Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 5: Layi 5:
'''Shahadar Sayyida Faɗima a (S)''' (larabci{{Arabic| شهادة السيدة فاطمة (ع)،}}) yana daga cikin daɗaɗɗiyar aƙidar [[ƴan Shi'a]], kamar yadda ƴan Shi'a suka yi imani cewa Fatima ƴar [[Annabi Muhammad (s.a.w)]], ba ta mutu haka kawai ba, mutuwa ta ɗabi'a, a a. ta yi shahada ne sakamakon abin da wasu daga cikin sahabban Manzon Allah suka yi mata, kuma babban sanadin shahadarta shi ne [[Umar ɗan Khaɗɗabi]].

Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin gajeriyar rayuwar da ta yi bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w). Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a [[Shekara ta 11 bayan hijira|shekara ta 11 bayan hijira]], inda aka samu sa'''ɓ'''ani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya haƙarƙarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan shi'a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka same ta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah(s.a.w) kamar yadda ahlus-Sunna suka yi imani.
Asalin sabani tsakanin [[Ahlus-Sunna]] da [[Shi'a]] dangane da sha'anin shahadarta ya samo asali ne tun lokacin gajeriyar rayuwar da ta yi bayan [[Wafatin Annabi (S.A.W)|wafatin Manzon Allah (s.a.w)]]. Rigingimun da suka biyo bayan wafatin Annabi da abubuwan da suka faru a [[Shekara ta 11 bayan hijira|shekara ta 11 bayan hijira]], inda aka samu sa'''ɓ'''ani dangane da ranar shahadanta bayan wafatin Annabi. Da kuma cewa ta rasu ne a matsayin shahada bayan an karya haƙarƙarinta kuma ta yi ɓari ya zube saboda dukan cikinta da Kalifa Umar ya yi, kamar yadda mafi yawan ƴan shi'a suka yi imani da shi, kuma a fili yake cewa ta rasu ne sakamakon rashin lafiya da bakin ciki da damuwa da suka same ta a sanadiyyar rasuwar Manzon Allah(s.a.w) kamar yadda ahlus-Sunna suka yi imani.

ƴan shi'a suna yin zaman makoki da ta'aziyya kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da [[Ayyamul Fatimiyya]], sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
ƴan shi'a suna yin zaman makoki da ta'aziyya kan tinawa da shahadarta a ranakon da suke kiransu da [[Ayyamul Fatimiyya]], sakamakon dogaro da wasu ruwayoyi, daga cikinsu ga wasu kamar haka:
Layi 18: Layi 18:
kayi saɓani tsakanin [[shi'a]] da [[ahlus-sunna]].<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>
kayi saɓani tsakanin [[shi'a]] da [[ahlus-sunna]].<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (a), 1425H, shafi na 14.</ref>

Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyamul Faɗimiya, sabo da yin zaman makoki kan Faɗima (S)<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> kwana saba'i da biyar bayan wafatin shi, 13 ga watan [[Jimada Ula]].<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta ƙarshe ita ce magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>
Haƙiƙa ƴan shi'a suna da wani lokaci na zaman makoki mai suna Ayyamul Faɗimiya, sabo da yin zaman makoki kan Faɗima (S)<ref> Mazaheri, Farhang Sug Shi’i, 1395 AH, shafi na 365.</ref> kuma akwai saɓani kan tarihin shaahadarta inda aka anbaci kwana arba'in bayan wafati mahaifinta (s.a.w).<ref> Shahidi, Zindgani Fatima Zahra, 1363 AH, shafi 154.</ref> kwana saba'i da biyar bayan [[Wafatin Annabi (S.A.W)|wafatinshi]], 13 ga watan [[Jimada Ula]].<ref> Al-Kulayni, Al-Kafi, 1363H, juzu'i na 1, shafi na 241 da 458.</ref> sai kwana 95.<ref> Al-Tabarsi, I’lam Al-Wara. 1417 AH, juzu’i na 1, shafi na 300.</ref> wanda ya yi daidai da 3 ga Jimada Akir<ref> Al-Tusi, Misbah Al-Mutahajjid, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 793.</ref> wannan maganar ta ƙarshe ita ce magana mafi inganci a gun  ƴan Shi'a.<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref>

Ƴan Shi'a a garuruwa daban-daban suna yi zaman makoki sabo da tunawa da ranar shahadar Faɗima (S) kamar yadda yake a Iran ranar uku ga watan [[Jimada Akir]]<ref> Shabiri, “Shahadat Fatima (S),” shafi na 347.</ref> rana ce ta hutu a gwamnatance sabo da tunawa da ranar shahadarta.،<ref>[https://aftabnews.ir/fa/news/126651/ «ماجرای تعطیل شدن روز شهادت حضرت زهرا»]، سایت آفتاب‌نیوز.</ref> kasantuwar  ƴan shi'a sun yi imani kan cewa halifa Umar shi ne wanda ya yi sanadiyar shahadar Faɗima (S), suna yin maganganu a gurin zaman makokin tinawa da ita waɗanda suke zargin Umar.<ref> Mazaheri, Farhang Sugh Shi’i, 1395 AH, shafi na 366</ref> kai harma abin ya kai ga wasu ƴan shi'a suna farin cikin a ranar tara ga wata rabi'u awwal saboda rana ce da aka kashe halifa Umar bisa dogaro da wata ruwaya, kai akwai ma waɗanda suka  ɗauketa ranar idi, da sunan ranar idin Faɗima (S).<ref> Masali, Nihm Rabi’a, jahialatha, wa khasaratha, 1387H, shafi na 117-119.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki