancin Annabi, sakamakon mutane sun rabu biyu wasu daga cikin muhajirun da ansar sun yiwa halifa abubakar bai'a a gurin taransu wato Saƙifatu bani sa'ida, amma wasu daga cikin sahabbai ba su  yi wa abubakar bai'a ba, sabo da sun san cewa Manzon Allah  ya yi wasicci cewa Imam Ali shi ne halifan shi a bayan shi, kuma hakan ne yasa abubakar ya umarci umar da wasu mutane cewa su garzaya zuwa gidan  Imam Ali domin su karɓi bai'a daga gare shi, a nanne fa umar ya ce zas u ƙona gidan Imam Ali da duk wanda yake cikin indai ba su yi bai'a ba.<ref> Al-Tabari, Tarikh  Al’umam wa almuluk 1387 AH, juzu’i na 3, shafi na 202; Ibn Abd Rabbo, Al-Aqd Al-Farid, 1407H, juzu'i na 5, shafi na 13.</ref> to ana haka ne Faɗima tana kafa hujja kan cewa gonar Fadak ta su ce amma wasu daga cikin masu yiwa abubakar aiki suka kwaceta, to ana haka ne sai faɗima ta haɗu da abubakar  ta nemi da ya dawo mata da gonarta<ref> Al-Baladhuri, Futuhul Albuldan, 1956 Miladiyya, shafi na 40 da 41.</ref> bayan ya hanata wannann gona, ta yi wata huɗuba a masallacin Annabi (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, (s), 1362 AH, shafi na 126-135.</ref>
Asalin saɓani kan shahadar Faɗima (S) yana komawa ne sakamakon ita Faɗima ta yi wafati ne bayan rasuwar manzon Allah (s.a.w) da kwanaki kaɗan, kuma wannann lokacin mutane suna ta jayayya kan halifancin Annabi, sakamakon mutane sun rabu biyu wasu daga cikin muhajirun da ansar sun yiwa halifa abubakar bai'a a gurin taransu wato Saƙifatu bani sa'ida, amma wasu daga cikin sahabbai ba su  yi wa abubakar bai'a ba, sabo da sun san cewa Manzon Allah  ya yi wasicci cewa Imam Ali shi ne halifan shi a bayan shi, kuma hakan ne yasa abubakar ya umarci umar da wasu mutane cewa su garzaya zuwa gidan  Imam Ali domin su karɓi bai'a daga gare shi, a nanne fa umar ya ce zas u ƙona gidan Imam Ali da duk wanda yake cikin indai ba su yi bai'a ba.<ref> Al-Tabari, Tarikh  Al’umam wa almuluk 1387 AH, juzu’i na 3, shafi na 202; Ibn Abd Rabbo, Al-Aqd Al-Farid, 1407H, juzu'i na 5, shafi na 13.</ref> to ana haka ne Faɗima tana kafa hujja kan cewa [[Gonar Fadak|gonar Fadak]] ta su ce amma wasu daga cikin masu yiwa abubakar aiki suka kwaceta, to ana haka ne sai faɗima ta haɗu da abubakar  ta nemi da ya dawo mata da gonarta<ref> Al-Baladhuri, Futuhul Albuldan, 1956 Miladiyya, shafi na 40 da 41.</ref> bayan ya hanata wannann gona, ta yi wata huɗuba a masallacin Annabi (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, (s), 1362 AH, shafi na 126-135.</ref>

Akwai ittifaƙi a litatafan shi'a cewa shi Muhsin wanda yake jariri ne a cikin Faɗima ta yi  ɓarin shi bayan kai hari gidanta.<ref> Allahu Akbari, “Mohsen bin Ali”, shafi na 68-72. Misali, duba: Moqaddas Ardebili, Usul al-Din, 1387 AH, shafi na 113-114; Mufid, Al-Ikhtisas, 1413 AH, shafi 185.</ref> amma wasu daga cikin litatafan Ahlus-sunna sun rawaito cewa  Muhsin an haife shi a raye amma daga baya ne ya rasu yana jariri.<ref> Ibn Qutaybah Al-Dinauri, Al-Ma’arif, 1960 Miladiyya, shafi na 211.</ref> amma duk da haka malamin nan mai sharhin nahjul balaga Ibni Abil Hadid Almu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 656 bayan hijira ya yi nuni a muƙabalar da ya yi shi da malamin shi Abi Jafar cewa Muhsin anyi ɓarin shi ne bayan kai harin da a kayi gidan Fatima domin karbar bai'a daga Imam Ali (A.S).<ref> Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balagha, 1404 AH, juzu'i na 14, shafi na 192-193.</ref> sannan wannann shi ne ra'ayin Ibrahim ɗan Sayyar wanda akafi sani da Nazzam mu'utazili wanda ya rasu a shekara ta 221bayan hijira.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki