Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafatihul Al-Jinan"

Layi 94: Layi 94:


====Tarjama====
====Tarjama====
ƙarin bayani da Shaik Abbas ya sanya a gefen duk wata addu'a ko ziyara, ya yi wannan ƙarin bayani da harshen farisanci, amma matanin addu'a da ziyara ya rubuta shi tun asali da harshen larabci, sai dai cewa an samu wasu sun tarjama shi zuwa harshen farisanci, mafi yaɗuwa da shaharar tarjamar farisanci ta Mafatihu ta kasance tarjamar Mahadi Ilahi  ƙumshe, sauran tarjamomin sun kasance ne ta hannun Sayyid Hashim Rasuli mahallati,[23] Husaini Ustaduli,[24] Muhammad Baƙir Kamra'yi da sauransu.
ƙarin bayani da Shaik Abbas ya sanya a gefen duk wata addu'a ko ziyara, ya yi wannan ƙarin bayani da harshen farisanci, amma matanin addu'a da ziyara ya rubuta shi tun asali da harshen larabci, sai dai cewa an samu wasu sun tarjama shi zuwa harshen farisanci, mafi yaɗuwa da shaharar tarjamar farisanci ta Mafatihu ta kasance tarjamar Mahadi Ilahi  ƙumshe, sauran tarjamomin sun kasance ne ta hannun Sayyid Hashim Rasuli mahallati,<ref> Qomi, Kuliyat Mafatih al-jinan, fassarar gaba dayan nassi na Farisa da kuma hashiya na Sayyid Hashim Rasouli Mahallati, 1375 miladiyya.</ref> Husaini Ustaduli,<ref> Ganbari, "mu'arrifi Tarjameh Nahj al-Balaghah"</ref> Muhammad Baƙir Kamra'yi da sauransu.


A ranar 9 ga watan Khordad shekara ta 1402 hijira shamsi, wanda ya yi daidai da 10 ga watan zil ƙa'ada shekara ta 1444 bayan hijira an shirya taron bikin cikar shekara 100 da rubuta Mafatihul Al-jinan.[25] cikin wannan taro an nuna sabun kwafin Mafatihul Al-jinan kan asasin rubutun hannu na ɗahir kyakkyawan rubutun da ya yi gyara kan rubutun Shaik Abbas ƙummi.  
A ranar 9 ga watan Khordad shekara ta 1402 hijira shamsi, wanda ya yi daidai da 10 ga watan zil ƙa'ada shekara ta 1444 bayan hijira an shirya taron bikin cikar shekara 100 da rubuta Mafatihul Al-jinan.<ref>[https://sahebkhabar.ir/news/60475380/ برگزاری همایش یکصدمین سال نگارش مفاتیح الجنان] پایگاه صاحب‌خبران.</ref>cikin wannan taro an nuna sabun kwafin Mafatihul Al-jinan kan asasin rubutun hannu na ɗahir kyakkyawan rubutun da ya yi gyara kan rubutun Shaik Abbas ƙummi.  


Bambance bambance da yake tsakanin nau'uka kwafi daban-daban tare da sanya ƙarin bayan a kasan matanin shafi, an ware addu'o'i an yi musu gaɓa-gaɓa, kowacce gaɓa an sanya mata lamba, haka kuma an yi amfani da alamomin rubutu misalin, alamar tsayawa, alamar dagatawa da ci gaban rubutu.[26]
Bambance bambance da yake tsakanin nau'uka kwafi daban-daban tare da sanya ƙarin bayan a kasan matanin shafi, an ware addu'o'i an yi musu gaɓa-gaɓa, kowacce gaɓa an sanya mata lamba, haka kuma an yi amfani da alamomin rubutu misalin, alamar tsayawa, alamar dagatawa da ci gaban rubutu.<ref>[https://moshaf.org/fa/news/269/ ویژگی‌های مفاتیج رونمایی‌شده در همایش یکصدمین سال.] پایگاه مصحف.</ref>
Mafatihul Al-jinan ya samu tarjama zuwa sauran harsuna daga jumlarsu harshen turanci (an tarjama shi har karo huɗu zuwa harshen turanci), harshen faransanci, turkanci, urdu da harshen sipaniyanci.[27]
Mafatihul Al-jinan ya samu tarjama zuwa sauran harsuna daga jumlarsu harshen turanci (an tarjama shi har karo huɗu zuwa harshen turanci), harshen faransanci, turkanci, urdu da harshen sipaniyanci.<ref>Yek zikri ba sad zaban 1389 AH, shafi na 32 </ref>


====Suka====
====Suka====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,327

gyararraki