Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
 
Layi 7: Layi 7:
Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin gajeriyar rayuwar da ta yi bayan [[Wafatin Annabi (S.A.W)|wafatin Manzon Allah (s.a.w)]]. Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a [[Shekara ta 11 bayan hijira|shekara ta 11 bayan hijira]], inda aka samu sa'''ɓ'''ani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya haƙarƙarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan shi'a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka same ta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah(s.a.w) kamar yadda ahlus-Sunna suka yi imani.

ƴan shi'a suna yin zaman makoki da ta'aziyya kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da [[Ayyamul Fatimiyya]], sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
ƴan shi'a suna yin [[Zaman Makoki|zaman makoki]] da ta'aziyya kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da [[Ayyamul Fatimiyya]], sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
An rawaito daga [[Imam Kazim (A.S)]] ya zo  cewa; Faɗima Siddiƙa ta yi shahada ne. Malamin addinin Shi'a [[Muhammad bin Jarir aɗ- ɗabari]] ya a a cikin littafinshi Dala'ilul al-Imama ya kawo wata ruwaya daga [[Imam Sadik (A.S)]] cewa ta yi shahada ne saboda ɓari da ta yi sakamakon duka da aka yi mata. Daga cikin fitattun abubuwan da aka ambata a cikin ruwayoyi dangane da shahadarta, shi ne abin da ya faru na harin da aka kaiwa gidanta da [[Imam Ali (a.s)]], da zubar da cikinta, Al-muhsin, da mari da dukanta da Umar ya yi mata.

Layi 18: Layi 18:
kayi saɓani tsakanin [[shi'a]] da [[ahlus-sunna]].<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>
kayi saɓani tsakanin [[shi'a]] da [[ahlus-sunna]].<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>

Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyamul Faɗimiya, sabo da yin zaman makoki kan Faɗima (S)<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> kwana saba'i da biyar bayan [[Wafatin Annabi (S.A.W)|wafatinshi]], 13 ga watan [[Jimada Ula]].<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta ƙarshe ita ce magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>
Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na [[Zaman Makoki|zaman makoki]] mai suna Ayyamul Faɗimiya, sabo da yin zaman makoki kan Faɗima (S)<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> kwana saba'i da biyar bayan [[Wafatin Annabi (S.A.W)|wafatinshi]], 13 ga watan [[Jimada Ula]].<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta ƙarshe ita ce magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>

Ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tunawa da ranar shahadar Faɗima (S) kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan [[Jimada Akir]]<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tunawa da ranar shahadarta.،<ref>[https://aftabnews.ir/fa/news/126651/ «ماجرای تعطیل شدن روز شهادت حضرت زهرا»]، سایت آفتاب‌نیوز.</ref> kasantuwar  ƴan shi'a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargin Umar.<ref> Mazaheri, Farhang Sugh Shi’i, 1395 AH, shafi na 366</ref> kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi'a suna farin cikin a ranar tara ga wata rabi'u awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka  ɗauketa ranar idi, da sunan ranar idin Faɗima (S).<ref> Masali, Nihm Rabi’a, jahialatha, wa khasaratha, 1387H, shafi na 117-119.</ref>

Layi 25: Layi 25:
Cecekuce a kan abin da ya shafi shahadar [[Sayyida Faɗima (S)|Sayyida Fatima (S)]], ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawon shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.<ref>[https://www.valiasr-aj.com/persian/shownews.php?idnews=12364 «آیا اعتقاد به شهادت و مظلومیت حضرت زهرا سلام الله علیها دارای سابقه تاریخی می‌باشد؟»]، سایت تحقیقاتی ولی‌عصر(عج).</ref> Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu sahabbai suka yi mata<ref>السلیمي، Early Ibadi Theology: New Material on Rational Thought in Islam from the Pen of al-Fazārī، ص 33.</ref> Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (Wafati: 1373 bayan hijira) ya ce mawaƙan shi'a a ƙarni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du'abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima (S) na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu.<ref> Kashif al-Ghita, Jannat al-Ma’wan, 1429 AH, shafi na 62.</ref>

Abdul Karim Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike  Ahlus-Sunnah a game da mazhabobin musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bin Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazilanci (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi  ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Khaɗɗabi ya yi mata.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, aƙidar Nazzam mutazili kan wannan lamari ta nesanta shi da sauran mutazilawa.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Alƙali Abdul al-Jabbar al-mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan shi'a suka yi imani da shi a kan abin da ya faru da Fatima na duka, da mari, da zubar da ciki. daga cikin malaman shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makokin shahadar Fatima da ɗanta Al-Muhsin(S).<ref> Alƙali Abduljabbar, Tasbitul Dala'il Annubuwati, 2006 Miladiyya, juzu'i na 2, shafi na 595.</ref> ya zo a cikin litattafan ahlus-sunna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba, to sunan shi Rafili (ɗan shi'a).<ref> Duba: Al-Safadi, Al-Wafi bi al-Wafiyat, 1420 AH, juzu'i na 6, shafi na 15; Al-Dhahabi, Siyar Alam al-Nubala’, 1405 AH, juzu’i na 15, shafi na 578; Ibn Hajar Al-Asqalani, Lisan Al-Mizan, 2002 Miladiyya, juzu'i na 1, shafi na 609</ref>
Abdul Karim Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike  Ahlus-Sunnah a game da mazhabobin musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bin Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazilanci (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi  ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Khaɗɗabi ya yi mata.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, aƙidar Nazzam mutazili kan wannan lamari ta nesanta shi da sauran mutazilawa.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Alƙali Abdul al-Jabbar al-mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan shi'a suka yi imani da shi a kan abin da ya faru da Fatima na duka, da mari, da zubar da ciki. daga cikin malaman shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna [[Zaman Makoki|zaman makokin]] shahadar Fatima da ɗanta Al-Muhsin(S).<ref> Alƙali Abduljabbar, Tasbitul Dala'il Annubuwati, 2006 Miladiyya, juzu'i na 2, shafi na 595.</ref> ya zo a cikin litattafan ahlus-sunna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba, to sunan shi Rafili (ɗan shi'a).<ref> Duba: Al-Safadi, Al-Wafi bi al-Wafiyat, 1420 AH, juzu'i na 6, shafi na 15; Al-Dhahabi, Siyar Alam al-Nubala’, 1405 AH, juzu’i na 15, shafi na 578; Ibn Hajar Al-Asqalani, Lisan Al-Mizan, 2002 Miladiyya, juzu'i na 1, shafi na 609</ref>

====Asalin Inda Saɓani Ya Fara====
====Asalin Inda Saɓani Ya Fara====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki