Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
:''wannann wata ƙasida ce game da shahadar sayyida fatima (s). domin samun bayani dangane da abubuwa da suke da alaƙa ku duba: ƙasidar [[Waƙi'ar Kai Hari Gidan Fatima (S)]] da ƙasidar [[Rakiyar Jana'izar Fatima (S) da Binneta]]''
:''wannann wata ƙasida ce game da shahadar [[Sayyida Faɗima (S)|sayyida fatima (s)]]. domin samun bayani dangane da abubuwa da suke da alaƙa ku duba: ƙasidar [[Waƙi'ar Kai Hari Gidan Fatima (S)]] da ƙasidar [[Rakiyar Jana'izar Fatima (S) da Binneta]]''

[[File:ایتها الصدیقة الشهیده.jpg|thumb| Rubuce-rubucen Frazi na  Sayyida Fatima (a.s) wadda a cikinta aka yi magana da Fatima (a.s) a matsayin shahada.]]
[[File:ایتها الصدیقة الشهیده.jpg|thumb| Rubuce-rubucen Frazi na  Sayyida Fatima (a.s) wadda a cikinta aka yi magana da Fatima (a.s) a matsayin shahada.]]
Layi 23: Layi 23:

===Takaitaccen Tarihi===
===Takaitaccen Tarihi===
Cecekuce a kan abin da ya shafi shahadar Sayyida Fatima (S), ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawon shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.<ref>[https://www.valiasr-aj.com/persian/shownews.php?idnews=12364 «آیا اعتقاد به شهادت و مظلومیت حضرت زهرا سلام الله علیها دارای سابقه تاریخی می‌باشد؟»]، سایت تحقیقاتی ولی‌عصر(عج).</ref> Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu sahabbai suka yi mata<ref>السلیمي، Early Ibadi Theology: New Material on Rational Thought in Islam from the Pen of al-Fazārī، ص 33.</ref> Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (Wafati: 1373 bayan hijira) ya ce mawaƙan shi'a a ƙarni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du'abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima (S) na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu.<ref> Kashif al-Ghita, Jannat al-Ma’wan, 1429 AH, shafi na 62.</ref>
Cecekuce a kan abin da ya shafi shahadar [[Sayyida Faɗima (S)|Sayyida Fatima (S)]], ko kuma mutuwarta, sabani ne mai tsawon shekaru aru-aru, bisa ga abin da wasu masu bincike suka ce, ya zo a cikin littafin "Al-Tahreesh" na Dirar bin Amri, wanda aka rubuta a ƙarni na biyu bayan hijira, cewa ƴan shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta rasu ne sakamakon dukan da Umar ya yi mata.<ref>[https://www.valiasr-aj.com/persian/shownews.php?idnews=12364 «آیا اعتقاد به شهادت و مظلومیت حضرت زهرا سلام الله علیها دارای سابقه تاریخی می‌باشد؟»]، سایت تحقیقاتی ولی‌عصر(عج).</ref> Abdullahi bin Yazid Al-Fazari, ɗaya daga cikin malaman tauhidi na karni na biyu bayan hijira, ya nuna a cikin littafin “Al-Rudud” cewa ƴan Shi'a sun yi imani da cewa Fatima ta yi ɓari ne saboda duka da cin zarafi da wasu sahabbai suka yi mata<ref>السلیمي، Early Ibadi Theology: New Material on Rational Thought in Islam from the Pen of al-Fazārī، ص 33.</ref> Muhammad Hussain Kashif Al-Giɗa (Wafati: 1373 bayan hijira) ya ce mawaƙan shi'a a ƙarni na biyu da na uku, kamar su Al-Kumait Al-Asadi, ASayyid Al-Himyari, Du'abal Al-Kuza'i da sauransu, sun kawo abin da ya sami Faɗima (S) na zalinci a cikin waƙoƙinsu da ƙasidunsu.<ref> Kashif al-Ghita, Jannat al-Ma’wan, 1429 AH, shafi na 62.</ref>

Abdul Karim Shahristani (ya rasu a shekara ta 548 bayan hijira), mai bincike  Ahlus-Sunnah a game da mazhabobin musulunci, ya ambaci cewa Ibrahim bin Sayyar, wanda ya shahara da tsarin Mu'utazilanci (ya rasu a shekara ta 221 bayan hijira), ya yi imanin cewa Fatima ta yi  ɓari ne sakamakon dukan da Umar ɗan Khaɗɗabi ya yi mata.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Kamar yadda Al-Shahrastani ya ruwaito, aƙidar Nazzam mutazili kan wannan lamari ta nesanta shi da sauran mutazilawa.<ref> Al-Shahrastani, Al-Milal wal-Nihal, 1364 AH, juzu'i na 1, shafi na 71</ref> Alƙali Abdul al-Jabbar al-mu'tazili (ya rasu a shekara ta 415 bayan hijira) ya yi ishara da abin da ƴan shi'a suka yi imani da shi a kan abin da ya faru da Fatima na duka, da mari, da zubar da ciki. daga cikin malaman shi'a na zamaninsa a Masar, Bagadaza, da wasu yankuna na Sham, kuma ya ce suna zaman makokin shahadar Fatima da ɗanta Al-Muhsin(S).<ref> Alƙali Abduljabbar, Tasbitul Dala'il Annubuwati, 2006 Miladiyya, juzu'i na 2, shafi na 595.</ref> ya zo a cikin litattafan ahlus-sunna cewa; duk wanda ya yi imani cewa Faɗima ta yi shahada ne ba mutuwar ɗabi'i ba, to sunan shi Rafili (ɗan shi'a).<ref> Duba: Al-Safadi, Al-Wafi bi al-Wafiyat, 1420 AH, juzu'i na 6, shafi na 15; Al-Dhahabi, Siyar Alam al-Nubala’, 1405 AH, juzu’i na 15, shafi na 578; Ibn Hajar Al-Asqalani, Lisan Al-Mizan, 2002 Miladiyya, juzu'i na 1, shafi na 609</ref>

Layi 44: Layi 44:

====Hujjar Yan Shi'a Daga Litattafan Ahlus-sunna====
====Hujjar Yan Shi'a Daga Litattafan Ahlus-sunna====
Ƴan shi'a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima (S) daga litattafan ahlus-sunna, daga litattafai masu yawa daga litattafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu, marubuta harin da aka kai gida Fatima (S) sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litattafan ahlus-sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-217.</ref>wannann ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141. shi ne littafi mafi daɗewa.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-155.</ref>
Ƴan shi'a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima (S) daga litattafan ahlus-sunna, daga litattafai masu yawa daga litattafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu, marubuta harin da aka kai gida [[Sayyida Faɗima (S)|Fatima (S)]] sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litattafan ahlus-sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-217.</ref>wannann ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141. shi ne littafi mafi daɗewa.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-155.</ref>

Husainh gayyab golami wanda aka haifa a shekara ta 1338 H. ya tattaro sama da ruwayoyi 20 daga littafai da maruwaitan ahlus-sunna. a cikin littafin Ihraku baiti fatima, a cikin littafan da ahlus-Sunna suka yi la'akari da su, . ruwaya ta farko ya rawaito ta daga littafi na Almusannaf na Ibn abi shaiba wanda ya yi wafati a shekara ta 235 hijira.<ref> Ghaiglami, Ihrak baiti Fatima, 1375 AH, shafi na 79.</ref> An nakalto hadisin ƙarshe da aka ambata a cikin littafin daga littafin Kanzul al-ummal na al-muttaƙi al-hindi, wanda ya rasu a shekara ta 977 bayan hijira. Har ila yau, a cikin wani littafi mai suna "Shahadat Madaram zahra afsaneh nis", marubucin ya dogara da littafai 18 daga ahlus-sunna kuma yana rawaito labarin harin da abubuwan da suka faru a gidan fatima.<ref> Tarin Noyesendgan, Shahadat Madaram Zahra Afsaneh Nest, 1388 AH, shafi 25-32.</ref> Irin waɗannan majiyoyi sun nemi ambaton batun karbar mubaya'a daga Imam Ali da kuma yi masa barazanar ƙona gidanshi a ranar mubaya'a ta hanyar maganganu daban-daban da daga maruwaita daban-daban.<ref> Tarin Noyesendgan, Shahadat Madaram Zahra Afsaneh Nest, 1388 AH, shafi 25-32.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki